Chapter 120
Chapter 120
yana gabanta. ** Waya General Manager ya mishi, kan cewa Mutanen nan fa ba su tafi ba, suna jiran shi Yau by 8 zaayi meeting, tsaki yayi yace "ba zai samu zuwa ba, in dole sai ya je za suyi agreeing to contract din su tafi baya so" chan kuma yayi wani tunani yace "No, kace musu i'll see them by 8" kashe waya yayi ya Kira Armstrong yace "ya mai booking two flights zuwa Bauchi. Fita yayi ya koma dakin Ziyada ya ga bata nan, ya lek'a Kitchen ya ganta tsaye tana dafa Indomie kwara daya, Murmushi yayi, yace "ki shirya za muyi tafiya yau" kallonshi tayi ta watsar, ta matsa kusa da inda ake ajiye plates ta juye Indomie dinta ta dauka yaji ta koma daki ta barshi tsaye kamar Sakarai. Daki ta je ta zauna ta ci Indomie dinta tas, ta shiga ta kai plate, ta dawo ta kwanta kan Gado, don bacci takeji, baccin nan har bayan Laasar, Zaid ya shigo dakin don su tafi Jirgin zai tashi da karfe 5, ganinta yayi kwance kan Gado, ya dan hau ya bubbugata yace "Ziyaa, bacci kikeyi? Kinyi Laasar ma kuwa? Tashi kiyi Sallah mu tafi, yi sauri, ba musu ta tashi tashiga toilet, yana nan zaune ta fito daure da Alwalanta, ta dauko Hijab a nitse tayi laasar dinta, lazimi ta fara wanda sai da ta dau minti 10 tanayi, kuma bata da niyyar tsayawa, cewa yayi "Tashi mu tafi kar muyi missing Flight dinmu, ina kayan da kika shirya a sa a Mota?" bata tanka shi ba sai Mikewan da tayi, hawa Gadon ta sakeyi ta kwanta tare da jawo bargo, da sauri ya yaye mata bargon yace "Tashi please, in bacci zakiyi sai kiyi a hanya, tashi mu tafi" gyara kwanciyarta ta tayi ta fincike bargon ta rufe Jikinta da shi, da mamaki yace "Haba Ziyaa, na fi 20 mins in jiranki, kuma na gaya miki flight din mu is 5, yaushe mukaje Port din?" ki tashi donAllah, ya isheta da magana tace "kayi tafiarka Mallam, don ni ina nan, ba inda zani" baki ya sake yana kallonta, chan yace "Haha, tashi, nice Joke, tashi mu tafi" ta dan juyo tana kallonshi tace "Joke? Zakaga Joke" ta sake komawa ta kwanta. Nazarinta Zaid ya tsaya yi, dagaske take ba zata ba, bayan ta sa ya jirata, kuma tace ba zata ba, aiko bata isa ba, ya mik'e ya bude drawer dinta da k'arfi, dan karamin akwati ya zaro ya shiga harhada kayanta a ciki, ta cikin bargo take kallonshi, ya fita ya ajiye Akwatin Kofar Parlo, ya kwalawa Mudi kira, da sauri Mudi ya dauki Akwatin yayi cikin Mota, komawa dakin yayi yace "Ziyaa, kar ranki ya baci, tashi mu tafi" ta murguda baki tace "sai kayi, na ce maka ba inda zani ko?" kakkabe hannunshi yayi kamar akwai datti a kai, bata ankara ba sai ji tayi ya janyota ya dagata sama ya dorata kan kafadarshi, mutsu mutsu ta fara yi tana fadin "meye haka? Put me down" cilla cilla take tayi tana wulwula kafa tana bugun shi a baya, ko a jikinshi shi dai fita yayi da ita, ko dankwali babu a kanta, haka ya tusa ta Mota ya zagaya ya shiga dayan side din ya tuka ya fita daga Gidan, Securities suka bishi a baya. Fuskarta murtuk'e tace "wai meye haka? Ka ajiye ni, nace ba zani ba, ko dole ne? Haan naci na meye?" shi dai be ce mata uffan ba, tayi ta masifarta yayo banza da ita, da taga dai dagaske din tafiya zasuyi don sun dau hanyar Airport, tace "sai ka tsaya in dauka mayafin da zan rufe kaina, tunda kai ba kada Ilimin Addini, baka san ya kamata ba, baka da kishin Matarka, zaka bari garadan da Muharammamta suga jikinta da gashin kanta" kiii ya ci burki a gangaren titi yana kallonta, rai bace yace "Nine banda Ilimin Addini?" ko tsoro babu tace "Hakan nake nufi, Jahili ne kai a addini, in ba haka ba, ta ya zaka fito dani haka" zaiyi magana kuma ya fasa, ya bude kofa ya fita ya bude Booth inda ya sa kaya, ya dauko Akwatin gaba ki daya ya zagayo dashi daidai ita ya ajiye tare da bude, mamakin sauyin shi take, ta shiga dudduba kayan da ya zabo mata, tsaki tayi, duk ba wasu kayan mutunci, duk fitted gowns ne, chan dai ta zaro wani Mayafi ta yafa a jiki tunda kanta, ta maida kafafuwanta Mota, be ce mata komai ba ya zige zip din, dama masu tsaranshi sun fito suna tambayan lafiya, banza yayi dasu, da suka zo taimaka mishi gurin daukan Akwatin ya buga musu tsawa wai yana da hannu, da sauri suka koma motocinsu shi kuma ya rufe ya dawo ya kunna mota ya figa da karfi, Ziyada ta buga tsaki da k'arfi tace "kai dai ka sani" be tanka ta ba don ya lura ta koyi rashin kunya, be ce komai ba har suka iso Airport inda zai jirgi zai jirasu, kamar dama su ake jira, suna isa jirginsu ya tashi. B A U C H I 6:15pm Already su Faisal na Airport din bauchi suna Jiransu, Ziyada ta dinga murza hanayenta biyu a Saboda sanyi, Zaid ya lura da hakan, dukkansu ba me Rigar sanyi, sakalo hannunshi yayi a hannunta, kamar ta fizge kawai sai dai ta share kar ta basar da shi gaban yaranshi, ganin Motoci kusan 5 don tarban Zaid ya sa Ziyada jinjina kai, lallai kudi na inda suke, suka shiha Motar tsakiya Faisal na gaba, Faisal yace ma Zaid "Barka da zuwa Boss" a kasaitance a amsa mai, Ziyada ta bi Zaid da kallon yanda yake shan kamshi yana magana, Faisalyace "Barka da Zuwa beehive Madam" Ziyada ta murmusa tace "Ina wuni" Wannan Murmushin ya bata ran Zaid sosai, wato shine ba zata ma Murmushi ba amma ta iya ma wani? Faisal ya kalli Zaid ta mirror yaga yanda ya hade rai, sai yayi saurin fara karanto mai Updates daga jikin Tab dinshi, kafin yace "Boss, Company ko Masauki?" ya kalli Ziyada, kafin yace "mu fara zuwa Hotels din" Faisal ya kalli driver yace "Muje Zaranda Hotel". Cikin wasu Mintuna suka iso wani Wakeken Hotel, me suna Zaranda Hotel, suka fito, Faisal ya raka su har zuwa gaban dakin da ya musu booking, wani kuma ya kwaso kayan Ziyada da Jakkar Zaid, Faisal ya bude dakin dayan kuma ya shigar musu da kaya, Ziyada ta dinga bin dakin da kallo, tunda take bata taba kwana Hotel ba, yau zata kwanan hotel, zama tayi kan kujera, Zaid ya kalleta yace "Kina jin Yunwa ai?" banza da shi tayi, yayi maganan duniya kan ta fadi me take son ci tayi banza dashi ta kyale, haka ya hakura ya bude Wardrobe ya dauka towel ya shiga toilet yayi wanka da Alwala, ya fito daure da guntun towel, da sauri ta kawar da kanta, yana karasowa dakin ta shiga toilet da sauri don dauro Alwala. Sai da ta bata lokaci kafin don ta tabbatar ya shirya, tana fitowa taga ya kabbara Sallah, itama ta nemi Mayafi ta kabbara Sallah, sai da suka idar da Sallah ya kalleta yace "zanje Meeting, please in kina jin Yunwa, ga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169