Chapter 165
Chapter 165
na san zaka kula ka sauke duk wasu hak'k'unan dake rataye a wuyanka, Abdulmajeed na san ka da Hakuri, na sanka da kawaici da kau da kai, nasan ba zaka bani kunya ba, nasan zaka tayani k'arafafa zumuncina da na danuwana, nasan ba zaka bari ta dalilinka zumuncinmu ya ruguje ba, Abdulmajeed ka kula da Najwa, Abdulmajeed ku zauna lafiya, zaman lafiyanku shine namu kana jina?" Ya dago ya kalleshi yace "Eh Daddy, naji, kuma InshaAllah ba zaku sameni da wani abun da ba daidai ba" Daddy ya maida hankalinshi kan Najwa yace "Najwa, a sanin da na miki ke yarinya ce me kirki da son yanuwanta, na fuskanci kina da hakuri Paapanku ya tabbatar min da haka, amma NAJWA ki sani, aure ya sha bamban da abubuwan da kike gani a talabijin, aure ya wuce soyayyar da kike gani na India, Aure dan zo mu zauna, zo mu saba ne, shauki da soyayyar da kuke ma junanku, ba wai ya na nufin ba zaku sabu sabani ba, aa zaku samu sabani, zaku bata ran junanku, amma hakan be nufin ki dauki waya ki kira maamanki ko mumnynku ki gaya musu, ki rike sirrin gidanki, dana Mijinki, in kun samu sabani ku shirya kanku, kiyi hakuri kinji Najwa? Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a Dayyiba". "Ameen suka amsa gabaki daya, Daddy yace "Sada ko zaka k'ara wani abu?" Paapa yace "Yaya ka fadi komai, sai dai ince ba wai Abdulmajeed da Najwa ake ma nasihan nan ba, harda kai Zaid da ke Ziyada, kuma ai amaren ne, nasan lokacin Aurenku an muku, amma ina so kuyi amfani ds abunda Daddynku ya fafa muku, Allah ya muku Albarka gabaki dayanku" da Ameen suka amsa,"Yesmeenah zaki kara wani abu?" tace "ai Papi kunce komai, Allah ya mudu Albarka, ya kwabe fitina, Mummynsu ki musu Nasiha" Mummy ta kasa magana don hankalinta tashe yake in ta tuna, Ziyada zata tafi, Abdulmajeed zai tafi, Zaineema zaa tafi, girgiza kai tayi tace "ai kun gama cewa komai" Daddy yayi murmushi ya kalli Aunty Ayanrh yace "Amarya fa? Me zakice da yaranki?" ta murmusa tace "Yanmaza ku ji tsoron Allah, ku kula da matayenku, kar ku ga kamar kuna gabansu ku tauye musu hakki, kuyi supporting dinsu, yanmatana kuma, ku tashi kuzo muje daki" akayi daria, ta mik'e ta dago Najwa da Ziyada ta yi gaba dasu, ta juyo ta kalli Zaineema ace "Oya, kema zo" Zainee ta mike ta bi bayansu" nan su Daddy sukayi daria. Mummy ta mike tayi dakinta don hawaye yazo mata, Maama ma ta tashi tabi bayanta. ** Aunty Aynarh ta cigaba dacewa "Ehen, ba wai don kunga kuna da komai ba, ba wai don akwai masu aiki birjiki a gidanku ba, zaku lankwashe kafafu kuyi folding arms kuce komai masu aiki zasuyi, no ban yarda ba, masu aiki suyi muku komai amma banda Gyaran dakin Miji, banda dafa Abincin Miji, kunga abubuwan nan biyu? Ku zage kuyi da kanku, kar ku bari wata me aiki ko wani me aiki ya dafa ma Mijinku abinci, kunga gyaran dakin Miji? Ku yi da kanku, ku gyara turakar mijinku, zaku ga ribar haka, kuna jina?" kai suka gyada, tace "yauwa good girls" irin abun da taba Zaineema da zata America ta kara daukowa, tace "ku dinga shan wannan, zan ba Hajia Karima, in kun isa Abuja ta ba ko wacce nata kunji? ku tashi ku tafi". Parlo suka koma, Daddy yace kuje kuyi sallama da Mummynku, Abdulmajeed ya tashi a tare suka shiga suka isketa bakin Gado, Zaineema ta zauna a gefenta ta dora kanta kan kafadunta , Ziyada ta zauna a dayan gefen itama tayi hakan, Abdulmajeed ya tsugunna a gabanta ya dora kanshi shima a kan cinyarta, hakan ya karya zuciyanta, hawayen da take boye suka fara sunturi a idanunta, ta dora hannunta kan Kan Abdulmajeed tace "Dama ba zamu dauwama tare ba, dama dole wata rana na aurar daku, kuyi nesa dani, Aure Ibada ne, da banga abunda zai sa na rabu da ku ba, ku sani ina sonku fiye da rayuwa da kanta, ina matukar kaunarku, and babu abunda ba zan iya ba dominku, ina sonku 'Yaya na" dukkansu hawaye suke, Abdulmajeed yace "Mummy, muna tare, ba abunda zai rabamu, duk randa kika so ganina, ki kirani ki gaya min, InshaAllah duk abunda nake a Abuja zan bari nazo kiranki, i promise" shafashi tayi tace "I'm proud of you, take care ofNajwa kaji?" kai ya gyada mata, ta rungume yayanta mata tace "Allah ya muku Albarka" suka amsa da "Amin". Zaid da Najwa suma a dayan Dakin Mummy, Najwa sai kuka take tayi, Zaid na ta lallashinta yace "Haba Baby, ba wai nace miki ga gida ga gida zamu zauna ba? Meyasa kike kuka? Kina so ki tada hankalina ne? Maa DonAllah kice tayi shiru, zata sani kuka nima" Maa dai ta kasa magana don itama hawayenta na gab da digowa, chan dai tace "Kya huwa Najwa? Share hawayenki, zan dinga zuwa Abuja ganinki, kuma Bhaiy dinki zai kula dake, ga Mijinki me so da kaunarki, ga yaruwarki Ziyada, ba zakiyi kadaici ba, kiyi hakuri kinji?" "Maama ke kadai a gida akwai kadaici" tace "kar ki damu, baffa haruna ya bani Umaimah yace Aure ya rabanu, so wont be alone, zan sata makaranta ta tashi gabana" Najwa ta rungumeta tana gyada kai, nan Maama ta musu nasiha me ratsa zuciya kafin sukayi group hug. Yan Yola Zaid ya sa aka dauko daga Gidan Paapa, sunyi sallama dasu Maama, a cewarsu daga dakin Amarya zasu wuce Yola ba zasu biyo ta kano ba, itama Kaveri, da Mamanta da Vijhay bhaiyya sunyi sallama daga Abujan zasu koma India, Zaineema daga Abuja zata koma Gidanta, ba wanda zai dawo Kano dai a takaice, nan akayi Sallama dasu Daddy, suka musu fatan sauka lafia. Amarya aka dauka a Mota, mota yafi Ashirin akayi convoy zuwa Abuja. Sai Goma saura na dare suka iso Maitama, GidanAbdulmajeed na jikin Gidan Zaid, rabawa akayi, wasu zasu kwana Gidan Najwa, wasu zasu kwana Gidan Ziyada. *WasheGari* Da Safe Zaid ya sa aka kai Yan Yola Airport inda zasu koma Gida bayan ya musu Alheri me dumbin yawa, ya kuma rokesu da in suna bukatar wani abu su gaya mai" Kaveri ma da Mamanta an kaisu Airport inda zasu wuce India, Zaineema ma sun wuce Kaduna da khalid, Gidan ya rage Maauratan su kadai. *A GIDAN ZAID* Zaune suke suna kallon juna Zaid yace"My Forever, kinsan da Bansan meye love ba? Kinsan ni banda lokacin love, ko da Na'ila kece min tana sona kallonta kawai nake, banson me take nufi da tana so na ba, bansan me takeji ba, Ziyaa akanki na san meye So, duk wata soyayya da kika ga na nuna miki a da, in gaya miki gaskia words din Armstrong ne, amma yanzu i dont need Armstrong to tell me what to say to you my Forever, yanzu na san Sonki a jinina yake, my Forever, ina sonki sosai, i want to be with you.. No i need to be with you for the rest of my life" blinking idanunta tayi so biyu, tace "kaine best thing da ya taba faruwa dani, Allah ya bar mu tare" dagota yayi ya maidota jikinshi yana mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169