Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,224 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

don me Dr zai hanani cin abun da raina ke so? Kai kuma ka biye mishi kamar fadin Annabi,iyayenmu ba da Jan naman suka rayu ba? Wai ma a rasa abunda zaa hanani ci sai Nama? Tabdi, akwai damuwa" Zaid ya dauke kai yace "duk wanda ya sake dafa ma nama Allah a bakin aikinshi, in kuma kana so ka jamusu kace su dafa ma Nama" Daria sosai Baba yayi, yana son yanda Zaid ke nuna damuwa akan duk wani abu da ya ji6ance shi, Zaid ya kamo hannun Babanshi yace, "Babana ko baka fada mun ba, i know you are sick, i know you are really sick, donAllah kar ka sa na rasaka, daidai da rana daya ban son ganinka kwance da sunan baka lafiya, i dont want to lose you, i cant imagine life without you, You are My Life Babana" wasu hawaye suka zo ma Baban yayi saurin maidasu yace "Zaid,nama ba zai sa in rayu ba zai sa in mutu ba, in na mutu lokaci na ne" da sauri Zaid yace "Prevention is better than cure, tunda Dr ya hana, ai sai a bari, i cannot lose you Babana, i cannot" Baba ya riko hannayen Zaid yace "Zaiduna, na fara tsufa, ba mu san gawan fari ba, ina so ka koyi rungumar k'addara, ina so ka dinga fawwala ma Allah lamarinka, ka koyi hakuri dan yarona, ina sonka sosai, ina so mu tsira ranar gobe k'iyama" Zaid yace "Baba me ya kawo maganar nan kuma?"Baba ya murnusa yace "a tunaninka baka san ina sane da abubuwan da kake yi ba ko?ina sane da kana bin diddigin Abba Abu, na sani ido kawai na samaka, Zaid i wont deprive you of anything, you're 26 now,kuma ina alfahari da kai, ko ina zan iya buga gaba ince kai dana ne, you are the son i've ever wanted, kai da ne tamkar da dubu, i will love you always and forever and until my last breathe, always take care of yourself, kaji Zaid Ibn Sadam?" jikin Zaid yayi sanyi, kai kawai ya gyada ya mik'e don Babanshi na kashe mai jiki yace "Kasha parpesun Kazan kaci naman sosai, sai kasha magani" Baba yace "Zaid, fita zaka yi? Please just stay with me" Zaid yayi dan jim yace "Baba i wont take long, sak'o kawai zan karbo, ina zuwa" kafin Baba yace wani abu fit Zaid ya fice, amma sai da Zaid ya jiyoshi yana cewa "Allah ya tsare min kai ya kare min kai daga sharrin me sharri" ina Zaid be tsaya amsashi ba ya fada Mota ya bar gidan Sai Gidan da ya siyan ma Armstrong. * 聽聽 Idon Zaid yayi ja sosai, idonshi kur kan Laptop din Armstrong dake playing Videon Birthday partyn Muhsin Autan Mairo, shagali sukeyi sosai, kowa ya hallara Birthday din, suna cikin jin dadi da walwala, bakin cikin Zaid Farincikin su. Be san sadda ya finciko gwangwanin barasa a firij din Armstrong ya kwankwada,cikin minti kadan ya kife kan Gado sai bacci, ganin haka Armstrong ya fita ya bar mai dakin don ya san Zaid be son damuwa in yana bacci balle yanzu da Mairo ta dasa mai wani tsanarsu don ganin Farincikim da suke ciki. * Ba Maghrib ba Isha'i, haka wayarshi ta shiga k'ara a karo na 11, daga cikin bacci ya ji k'aran nan, a firgice ya tashi, kafin ya lalubo wayar, wayar ta tsinke, 12missed calls ya gani, Ya illahi, yana ina aka mai missed calls da yawa har haka? Wani irin bacci yayi haka? Yana dubawa yaga 8missed calls from Iya, sai 4from Dr Patrick, da sauri ya zauna yana fadin "Babana, something is definitely wrong" Wayar Dr Patrick ya bi, ringing daya Dr ya dauka yace "Hello Zed, come to the Hospital now" dif ya kashe wayar, Zaid ya tashi da hanzari ya bar dakin, ya na hada layi ya fita daga gidan Armstrong jikinshi na rawa sosai yana tunanin meya samu babanshi?. *** 聽 聽 A cikin reception din Asibiti yaga Iya,felicia da Ado na kuka, Iya ta dafa kafadar Zaid tace "Zaid, saidai muyi hakuri, Uban Marayu ya rigamu gidan gaskia,Babanka ya rasu Zaid" Diff kwakwalwar kanshi da na'urar jikinshi suka daina aiki na wasu lokkuta, chan sai ya farga kamar wanda aka tsikara da allura, komai ya shiga dawo mai, Babanshi, Gatanshi, abu alfaharinshi, ya rasu? Ko gezau beyi ya k'arasa cikin asibitin, shimfde ya ganshi kan Gado an rufe da zanin Gado, gaban shi ya fadi,fuskarshi tayi Ja, tsigar jikinshi suka mimik'e,jijiyar Goshinshi kamar ta bullo,a hankali ya taka har gaban Gadon,a zuciyarshi yana me rok'on Allah yasa ba Babanshi bane shimfide kan Gadon nan, hannu na rawa ya yaye mai fuska, Baba ya gani kamar me bacci, fuskar shi ta k'ara haske,Zaid ya shafi fuskarshi, murya na rawa yace "meyasa baka tillasta min na tsaya da kai dazun ba? Meyasa baka gaya min zaka mutu nan kusa ba? Meyasa ka tafi ka barni Babana?" Ya dinga sumbatu amma ba alamun Kuka,Iya tazo ta janyeshi,ta san irin Zuciya na Zaid, ta kalleshi cikin ido tace "Zaid, Babanka ya Rasu, kayi Kuka, kayi Kuka sosai" kamar Jiran Umurnin Iya yakeyi, ya fashe da kuka "Waiyo Gatana,shikenan Allah ya dauke min Gatana!". 鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€� Hello Lovers, how are we all doing? Yeah, yeah i know i was mute for days, was busy with Biki, m so sorry, but its all over now, lets keep rocking it. Please do Vote and Comment. #1love #ADAY #anatare #bibiliciousfreakingfans #nagode Biebee Isa [12:03, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg1鈨�2鈨� Kuka yakeyi kamar ranshi zai fita, ya rasa Mutumin da yafi kowa mahimmanci a gunshi, mik'ewa yayi daga jikin Baba ya share hawayenshi, ya nemi Dr, don a kai Baba Mortuary, don be so a rufe Baba a Garin PH Kaduna yake so a rufeshi, a mak'abartan da yake daukar dawainiyansu. Hakan kuwa akayi, a聽 Asibiti Zaid ya kwana. Washegari da Sassafe aka wanke Baba aka suturceshi, kafin su ka kama Hanayar Kaduna, da laasar suka isa. Tun daren Jiya Rasuwar ta zagaye k'asar gabaki daya, daga wurare da dama Mutane suka zo Kaduna, suna jiran gawa har su ka iso. Gidan Baba cike mak'il da mutane, yaran gidan marayu sai kuka suke tayi, su aka ma rashi, basu san ya rayuwarsu zai kasance ba tunda Gatansu ya rasu, ko ina jimami ake tayi. Kallo daya zaka ma Zaid zakaji tausayinshi matuk'a, ya zama wani abun tausayi, tun yana Kuka har Kukan ya k'i fitowa. A haraban Gidan Baba aka sallaceshi, aka dunguma aka tafi kaishi Gidanshi na gaskiya, Kuka Sosai Zaid keyi, tun balle da aka zo sa Baba a k'abarinshi, sai da Aminin Baba ya rike shi, haka har aka rufe Baba, Adduoi suka biyo baya, sai da kowa ya watse ya bar Zaid tsugunne gaban kabarin Baba. * 聽 聽 Marigayi Alhaji Sadam Audu Babban mutum ne, a dole gwamnan garin Kaduna ya bada umurnin hutun kwana daya public holiday saboda Shugaban k'asa da zaizo gaisuwa garin kaduna, Tururuwa akeyi gurin yi ma Zaid gaisuwa, Manyan Mutane ne, shuwagabbani da sauransu, Zaid ji yake kamar ya sa hannu a ka ya tsandara Ihu baya son jin

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});