Chapter 92
Chapter 92
tare da mai girma shugaban k'asa" Zaid ya rasa ya zai fara magana,聽 chan kuma yace "uhm,聽 dama gidan da nake zuwa sukace in kira Iyayena"聽 sai da Alhaji聽 Ado ya dade yana nazarin Zaid kafin ya聽 fahimci inda聽 zancen sa ya nufa yace "Zaid,聽 kana nufin inda kake neman yarinya aka ce ka turo聽 magabatanka?" dan tsaki yayi mara sauti kafin yace "eh" Baba Ado yace "Alhamdulilah, kana Porthacourt ne?" a takaice Zaid yace "Ina Kano" Alhaji Ado yace "ina Abuja,聽 amma gobe sai in biyo jirgi inzo聽 Kano,聽 zan sanar da Alhaji Umar,聽聽 in yanada lokaci聽 sai muje tare" Zaid yace "Nagode Baba, Allah ya k'ara girma" suka ajiye wayan, ya kanji natsuwa in yana magana da Alhaji Ado, ya kan tuna babanshi,聽 yanayinsu harta maganansu iri daya. Alhaji Ado Mali Shahararen dan kasuwa me sarrafa gwal tsakanin Mali,聽 Senegal da Nigeria, aminin Marigayi Alhaji Sadam Audu gatan Marayu ne,聽 farkon zuwan Alhaji Ado Nigeria da Gatan Marayu suka fara hulda,聽 haka har Aminta ta shiga tsakaninsu,聽 yanda Alhaji Sadam Ke som Zaid聽 haka Alhaji Ado ke sonshi,聽 don dai shi Zaid din dan kutsu ne be dauke shi uba ba kuma bai zuwa inda yake,聽 amma sosai聽 yake ganin mutuncin Baba Ado. Yayi mamaki kwarai da ya tuntunbi Baba Ado da maganan Ziyada,聽 sai yanzu ya ke tambayan kanshi聽 dalilin da ya sashi kiran聽 Baba Ado,聽 ya ga Auren ba auren soyayya bane,聽 auren daukar fansa ne,聽 meyasa be yi hayan Iyayen da zasu je gidansu Ziyada ba? Auren ba Aure bane,聽 na wasu聽 lokkuta ne,聽 meyasa be nemo iyayen bogi ba sai Babban Mutum kamar Baba Ado,聽 wanda a yanzu yake ganin shine babanshi. "Saboda kana sonta,聽 saboda ka na son gina Auren ku ta hanya Madaidaiciya,聽 ba ka son harkar聽 karya a maganar aurenku,聽 kana iya聽 bin ko wacce hanya don cikar burinka ba tare da ka damu da illar bin hanyar nan ba, amma ta kan Ziyada,聽 ba zaka iya ba,聽 ba zaka fara rayuwar aurenku da karya ba" Cewar Zuciyar Zaid. Ya runtse ido da Dan k'arfi yace "Rubbish,聽 you are soo stupid for thinking聽 of this" ya buga tsaki, ya cigaba聽 da surutanshi shi kadai. 聽聽 Da kwatancen AbdulMajeed Aunty Aynarh ta kawo su Gidan Hajjo, ta juyo ta kallesu tace "ku fito ko?"聽 Zeenatu tace "where is this place?" Aunty Aynarh ta murmusa, Ziyada da Zaineema suka kalli Gidan su ma suna tunanin ina ne nan, don da wayonsu ba su zo gidan ba, Hajjo tace "sun dawo nan din ne?" Aunty Aynarh ta gyada kai, kafin wani ya k'ara magana AbdulMajeed ya fito daga gidan, gabansu ya yanke ya fadi, duk da duhu ya fara yi,聽 hakan be sasu kasa ganeshi ba,聽 duk ya tsamure, ya kara tsawo, fuskarshi ta sake tsawo saboda rama, kamar wanda yayi sati yana jinya, Ziyada ta sa hannu ta bude kofar mota ta karasa ta tsaya a gabanshi, tsura mai idanuwanta tayi,聽 baki na rawa tace "YaMaji, baka da lafiya ne?" murmushi yake k'okarin yi mata, ya girgiza kai ganin hawaye kwancen cikin idonta yace "its going to be Alright" ya ja hannunta suka karasa gabansu Hajjo, da Murmushi yake gaidasu bayan ya rungume kanenshi, Aynar da hajjo sukace "Majeed baka lafiya ne?" murmushi ya kwakulo yace "lafiya lau nake" gudun kar su sake watso mai tambaya yace "ku mu shiga Gida" Zeenatu ta tirje聽 tace "ina ne nan?" Majeed yayi murmushi yace "sabon gidanmu". Suka bi Gidan da kallo gabaki dayansu,聽 ganin聽 rashin yarda a cikin idanuwansu ya sa shi cewa "Ku muje ko" yayi gaba,聽 ba su da wani zabin da ya wuce su bishi a baya suna kallon Gidan, ba karamin gida bane,聽 kuma ba babba ne,聽 irin gidajen da din nan ne na block,聽 a lokacin da sai masu kudi ke zama a ireiren Gidan,聽 amma da yake yanzu zamani ya chanza,聽 kuma tsohon gidane,聽 ba za a sa Gidan a ko da irin gidajen lowcost ba, suka shiga da sallama,聽 tabarma suka gani shimfide Daddy da Mummy na zauna kai,聽 chan gefe kuma Najwa ke rakube,聽 Mummy ta tashi da sauri ta rungumo yayanta,聽 Daddy ya tashi聽yana musu sannu da zuwa.聽 Aunty Aynarh ta lumshe idanuwa ta bude,聽 har ranta takejin murmushin da Alhaji聽 Abba yake watso mata,聽 sosai ya gaida Hajjo kafin ya maida kanshi zuwa ga Hajia Aynarh. Ran Zinatu a bace tace "Mummy ina ne nan?" Mummy ta ja numfashi da k'arfi, duk suka zuba mata ido,聽 Zaineema ta kalli Majeed tace "Yaya meyasa muke nan?" baki ma rawa Mairo tace "Erhm,聽 zamu zauna a nan ne na wani lokaci,聽 ana gyara a Gidanmu,聽 in an gama zamu koma chan" Majeed ya dafe kai yace "Mummy,聽 hakan be da amfani" ya durukusa ya dauki Muhsin,聽 ya ja hannun Zinatu ya wuce dasu daki,聽 yace "oya Sleep,聽 gobe akwai school".聽 Ya dawo inda ya bar su a tsakar gida, Hajia Aynarh聽 ta lura zasuyi magana,聽 ta mike tace "barim wuce Gida" Daddy yace "tun yanzu? " tace "eh gobe nake so na wuce聽 Abuja da safe,聽 so ina so na huta" Daddy yace "ya kamata ki hita, Allah sa a dace,聽 a yi test a saa" ta amsa da "Ameen, Hajia Mairo聽 to ga amanar yarana na baki har sai na dawo" Mummy da ta cika tayi pam tun daga shigowar Hajia聽 Ayanah,聽 da firan da sukayi da daddy wanda take gani kamar cin fuska ne ta balla mata harara tare da buga tsaki" su Ziyada聽 basu ji dadi ba, Hajiya Ayanar ta murmusa tace "Zaineema Ziyada ku kula min da kanku,聽 sai na dawo ko?聽 Ina sonku domin Allah" Zaineema ta mike聽 ta rungumeta,聽 Ziyada ma haka,聽 suna mata godia da addua,聽 ta durkusa gaban Hajjo聽 tace "Mama da na dawo zan zo in dauke ki" Hajjo tayi daria ta yi godia tare da sa mata Albarka,聽 sukayi bankwana,聽 ta juya ta kalli Mummy,聽 daidai yanda ita聽 kadai zata ganta ta kashe mata ido, tayi gaba,聽 Daddy da Majeed suka bi bayanta,聽 waiyo Allah,聽 Mummy ji tayi kamar ta fasa ihu,聽 don bariki ita zaace ta kula da yaranta?聽 Har sai wata bayarabiyar banza tace ta kula da yaranta? Gashi da Mijinta da Yaronta duk sun bi bayanta kamar wata zariya,聽 hmm聽 Hajia Aynar baki sanni ba,聽 zanyi lokacin ki a sannu. 聽聽 Suka shigo da kayayyakin yan hutu bayan Daddy yayi sallama da ita,聽 rafar dari biyu ta ba Majeed,聽 Daddy ya hanashi karba,聽 ba yanda batayi ya karba ba yak'i, a cewarshi abunda ta musu ya isa hakan nan,聽 ba yanda ta iya haka ta maida kudinta sukayi聽 Sallama suka shiga gida da kayan.聽 Kan tabarmar suka zauna,聽 Ziyada ta samu karfin halin cewa "YaMaji,聽 wani abu ya faru da ba ma nan, kallo daya zaa muku a san cewa duk kuna dauke da damuwa,聽 me ya faru? Ina ne nan kuma?" Majeed ya lura Mummy聽 zatayi magan,聽 kuma yayi amanna da ba gaskia zata fada musu,聽 yayi karaf yace "This is our new home" suka bishi da ido,聽 yace "mun tura ku Gidan Aunty Ainarh ne sabida ba ma so kuyi experiencing wasu abubuwan da zasuyi affecting dinku a rayuwarku, Zaineema,聽 Ziyada ku ba yara bane,聽 kun san k'addara, kun san dai nothing聽
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169