Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 76

Chapter 76

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tafi da ita daki, shi kuma Majeed ya kama hannun Zaid suka wuce chan dakinshi, Majeed ya tura Zaid cikin toilet, ya mai alama da yayi wanka. Fita yayi yana me neman numbern Najwa ringing daya ta dauka: "PureHeart ina BQ ina jiranki, i want us to talk" cikin sanyin Muryarta tace "Sorry, bana gida"da mamaki yace"what?" tace "Sorry, ban gaya ma ba, Mamma ne ta kira tace sun tura min kudi a moneygram na GTBank" shiru Majeed yayi yace "Stay where you are, gani nan zuwa". Ya kashe wayar ya fita. * Tsaki yayi a karo na ba adadi, yana lek'awa ya ga Majeed ya fita, shima ya fito daga toilet din, ya dan zaro wayanshi daga cikin wandonshi, ya dan latsa wasu numbers ya kira, "Hello Arm" Amstrong daga dayan bangaren ya amsa "Hello Oga" Cike da matsuwa Zaid yace "i'm tired, i cant survive here" Arnstrong yayi daria yace "too early for you to say" Zaid yace "I cant eat the sh*t they are eating here(ban iya cin abinci da suke ci a nan)" sosai Amstrong yayi daria Zaid ya fara k'ulluwa yace "f*ck you! Get me lunch later, text me what to tell that girl (ka kawo min abincin rana anjima, ka min text din abunda zance ma yarinyar nan, yana nufin Ziyada)". Amstrong ya tsaida dariyan shi, yace "OK". Katse wayar yayi yana kallon dakin AbdulMajeed, a Lokacin dakin Mahaifiyarshi ce, ya tuna lokacin da Maman shi ke mai wanka shi da AbdulMajeed, lokacin da zasu tube zir su shiga wanka tare, a dakin nan suke wasan banza mama ta bisu da gudu suyi ta wanata suna zagaye dakin a guje, dakin nan na da tarihi, yana cikin tunaninshi ne wayarshi tayi vibrating alamun text ya shigo, yana budewa ya karanta yayi tsaki, shifa ya fara gajiya da shirin nan, yanzu mace zai fada ma wannan abunda Armstrong ya rubuta? Raini ne be so, to raini ma na yaushe tunda har zai kalla wannan yar karamar yarinyar ya kirata da "*my Forever *" dole ta rainashi ko nan gaba, balle yanzu wannan kalamen da Armstrong ya typo mai, wai ya ma Ziyada forwarding, guntun tsaki yayi ya mata forwarding, kalamai ne masu ratsa zuciya, be san ta inda zai fara maganganu da mace ba, be san me ake ce ma mace ba, tun daga randa ya hadu da Ziyada, a fili ko a waya, duk abunda ya fada mata, shirin Amstrong ne, sai abunda aka karanto mishi yake karanta ma Ziyada shi, sai ka rantse da k'wak'walwarshi yake karanto mata, tsaki yake tayi, wannan shine hardest pretense, yana jin wani iri a duk lokacin da ya ma Ziyada wani maganan k'auna, ko na So, tsaki yayi ya kwanta kan Gado. Ta fito first lecture dinta tayi receiving message dinshi, kalaman Soyayya ne, sai a karshe ya sanar da ita ba zata samu ganinshi ba sai nextweek saboda yaje wani aiki a Abuja, zatayi missing dinshi sosai, saboda a 'yan kwanakin nan, tayi sabo dashi ba na wasa ba, reply ta mishi da "take care of yourself for me, i'll miss you Handsome". Text din na shiga ta latso Majeed tace mishi "na gama lectures" ya shaida mata gashi nan zuwa shi da Najwa. * Ta Moneygram zata karbi kudin da Paapa ya turo mata, Najwa ta bada Details din da Paapa ya mata sending, tayi claiming ownership Kudin da ya turo 300usd kusan duba dari da goma a kudinmu na Nigeria. (MoneyGram: Account ne da banks ke budewa k'ark'ashin kasashen Waje, Normally In zaa turo maka kudi daga India Misali kana Nigeria, ta Moneygram zaa tura ma, bata account numbernka ba sunanka zaka bada, abunda akeyi, shine shi me turo Kudin, zai ba shi wanda zaa tura ma Kudin wasu Secret Questions and Answers don da Question and answers din za ka karbi kudinka in kaje Bank, in kaje Banki, zaa a baka form, sai kayi filling stating the senders details and amount da aka turo ma, you withdraw on the counter, with the Provided details, thats how you claim ownership, Ina Fatan mungane?). Tsayawa tayi a cikin Bankin gudun kar a samu matsala ko wani ya fizge mata kudi don ta har yanzu tana tsoron yan Nigeria, tana nan zaune cikin bankin har Majeed yazo, ya shigo "Pure Heart meyasa kika fito baki gaya min ba?" sadda kai k'asa tayi, ya girgiza kai tare da Murmushi yace "Oya muje mu dauko Zuzu a School, tace ta gama Lectures" gyada mai kai tayi, su ka fita daga Bankin, tana so ta bashi kudin amma ta rasa yanda zata bashi, rikewa dai tayi suka shiga mota, a cikin Motan ne yake bata labarin su Na'eela, har ranta ta tausaya ma Nura Kurma. ** Tana shiga Parlornsu taji k'amshin shi, tayi amanna shi ke da k'amshin nan, me zai kawo shi Gidansu? Amma dai turaren ne, da sauri tace "YaMaji munyi bak'i ne?" Majeed ya kalli gabas da yamma ko zai ga Na'eela ko Nura be gansu ba, yace "No, Me kika gani ne?" tace "kawai na tambaya ne" Majeed ya Murmusa yace "Mun k'aru ne, Naeela da Yayanta zasu dan zauna da mu for sometime" bata da damuwa, bata tsaya tambayan ko su waye ba, tace "barin je na watsa ruwa ta shige dakin Zaineema, Majeed ya maida Hankalinshi kan Najwa cikin muryan rada yace "Pure Heart kinyi breakfast kuwa?" Kai ta gyada mai, yace "PureHeart" ta daga kai ta kalleshi suna hada ido yace "Wallahi ina sonki" da sauri sauri ta shige dakin Hajjo tana dariya, Ya bita da kallon k'auna. * Da rana Zaid ya leka Parlo ya ga ba kowa, cikin sanda ya fita, har ya fita faga gidan ba wanda ya ganshi, Cikin Motan Amstrong ya shige, da yake Motan na da Tint, yana shiga ya sauke Ajiyar zuciya "i hardly breathe in there (da k'yar nike numfashi a cikin gidan)" dariya Armsyrong yayi ta yi, sai da Zaid ya wurga mai harara, da sauri ya juya baya ya dauko Basket, ya bubude ya zuba mai a plate, bayan ya ja mai kujera baya, kamar mayunwaci Zaid ya fara cin Abinci, sai da ya ci ya k'oshi, kafin ya dora da gwangwanin kalan lemun da yake sha, Amstrong ya bashi powder din da ya kawo mai, ya mai bayani cewa a abinci za a zuba, ya karba, Amstrong ya tambayeshi in ya ga "Ziyada" harararshi yayi ya bude K'ofa ya wuce, Amstrong ya bishi da daria, sai da ya shige gida Amstrong ya ja Mota ya wuce. Kamar baki, yana shiga Parlor sai ga Ziyada ta fito daga dakin Hajjo, kallon kallo suke yi, Ziyada ta fara jin k'amshin nan, mutane basu dameta ba, amma sai ta samu kanta da ce mai "Ina wuni" shiru yayi kamar be ji ta ba, a ranta tace "ko dai be ji ba?" ta bude murya ta sake cewa "ina wuni" sai ma ya kawar da kai kamar be ga kowa ba, Ziyada ta samu kanta da jin ba dadin rashin ansa gaisuwarta, ta bude baki tace "Ina wuni?" kamar dole, "wannan kurman Banzan ki ke gaidawa? Mummy ce me fadan hakan, Ziyada tace "Mummy ban gane ba" Mummy tace "baki ga wata kazama dakin Hajjo

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});