Chapter 103
Chapter 103
gwal ne,聽 yan ZBI members ma ba a bar su a baya ba, ga hafseen inda rai da cutielurv sai zara ido suke burinsu a fara chop,聽 wurin dai shak'e makil da duk wasu masoya na ADAY. MC tagwaye ne MC,聽 bayan ya bada labari aka dan dara ya sanar da kowa a mik'e saboda shigowar Amarya da Ango,聽 duk aka mik'e a na jiran shigowar su,聽 kasancewar聽 baza ayi Bridal Train ba daga Amarya sai Ango zasu shigo. Daga waje,聽 Armstrong ne yazo daidai saitun kunne Zaid yana mai rada kan "Please dont make any scene here,聽 i beg you" da kyar Zaid ya fito daga Mota, Aunty taatuh ta dan gano "something is not right,聽 sai kace ba auren soyayya ba?聽 Duk tasan shi Zaid din wani irin mutum ne,聽 amma abubuwan聽 da ta lura dashi na nufin wani abu" share wa tayi dai suka fito da Ziyada. A jere suke tafia,聽 duk聽 da ba su rike hannye ba sunyi kyau sun bada maana matuka, shiga hall din sukayi,聽 sansanyar waka me taushi me ratsa zucian masoya ya karade hall din,聽 tafia suke a kasaitance,聽 shaharrarun masu hotuna kamar AhmedZol da GeorgeOkoro suka fara aikinsu,聽 Amarya da Ango suka cigaba da tafiya har mazauninsu suka zauna, abun yayi ban shaawa,聽 ba wanda ya take musu baya. Tun shigowarsu Najwa ta kura ma Zaid ido,聽 bata san dalilin faduwar gabanta ba,聽 ta san fuskar nan, tabbas ta san fuskar nan a wani wuri to a ina?. Daidai llll wani matakalan benen da zai sadasu da kujerun da aka tanada dominsu Ziyada tayi missing step daya,聽 tangartangar tayi zata fadi, be san lokacin da yayi saurin tarban ta ta baya ba tare da fadin "i got you" sai da ta gyara tsayuwarta kafin ya saketa,聽 daga baya kuma ranshi ya baci,聽 duk yaji haushin abun da yayi,聽 don me be barta ta sha kasa ba? Dama ya barta ta fadi" duk ya bi ya tsani聽 kanshi,聽 juyawa kawai zaiyi ya bar gurin nan,聽 ba zai iya ba. Ji yayi kafanshi ya mai nauyi,kamar an sa magnet an rike mai kafa,聽 sai da Ziyada ta rigashi zama kafin ya karasa ya zauna kan kujerar alfarmar gefenta,聽 nan aka shiga yi musu聽 hotuna,聽 fuskar Zaid a daure, amma da yake shi mai kyau ne,聽 baa gane labarin dake kan fuskarshi. Nan MC tagwaye ya cigaba da gudanar da program of events, a ka gayyaci Amarya da kawayenta suzo suyi rawa,聽 nan aka dinga yaba kyaun kawayen Amarya da suka fito cikin maxi gowns dinsu,聽 sun bada kala da suka sa Amarya a tsakiya, daga bisani aka kira Mothers din Amarya nan Mairo da kawayenta suka fito suna wani irin rawan bariki,聽 kamar ba uwar Amarya ba,聽 Abdulmajeed聽 ina ma k'asa ta bude聽 ya shiga don kunya,聽 rawan da Mairo keyi ba girma dai,聽 abun kunya,聽 sai da Hajia Aynarh ta rada mata a kunne聽 "kedai ba girma,聽 ji wannan rawan da kike gaban surukai,聽 wannan ba wayewa bace" Mairo kamar ta faska mata mari a ciki,聽 amma ganin zata jawo abun kunya聽 don public suke, kuma press na nan yasata yin Murmushi聽 sai abun yayi kama da suna shiri. A ka kira Zaid da Ziyada Zsquare kamar yanda MC tagwaye聽 ya laka musu, ganin yanda yake shan kamshi ya sa batayi yunkurin tashi ba,聽 sai da ya tashi don karan kanshi, kafin itama ta tashi,聽 suka je sukayi tsaye a dancing floor, wak'an *Rihanna work* aka samu su, ba wanda ke rawa cikinsu, tsaye dai sukayi, wakan taushi sai tashi yakeyi, kamar an bashi umurni ya sa hannu cikin aljihu ya ciro bandir din naira dubu, kamar yanda yaga akayi dazun ya shiga zuba mata a jiki, ya karar ya sake ciro wani ya lika mata.聽 Wannan abun da yayi ya burge Mairo,聽 nan ta shiga hura hanci burinta ya gama cika,聽 ko ba komai Zaid ya siya mata mutunci gun聽 kawayenta. MC tagwaye yace "Mr Zaid,聽 lead your wife here,聽 its time to cut your Wedding cake" ya nuna musu Cake dake daga gefe, Zaid yaji takaici, amma聽 ji yake kamar ana ingizashi,聽 baya kasa yin gardama ga duk abunda akace yayi a hall dinnan,聽 anya mutanen nan sun barshi haka, duk yanda yakeso ya bar gurin ya kasa,聽 besan ya akayi ba amma ya tsinci kanshi da kamo hannunta ya ja su聽 suka nufa inda 3steppedcake dinsu yake,聽 da taimakon聽 mutane suka聽 yanka cake din,聽 aka ce su ciyar da juna,聽 nan fa daya,聽 babu yanda zaayi yaci abunda be san wa yayi shi ba,聽 ya yanka ya matsa kusa da ita daidai kunenta yace "i'm sorry i cant eat this,聽 bansan wa ya yi ba" ya sa mata cake din a baki,聽 a kunyace ta karba ta sa a baki, akace "Ziyada,聽 feed your husband" gabanta ya fadi,聽 kar fa ya bata kunya,聽 idonta ya kai kan wani Bottle water da cup, tunda baya cin abunda be san waya yishinba,聽 shes sure zai sha ruwan da ya saba sha,聽 a yangace ta karasa gun ta dauko Robar ruwan da Kofi,聽 a ranta tana adduar kar Zaid ya bouncer ta,聽 ta bude ta tsiyaya a cup,聽 a yangance ta kai cup din bakin shi, kamar bazai karba ba ya karba, ji kake raf raf tafin mutane,聽 sosai hakan ya bada maana, MC yace "Zaid yaje ya bar matarshi,聽 don zaa gayyata Family dinta dancing floor" kamar jira yake ya wuce yaje ya zauna,聽 kamar MC ya sani be ce abokan Ango suzo suyi rawa ba,聽 don be da Abokai,聽 kila sai dai su Baba Ado聽 su fito a madadin abokan lol. Aliyu Abokin Abdulmajeed聽 ya ja AbdulMajeed聽 har inda su Zaineema suke da Najwa don da cewa yayi ba zaije ba, Abdulmajeed ya riko hannun Hajjo, Zaineema聽 ta rike hannun Zinatu da tun dazun ake rawa,聽 Zinatu ta kamo hannun Muhsin suka nufa Dancing floor inda Ziyada ke jiran zuwansu,聽 har sun kusa聽 isa gun Muhsin ya kwace hannunshi daga hannun Zinatu ya聽 ruga a guje inda Najwa ke zaune ya ja hannun Najwa,聽 Najwa na girgiza mai kai tana "please Muhsin let me go" yace "No,聽 you are family" bata da wani zabi da ya wuce ta bi bayanshi,聽 nan suka聽 rike hanaye suna zagaye Ziyada Aunty Aynarh ta zo ta musu liki,聽 Mairo ma haka, da kyar Daddy yayi joining dinsu, ganin Family dinta wuri daya cikin farinciki ya sata fashewa da kuka ta rungumo YaMajinta,聽 rungumeta yayi yana lallashi,聽 shhh kar ki bata kwalliyanki mana" Zinatu ma ta fashe da kuka,聽 duk tauri rai na Mairo sai da tayi hawaye,聽 da kyar aka lallashesu suka koma mazauninsu. Sai next agenda wato REFRESHMENTS. Ehen,聽 lokaci yayi na chop, babban makasudin zuwan yan ZBI da bibiliciouswattpadiansfans kenan,聽 sai da aka fara da Appetizer 锟� Kafin aka gabatar daAbinci kala kusan 4, da chapman,聽 abundai sai wanda ya gani. 锟� Walima dai yayi walima Zaid ya mike shi ya gaji,聽 ya ma yi kokari cewar Baba Ado,聽 ban yi zaton zai tsaya haka ba, tana ganin ya mike itama ta mike,聽 to ina zai tafi ya barta,聽 kafarshi kafarta, suka bar hall din,聽 Yan ZBI suka bukaci a sa musi wakar Ado Gwanja, nan suka shiga kwaso Shoki. Yana tafia
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169