Chapter 141
Chapter 141
Excellency. Wani abu taji wanda ya sa cikinta kadawa,聽 kamar聽 Kukan Kura amma haushin karene,聽 da sauri ta kalli inda takejin haushin karnunka,聽 taga karnuka su biyar kosossu,聽 bakinsu bude alamun sun ga nama sun yo kanta da gudu,聽 l, haba kafin tayi tunanin wani abu kafa me naci ban baki ba, ta arta a guje tayi hanyar gate,聽 kafin ta karasa gate din duk wani abu dake hannunta sai da ta wurgar,聽 hatta mayafin jikinta,聽 gudu take yi ko da ta fita gidan bata fasa gudun ba,聽 kamar sabon kamu, haka ta cigaba da gudu sai da ta bar unguwar gabaki daya kafin ta bar gudun. Wani wuri ta samu ta zauna tana maida numfashi hawaye na bin kuncinta,聽 Wai yau itace a wulakance, ita reshe ya juye da ita,聽 wannan shi ake kira da k'ikayi koma kan mashekiya. Ina ta dosa? Wani tunani yazo mata,聽 da sauri ta girgiza kai,聽 amma bata da wani choice sai nan,聽 duk yanda聽 zuciyarta Ke hanata zuwa gidan,聽 amma bata da wani zabi tunda ba zata kwana a Titi ba,聽 tuna abunda ya faru kwanaki na ita da mai Napep聽 ya sa bata tsaida me Napep ba don ta yarda yar pos dinta a gidan her Excellency,聽 duk nisan gidan haka tayi ta takawa tana tafiya tana hutawa har wurin bayan laasar tana hanya har chan gab da 5:30 ta iso gidan. Sai da ta gama duk wasu adduoin da ta iya kafin ta karasa cikin gidan. ** 聽 聽 Kankana take sha ta ji kwankwasawar kofa,聽 tashi tayi ta zura takalmanta ta karasa ga k'ofa,聽 budewa tayi, ga mamakinta sai ganin Hajia Mairo,聽 nan da nan ta daure fuska tare da fadin "Lafiya?" cikin yanayin da bata taba ganin Hajia Mairo ba tace mata "Alhaji Abba ya sakeni" kamata yayi ace taji dadin batunta,聽 sai dai ta samu kanta da faduwar gaba amma ta dake tace "To meye ruwana ni?" ga mamakinta sai ganin Mairo ta zube a k'asa tace "Hajia Aynarh,聽 na san ni da ke bama jituwa,聽 nasan kinsan bana sonki kamar yanda bakya sona,聽 amma donAllah ki taimakeni,聽 ki barni na zauna tare dake har sai Alhaji Abba ya sauko" Hajia Aynarh ta kalleta sama da kasa tace "gwara da kika tuna min ba kya sona, nikam ban k'in kowa a dunia,聽 amma tunda ba kya So na don me zan barki ki zauna tare dani? Salan ki min wani mugun abun?" da sauri ta girgiza kai tace "wallahi ba abunda zan miki,聽 ki taimakeni,聽 ba don ni ba,聽 donAllah hajia Aynarh" wani tunani tayi na wasu yan seconds kafin ta matsa tace "ki shigo" godia ta tsaya mata,聽 Hajia Aynarh bata tsaya ji ba ta shigo ciki, Mairo ta biyota a baya" Zama tayi kan kujera Hajia Aynarh tayi banza da ita ta cigaba da shan Kankananta "Sada ya dawo" cewar Mairo,聽 kamar ba zata tankata ba tace "Waye Sada?" cikin borin kunya tace "Lahh kin manta Sada,聽 kanin Alhaji Abba?" dakatawa tayi da abunda take sha tace "ba ya rasu ba?" Mairo tayi dan jim kafin tace "Dama ni nace su bar garin kar su sake dawowa" Galala Hajia Aynarh ta kalleta kafin tace "Ki ka daiyi musu Kurciya su bar garin,聽 amma ke awa ki ce su bar gari? To ni dai mutum ya sani jinina daci gareshi,聽 nama na kuma taurin tsiya ne dashi,聽 ba asirin da zai kamani da yardan Ubangiji,聽 Kainuwa ce ni dashen Allah bata wani katon banza ba ehe" ta dauki plate dinta ta fita daga parlorn ta shige dakinta.聽 Galala Mairo ta rakata da ido,聽 tabb,聽 wai yau ita ake dasa ma magana,聽 ba wani abu,聽 duniya ce ke horata,聽 kuma ba zatayi zuciya ba,聽 ita din mai laifi ce,聽 neman Yafiya takeyi. WASHEGARI Bayan Aiki,聽 Aunty Aynarh tazo Gidan Alhaji Abba,聽 a tsakar gida suka ci karo da Yesmin,聽 rungume juna sukayi suna mamakin chanzawan junansu, Yara sun tafi makaranta, suka karasa daga ciki sai da ta gaida Hajjo cike da girmamawa,聽 kafin su Zaineema da Ziyada suka gaidata, kafin Maama ta mata jagora Parlo inda su Daddy suke,聽 cikin jin dadi suka ma juna barka, suka gaisa sosai da Alhaji Sada yana tambayanta Iyali,聽 Murmushi tayi tana kallon Daddy,聽 Daddy ma kallonta yayi cike da kauna yace "Yo ai Aynarh tawace,聽 dama kai mu ke jira kaje Kwara neman min Aurenta" Dariya tayi sosai,聽 Sada yace "Ah haba dai Yaya?聽 Wai har yanzu akwai k'auna kenan" cike da wasa ta harareshi tace "to me zaa fasa?"聽 Sukayi daria, Daddy yace "Kai Sada fa dagaske nakeyi, Auren Hajia Aynar nake sonyi" Paapa yace "Ahhh, Hajia Aynar,聽 are you sure ba akai Yayana gun Babalawo ba?" daria tayi sosai kafin tace "ai baka sani ba,聽 mu ai bawani babalawo,聽 Tsantsan Soyayya ce kawai ke tasiri,聽 kuma kasan ka so a soka shine so, kuma kasan da tsohuwar zuma...] " daria suka fashe dashi, kafin tace "Yesmin ina yarana?" Yesmin tace "i'm sure kinsan Najwa coz there was a day da take min bayanin an bata wani Amala taci yayi dadi, i'm sure kece" Hajia Aynarh ta zaro ido tace "No way,聽 kar kice nin Najwa diyata ce,聽 Ikon Allah". Fira suke sosai gwanin ban sha'awa, ba ta tambayesu ya akayi ba,聽 suma basu gaya mata ba,聽 bata kuma ce musu Mairo na gidanta ba,聽 don sosai ta bata tausayi jiya, kwana tayi tana kuka,聽 yau da safe kuwa tambayanta tayi me zaa mata na gyaran gida sai dai ce mata tayi akwai masu yi. Daddy yace "Sada yaushe zakuje Yola?" Paapa yace "Wai jira muke komai yayi settling ko nan da 2weeks ne" Yesmin ta kalleshi,聽 Daddy yace "Settling din me? Aa sada,聽 ba haka akeyi ba,聽 yanda ka k'agu ka gida haka itama ta k'agu taga Yanuwanta, kasan kawaici irin na Yesmin, ku shirya Gobe mu tafi,聽 nima ya kamata naje,聽 don da hannuna na kirasu ta landline na shaida musu mutuwarku,聽 kuma sukazo" Paapa yace "Allah Sarki,聽 to goben sai mu tafi gabaki dayanmu,聽 sai mu bi jirgi,聽 don in zan tuna da kyau,聽 Yola nisa ke akwai" Daddy yace "Ahh,聽 har mu duka? Yara fa na makaranta" Hajia Aynarh tace "Ba Muhsin da Zinatu ba? Ina iya tafia da su Gidana, sai ku tafi da su Ziyada" Daddy yace "kuma da mun dawo sai maganar Auren mu ba" Suka sa daria,聽 Pappa yace "wai Yaya baka kunya surrikarka?" yace "Yo ni聽 ai Yesmin kanwata ce" tace "hakane Yayana,聽 kuma da an daura Aurenka da Hajia Aynarh,聽 kuma sai na 'yayanka,聽 Abdulmajeed da Najwa,聽 don Soyayya suke maka a cikin Gida" Daddy聽 ya gyara Zama yace "haba biri yayi kama da mutum, shiyasa in suna tare suyi ta wikiwiki da ido,聽 Ja irin Pure Heart naji yake ce mata" Dariya sukayi gabaki daya, Paapa yace "Amma naji dadi,聽 da an dawo Yola sai Biki" duk suka amince da hakan kafin suka fara tautauna yanda tafiar zata kasnace,聽 mikewa Hajia Aynarh tayi tace "barin karasa Gida daga office,聽 Allah ya tsare hanya ya dawo daku lafia, sai an kawo min yaran" nan sukayi Sallama Yesmin ta rakota dakin Hajjo, ta mata Sallama "Ziyada,聽 in Abdulmajeed ya dawo kice mai ya kawo min Muhsin da Zinatu Gida,聽 ba sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169