Chapter 158
Chapter 158
Kannenta, kafin ta runguma Maama, sukayi musabaha da AbdulMajeed, Zaid ya mik'a mata 15,000 dollars yace "Spoil yourself a America" dariya tayi tace "Thank you Yazaid, thank you" yace "Oya, ki shiga Mota Khaleed na jiranki" ta shiga Mota, Khaleed ya dan risuna ya ma su Daddy Sallama, ya yi Musabaha da Abokinshi inda yace mai "take care of my sister" yace "i will Abdulmajeed me imani" sukayi daria, ya yi musabaha da Zaid yace "mungode da Dawainiya" Zaid ya musu fatan Alheri, Khaleed ya daga ma su Ziyada da Najwa hannu bibbiyu kafin ya fada Mota, Driver ya ja su, sai wani Mota wanda shima na Zaid ne suka rufa musu baya "Zaineema Allah ya sauke ku lafiya". Daddy yace "Abdulmajeed muje ku maidani Gidan Hajjo, Zaid yace "bro ban key" yau ni zan tuk'a Babana, jefa mai Key yayi ya chabe, suka mike Daddy na gava suna binshi a baya, Paapa yace "Yaya sai da safe" yauwa mu tashi lafiya, su Najwa ma suka mai sai da safe. Zaid na bude Motar mutanenshi suka marmatso daya yace "Oga, fita zamuyi?" Zaid ya san ba jinshi zasuyi ba yace "Aa, ni dai zan fita, ku ku tsaya nan, Babana zan kai Gida in dawo yanzu, kun gane?" a tare suka ce "Yes" ido ya wulla sama tare da bude kofar motan yace "Good" Majeed ya bude ma Daddy Gidan Baya, shi kuma ya shiga gaba, Zaid ya kunna Mota yayi horn mai gadi ya bude ya fita, ta mirror Abdulmajeed yace "haha, gashi basu biyoka yau ba" Zaid yayi Murmushi yace "tsaya dai ka gani" ko da suka hau titi sosai, sai yace ma Abdulmajeed "kalli bayanka" Abdulmajeed na kallo ya ga motocin mutanen Zaid kusan uku suna binshi a baya,harda Daddy wurin lek'e, sukayi daria, Zaid yace "ai duk wanda yace musu kar su bini bata baki yake, kamar gadin Ran k'anin ubansu suke mtss" Abdulmajeed ya fashe da daria, Zaid yayi tsaki yace "Wallahi its Annoying" Daddy yace "Ba wani abu bane, a bakin aikinsu suke" Zaid yace "Wallahi Daddy haushi suke bi in suna treating dina kamar Kwai, Umurnin Baba ne, duk wanda zaa dauka aiki sai yayi rantsuwa da zai kula dani da lafiya na, kamar wani shugaban k'asa" Sukayi Daria Daddy yace "Allah yaji k'an Gatan Marayu na farko, ya ja ran Gatan Marayu na biyu, Ya Dade yana yi" Abdulmajeed ya amsa da Ameen yana daria, Zaid yace "mugu" haka suke firansu gwanin ban sha'awa, har suka iso Gidan Hajjo, Zaid yace "an kawo miki Abinci dazun?" tayi daria tace "Eh wallahi, ga sauran ma ban cinye ba, wani yayi ta rafka sallama wai Gatan Marayu ya aikoshi, ina zuwa naga Kuloli nace "aaah wannan Gara haka? Lallai Zaid kanayin auren dani" Abdulmajeed yace "Aa Hajjo, kar muyi haka, yanzu wurin Me siyo miki Abinci zaki koma? Nifa da kaina zan dinga dafa miki" Daria sukayi tace "ku dinne duk ina sonku, amma don kar na hada fada, da Muhsin nike auren" duk suka sa daria. Suna Gidan Hajjo har bayan Isha'i, kafin suka dawo Gida. **** A Parlo suke ta firansu, har yara sukayi bacci. Abdulmajeed ya dauki Muhsin da Zaid kuma ya dauki Zinatu suka kaisu daki suka shimfidar dasu kan Gado, Paapa yace "Ku wai ina kuke tunanin zaku kwana? Kunsan bamu da wurin kwananku ko?" Abdulmajeed ya kalli Zaid, Zaid ya kalleshi yace "Baba, mu ko ke da wurin kwana" Paapa yace "ina, mu da ba boysquaters ba" Zaid yace "Nan parlo" Maama tace "saidai Parlorn" suka sa dariya, wurin 10 Maama da Paapa suka musu Sallama suka shige daki. Zaid ya koma wurin Ziyada, Abdulmajeed yace "oh dama su maama kake jin kunya ko? Ni baka jin kunyana ko?" Zaid ya harareshi yace "kai a suwa zan jin kunyanka" Abdulmajeed yace "ni a babban yaya" Zaid yace "iyee, kwana nawa duka ka bani?" Abdulmajeed yace "oh nama baka ko?" "Eh amma befi days ba" yace "oh ashe dai na baka days din" Zaid yace "Mallam leave me, zanyi magana da matata" Abdulmajeed yace "Ohh da muma ba zamu yi aure ba da bamuji gari ba" Zaid yace "Ohh Allah, Ziyaa tashi in rakaki daki, sai in dawo in raka Baby" Abdulmajeed yace "Meyasa sai one by one? Ba daki daya zasu ba? A raka su a tare, muje duka" Zaid ya mishi kallon "i want a moment with ny wife" amma Abdulmajeed yayi biris dashi kamar be san abunda yake nufi ba, Zaid ya tashi ya riko hannun Ziyada, ya jata har daki, ita dai binshi take taa daria, Abdulmajeed yace "PureHeart mu bi su" Najwa tayi daria tace "kaima ka barsu mana?" murguda mata baki yayi yace "ba zaa bari ba, ki zo muje" ta mik'e ta bi bayanshi, Zaid na niyyan kissing Ziyada yaga Abdulmajeed tsaye bayanshi, Zuzu taji kunya, Zaid ya kalli Ziyada yace "Arghh, wani irin yaya gareki?" ya juya ya kalli Najwa yace "wani irin Miji kike niyyan aure? Abdulmajeed ya finciko Zaid ya tura Najwa ciki ya kulle musu k'ofa. Zaid ya bishi da gudu Abdulmajeed ya arta a guje suka dinga zagaye parlorn, karshe suka zube kan kujeru suna maida numfashi, Zaid yace "kai barin je in karbo pillows" Abdulmajeed yace "yaro sai dai muje tare, so kake kaje gun matarka, naganeka" Zaid yace "nafasa, kaidai wallahi bakayi ba, mutum na son moment with his wife, kai kuma kana hana ruwa gudu, ba dai kyau, ba laifina bane da baka da mata" Abdulmajeed yace "until nayi aure, ba zaka dinga sani jealousy ba" sukayi daria" waya ya kira yace "a kawo musu Duvet da pillows, a kuma kawo mishi Laptop dinshi" ba a rufe Minti Talatin ba aka kawo mai. Dakanshi ya shimfida musu Katon bargo me kama da katifa, suka baza pillows Abdulmajeed ya kwanta, shi ko Zaid bude laptop dinshi yayi dan yin wasu ayyuka har wurin karfe 1 kafin ya kwanta bacci, daga dakinsu Ziyada kana jin Masharrinsu. * A G U R G U J E Washegari da safe Daddy da Paapa sukaje Gidan Uncle din Aunty Aynarh, dama ta sanar dashi zuwansu, nan dai a ka sa biki nan da wata 1. A wannan zaman ne Zaid ya musu shirin zuwa India, sannan su tsaya dubai siyayyan Kayan Daki da na kitchen, sannan Daddy da Paapa da Maama da kuma Hajjo suje Makka domin yin Umrah. Sai da ya tambayi shawaran Abdulmajeed yace mishi hakan yayi amma a bar Zinatu da Muhsin wurin Mummynsu, saboda school, da haka suka nemi izinisu Paapa suka amince, Washegari suka dunguma sukayi Abuja don neman Visa, bayan an ma Ziyada E Passport an kuma yi ma Daddy renewing nashi. Zaid ya samu AbdulMajeed yace "Brother, ni wallahi bansan me zan maka ba, ina ganin duk me na maka wont make up for the wrongs i did, bansan me zan ma ba, amma zan baka Gidaje Uku, daya a Kano, daya a Kaduna, daya a nan Abuja da sunanka, Mallakinka ne, and Motoci Uku--" Abdulmajeed yace "Aa fa Zaid, me zanyi da gidaje da motoci uku? Aa nikam bazan karba ba, yayi yawa wallahi" Zaid ya dafa shi, yace "Aa, wallahi ina ganin yayi kadan, i dont know what to do
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169