Chapter 78
Chapter 78
ke waya? Dama yana da yanmata, a ransa yace "i'll find whoever she is, i'll destroy her, i pledge to destroy your happiness, sai muga ta yanda zakuyi waya har kace ni ba kowa bane". Najwa a ranta tace "ba kurma bane, yana jin duk me kake cewa" a fili tace "still dai ka ga ni ba ni kadai bace, kar in dauki Alhakin su Hajjo" Majeed ya sauke numfashi yace "Shikenan PureHeart, banji bacci amma dole zanyi, Sleep Well Kinji?" ta murmusa kamar yana kallonta tace "You to My Jaan" a tare suka ce "I love you" sukayi daria, yace "sai baki a waya ko? Gobe sai kin fada miin a fili" dariya tayi ta kashe wayan. A bangaren Majeed murmushi yayi a baiyane yace "I love You PureHeart" Zaid ya maimaita kalman "PureHeart" a zuciyarshi, ba a dade ba Majeed ya bangas, Nura ya haska fuskar Majeed yaga bacci yake, a hankali ya bude k'ofar, yaje ya zare Sakatan Jikin k'ofar Parlorn,yanda dasu Armstrong sunzo Key kawai zasu sa. Kasa bacci tayi, kowa yayi bacci, ta janyo wayarta taga k'arfe 12 da wani abu, ta ji tabbas an bude k'ofa, abunda ya faru da rana ya fado mata, a hankali ta tako ta dan budo k'ofar dakinsu, ta ga shigewar Nura dakin Majeed, bayan ta tabbatar ya shige ciki, ta fita cikin Sanda, ta saka duka sakatan kofar, harda na sama wanda ba a sakawa, ta koma kasa komawa bacci tayi, har ga Allah ta ji wurin karfe 1, ana ta murda k'ofan Parlor, alamun ana so a bude, amma da yake ta sakata, ko motsi kofar beyi, handle din kawai ke motsi, Armstrong ya ma Nura text, why are we having hardtime opening the Door? Are you sure you unlocked the locks?( Meyasa muke shan wahalan bude k'ofan, ka tabbatar ka cire Sakatan? )" cikin hasala Zaid ya mai reply, "what are you saying? I've unlocked them, just open the goddam door( me kake cewa? Na cire mana, dallah ku bude kofan)" Armstrong ya sake k'okartawa, ya mai reply "Still not opening" Zaid yayi tsaki ya mik'e da niyar zuwa ya zare musu sakatan da ya san ya zare su, Ringing din wayar Majeed ya katse mishi hanzari, da sauri ya koma kan Gado ya kwanta, Majeed cikin bacci ya dauka "Hello PureHeart baki bacci ba?" a ran Zaid tsaki yayi, sai da ya lallasheta kafin ta barshi ya koma bacci, ta kira Majeed ne don ko Nuran zai yi planning yin wani abu in idonshi biyu, gwara Nuran ya ga ba bacci yake ba". Zaid na jin alamhn shigowan Messages din Armstrong, Toilet ya shiga don mishi reply, Cant we just shoot and scare the hell outta them? They'll open up( muyi harbi mana, da munyi harbi zasu ji tsoro su bude mana k'ofa )" cikin dacin rai Zaid ya mai Reply "No dont shoot, abort Mission, go home( aa banda harbi, ku watsar da aikin kawai, ku tafi gida )" Armstrong ya ba yaranshi Umurnin su tafi, Sosai ran Zaid ya baci, waye ya saka Sakata? Ko wani ya ganshi da ya je cirewa? Amma he made sure sai da kowa yayi bacci yaje ya cire sakatan, to ko wani ya san Plan dinshi ne? No impossible, ba zai yiwu ba, tsaki yayi karo na biyu, yana me jin haushin budurwar Majeed, da bata kirashi ba da ya je ya bude musu Kofar, da sun shigo sun ba Mairo tsoro a basu duk wasu Necessary documents din da suke so, kuma ya dau alwashin ko ina take sai ya nemo ta ya wulakanta ta, he'll make sure they dont get eachother. WASHEGARI Ta dade tana tunanin yanda zata sanar musu da batun, ganin zama ba zai mata ba, ya sa ta yin ta maza zuwa inda Daddy da Boy suke, shigarta Parlorn ya janyo hankalinsu gareta, Majeed ya gaida ta fuska sake tare da mik'ewa don basu guri da Daddy. Dakatar dashi tayi ta hanyar cewa "akwai important maganan da nake so muyi Boy" a nutse ya juyo ya samu guri ya zauna tare da bata hankalinsa. Sai da ta kalli Daddy kafin ta fara magana "Dama akan Wannan yar iskar yarinyar nan ne Nana bayan ha'intar mu da tayi, ta salwantar ma Boy Credentials,a zahirin gaskiya ni ban yafe abun da tai mana ba,kuma shirun nu na nufin taci bulus, hakan yasa na maka su Court, k'ilan Kotun zasu sa ta fiddo maka da Takardunka, anyi zaman farko last 2weeks, gobe ne zama na biyun kuma ana buk'atar ku da ku halarci zaman dan bada taku shaidar". Daga Daddy har Majeed sauraronta kawai suke, ganin damuwa a fuskokinsu yasa ta Murmushi tace "kar ku damu, nayi amfani da kudaden nan na dauko babban Lawyer, so zamu ci case din". Kai a k'asa Majeed yace " ki janye k'arar" da sauri tace "what?" yace "Mummy ki janye k'aran". Ganin ba wasa fuskan Majeed yasa Mairo matsowa kusa dashi ta hau lallami tana k'okarin nuna masa fa'idar kai k'arar Kotun. Cikin dan fada yace "Haba mummy sai kace wasu Wanda basu san Allah ba, muna musulmai ace mun kasa daukar kaddarar da Allah ya nufo mana? Ni wallahi na hak'ura da Takardun nan, na san su salwanta, da Credentials din na nan da tun kafin ki san da batarsu da Nana ta maido min dashi, abunda kika kasa ganewa, ita karan kanta Nanan ba ta sa wata ba ba, wani ne ya ya yaudareta, wai tsaya ma, wani evidence kike dashi yau in Nana tace ita bata san da zancen credentials dina ba? We are talking about Court here, where everything works only with Evidence (Maganan Kotu muke, komai da Sai da Shaida)". Mairo tace " No Boy, we have Evidence, balle ba zata k'aryata ba, Kotu kadai zata saka ta nemo maka Takaddunka, da kuma cin amanarka da tayi da aurenka a kanta, haba ko da wannan ai an kamata redhanded, saboda ina da Audio din kuma na tura ma Lawyer na Saboda tsaro, ka taimakeni Majeed, kasan ba wanda ya isa Kotu ta kirashi ya k'i zuwa ko? Kotu tace kaje in baka je ba, bansan me zai faru ba, Daddy Please ka sa baki". Daddy kam kai ya jinjina, be san mesa Maryam ke yanke hukunci ba tare da ta nemi shawaran kowa ba, yanzu ta san da wa takeson Ja? Alhaji Nakowa fa? Duk da ya san Cin Case din nan ba k'aramin abu bane, don dai kar ya kadar ma Majeed da hankali ya hau lallashin shi, amma tabbas ran Daddy ya baci yace "AbdulMajid, aikin gama ya gama, Mummynku tayi shirme, babu yadda zamuyi, wuri ya kure mana dole goben mu halarta a zaman, kayi haquri kaji ko? Allah ya ma Albarka". Majeed kai kawai ya iya kad'awa ga mahaifinsa ya mik'e cike da bacin rai ya fita. Tashi tayi zata fita, har ta isa daidai wurin kofar dakinsu kenan ta jiyo daddy cikin kakkausar murya yana cewa "MARYAM DAWO NAN KI ZAUNA" da bata san Muryanshi ba, da ba tace shine ba,cike da mamaki ta juyo tana kalllnshi Galala, ganin Fuskar shi cike da Umurni da rashin wasa ta k'arasa cikin Parlorn ta samu wuri ta zauna, tana me
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169