Chapter 48
Chapter 48
Aptitude test din, InshaAllah akwai nasara, don komai ya tafi daidai,akwai wani dan Nigeria a cikin Manyan, tunda ya ganni yake ta kyautata mun, yace lafiya lau zai min hanya, zasu neme mu sukace" Daddy yace "Allah ya sa rabo ne" duk suka amsa da "Amin" duk yanda zaiyi yayi dodging maganan Najwa sai da yayi, be bari sun sako zancenta ba balle Mummy ta burkice masu, hakan suka gama da cin Abincinsu,suna fira jefi jefi. Nana taji wayar ta na ringing, da sauri ta tashi tayi daki da gudu, da mamaki Majeed ya bita da ido, k'arfe 11 fa wake kiranta a daren nan?. PH Ng Kasa sukuni yayi, fargabanshi daya, a yi employing Majeed, in har Majeed ya samu Aiki ai Plan dinshi zai ruguje, ba zaiyi acheiving komai ba, all his efforts will go in vain, ba zai bari hakan ya faru ba,Majiyanshi ta shaida mai, Majeed ya duro Nigeria,amma abunda be sani ba, meyi matsayin Majeed a Hilal Investments, yana kuma so ya sani, Mutum daya zai fayyace mai biri har wutsiya, ya duba Agogon wayanshi, k'arfe 11:10 na dare be damu me zai je ya dawo ba, ya latso Numbern Nana Nakowa. Da tsaki ta dau wayan "Hello, meyasa kake kirana da daren nan? Bashi kake bina?" Murmushi Zaid yayi, yace "Mijinki ya dawo,so howfar?" tsaki tayi tace "donAllah ka daina bibiyata, you wont hear a thing from me" Zaid ya dara yace "Is that so?" hakan da yace Nana ta gano abubuwa cike da "is that so?"din, sai ta tsorata da lamarin mutumin nan, kar fa ya tona mata asiri, da sauri ta kwashe duk abunda Majeed ya sanar dasu Yanzu. Zaid yace "Good Girl, sai na sake nemanki" da sauri Nana tace "kayi wa Allah kar ka sake kirana" tuni Zaid ya kashe wayan. Daidai da shigowan Majeed, lokaci daya ta shiga taitayinta, Majeed yace "Wa ke kiranki da daren nan?" da sauri tace "Mom ce" yanda tayi maganan ta san bai yadda ba, amma tayi saurin isa gareshi don mantar dashi wani tunanin. Washegari. Mummy da kanta ta shiga kitchen ta hada breakfast, Tea and Bread ne da K'wai, lallai rayuwa ya chanza musu, da breakfast dinsu abun kallo ne, masu aiki sai suyi mus kalaci kala kala, amma yanzu da chanjin yanayi yazo, Tea Bread and Egg kawai zasuci, ba kuma masu Aikin, itace zatayi dole, indai zasu jira Nana ta musu breakfast sai dai su yini da yunwa, bata tunanin ko ruwan Zafi Nana ta iya dafawa, ita kuma bata yarda ta bar yaranta da yunwa ba. Fitowan Majeed kawai sukeyi suyi Karin kumallo, yana fitowa yayi dining din tare da gaishesu duka "Ina kwananku" sam Majeed be da girman kai, har dan karami yana iya gaidashi, har ya zauna kuma kamar an tsikareshi ya tashi, duk suka bishi da ido, dakin Ziyada ya nufa, ya k'wankwasa tare da Sallama, Najwa ta amsa tare da bude mai, Murmushi suka sakar ma Juna, kallo daya ya mata ya san ta sha kuka Daren jiya, don fuskarta tayi ja, idonta yayi luhuluhu, gaishe shi tayi, ya amsa da murmushi yace "muje muyi breakfast ko" murya a dashe tace "Your Mummy" ya murmusa yace "Bakomi, muje" kanta a kasa ta bi bayanshi har gaban kowa a dining table. A hankali tace "Ina kwananku?" Daddy kadai ya amsa,Majeed be damu ba ya ja mata kujera yace "sit" zama tayi, ya dauko Mug ya hada mata Tea mai kauri, ya ajiye gabanta, zai dauko mata egg a cooler Mairo tayi daurin cewa "saura daya, kuma naka ne" murmusawa yayi yace "let her have it then" Mummy ranta bace, idon Nana kamar ya fado saboda harara, cikin natsuwa Najwa ke shan Shayin nan da kwai tana hadawa da biredi har taji muryan Mummy na cewa "Najwa, zo ki kara min Ruwan Zafin nan" zata tashi da sauri Majeed yace "barin kara mata" Mummy tace "Majeed". Najwa ta mai alamun ya bari, zata zuba mata, tashi tayi ta dauki flask din dake kusa da ita ta k'arasa gun da Mummy ke zaune. Bude flask din tayi ta fara zubawa a Mug din dake hannun Mummy a hankali don gudun kar ta k'onata da ruwan don akwai zafi sosai, kawai Mummy sai sakin Kofin tayi k'asa, kofi be dire ko ina ba sai kan kafar Najwa, wani Ihu Najwa ta saki da k'arfi tare da zubewa k'asa sumammiya, Majeed be san lokacin da yayi sauri ya dauketa daga wurin ba, kuka takeyi Sosai, Kofi daya na ruwan zafi ya zube a k'afarta, Daddy yace " Majeed, k'una ne sosai, ka kaita Asibiti" Daukanta Majeed yayi tsam a jikinshi ya fita da ita, da sauri ya dawo daukan Key, nan ne yakejin Daddy nace ma Mummy "Don me zatayi haka? Ya ga lokacin da ta sake ma Najwa Cup a k'afa kuma da gangan" kallon Mummy kawai Majeed yayi cike da 6acin rai, har Mummy taji gabanta ya fadi, amma don bai da lokaci ya sa kai ya fita. Nana cikin 6acin rai tace "Mummy kina kallon yanda yake rawan jiki kan karuwan nan ko? Mummy har daukanta yayi fa" Daddy ya ji takaici, ya tashi ya shige Daki, Mummy tace "Daughter inlaw barni da shi, har ita shegiyar yarinyar, ni na san yanda zanyi da ita, da kanta zata rarrafa ta koma inda ta fito don ubanta, ku dai trust me and keep watching" Nana ta jinjina kai, Zaineema ta ta6e baki tace "kila bata barshi haka ba, yanda yakeyi mata akwai ayar tambaya" Mummy tace "Aiko da bak'ar Ja6a take tsafi sai ta bar gidan nan, mu dai je zuwa". INDIA Kukan da Maama keyi har ya fara ba Paapa tsoro, shima dai yayi kukan don hankalin shi ya gama tashi, babu yanda zasuyo, tun jiya suke tsumayin kiran Najwa amma shiru bata ba alamunta, "is she Ok?"Tambaya dubu da Maama ke tama Paapa kenan, be da amsan da zai gaya mata, be da halin sanin ya Najwa take? Sun kira number wayarta ya kai so nawa dukda suna da tabbacin cewa number ba zai shiga ba amma basu daina dialing numbern ba. "Najwa ta salwanta kamar yanda Zaid ya salwanta, shikenan ni Yesmin tawa ta k'are, ya zanyi Papi? First it was Zaid and now Najwa? Ya Illahi, i cant take it" sai ta fashe da kuka. Pappa sai ya rungumeta, yasan be da bakin lallashinta, shima hankalinshi tashe yake rashin kiran da Najwa batayi ba, Ubangiji Allah yasa tana lafiya, Allah ya sa tana hannu nagari, da ya samu k'arfin guiwa, sai ya hau lallashinta da cewa "Yesmeenah, kar ki tada hankalinki please, yana iya yiwuwa cewa Ta isa, ko wayarta ba chaji, ko kuma bata siya Simcard ba, maybe shes settling, donAllah ki kwantar da hankalinki, she is fine da izinin Allah". Ta tsagaita kukan tace " amma tun Jiya ta tabbatar mana zata kiramu,me ya hanata in komai daidai ne, da ta na Dubai ai da wani number ta kiramu? Meyasa sai a Nigeria ne ba zata kiramu ba? yanzu karfe 3 fa anan, gari ai ya waye a chan, ina jin Tsoro Papi". Shima ya san gaskia ta fada, addua kawai yakeyi a zuciyanshi. PH ng Wani farinciki ya lullube zuciyan Zaid
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169