Chapter 144
Chapter 144
head? Haba!聽 Naci na meye?" don kin taimakeni nayi achieving goal dina,聽 ai ban sa ki dole ba,聽 you chose to help me willingly" bata ji me Nailahn ke cewa ba taji yace "aiko tona min asiri will be the last thing you will do, ba ruwanki da zuwa kusa da Matata balle ki gaya mata abubuwan聽 da nayi, Na'ilah kar ki sake" Zuciyar聽 Najwa a dake ta sha gaban Zaid wanda ya sage bakinshi kamar yaga Fatalwa tace "Na'elah ce kanwar Nura Kurma?" Zaid ya kashe wayar dukda ya dan tsorata da ganinta,聽 be san iyakacin abunda taji ba,聽 ya hade rai yace "ke meye haka?" tace "Nura kurma, yau kaine a matsayin Gatan Marayu ne ko me ake cewa? And yiu turned out to be Ziyadas husband? Really?聽 Ka gaya min,聽 mai me kudi kamar ka zai sa yayi faking identity dinshi ya zama some worthless man? Whay are you upto now? You want to hurt Ziyada and her Family? You want to put a baby in her and divorce her? (Me kake shiryawa yanzu? Kana so ka kuntata ma Ziyada da yan gidansu?聽 Ciki kake so ka mata kafin ka mata sakin wulakanci?) to wallahi聽 baka isa ba, a da kana mata abubuwa don bata da mai tsaya mata,聽 amma a yanzu tana da gata, dole ka rabu da ita" hankalin Zaid ya tashi,聽 duk da bai fahintar abunda yarinyar ke cewa amma hankalomshi a tashe yake,聽 balle da yaji tana maganar rabasu da Ziyada, ji yayi tace "yau zan tona ma Asiri,聽 zan gaya mata duk wani abu da na sani game da kai" ta juya a fusace,聽 be san me zaiyi ba,聽 be san iyakan abunda zata ce ma Ziyada ba,聽 a tsinci kanshi a tsananin tashin hankali, ba zai iya rayuwa ba Ziyaa ba,聽 da sauri ya fincikota ya galla mata mari,聽 ya sada ta da bango,聽 hannunshi a kan wuyanta ya makureta,聽 be cikin hayyacinshi,聽 ce maa yake "zan kashe duk wanda zai rabani da Ziyada" ita ko k'ak'ari takeyi na cire hannunshi daga wuyanta dinta don gani take zata iya mutuwa yanda ya makureta,聽 gyalen ta ya fadi,聽 Zaid be saketa ba,聽 kamar me shirin aikata lahira, fuskarta yayi jazur,聽 ta na cikin tsananin ukuba,聽 kwatsam idonshi ya kai ga hannunta,聽 daidai da guiwan hannunta,聽 dam gabanshi ya fadi, *S* ya gani kwance kan lauluasar fatarta, da sauri ya daga kai zuwa wuyanta kamar me neman wani abu ya ko hango abunda yake nema, *Y* da sauri ya saketa yana ja da baya yana girgiza kai, tuni ta fara murza wuyanta cikin wahala tana kuka,聽 ganin tayi hanyar wucewa ne ya sashi karasawa gunta ya riko ta da sauri,聽 kuka takeyi,聽 mamaki taji ganin hawaye a idonshi yace "Ke,聽 Ina kika samo wannan abun?" ya fada yana me bankarar mata da hannu har sai da ta gano abunda yake nufi,聽 banza tayi dashi ta shareshi,聽 ya sake maimaita mata wannan karan ya nuna na wuyanta,聽 ba ta tankanshi ba, da sauri ya daga hannun rigarshi yace "ki gaya min donAllah,聽 ina kika samo wannan *Y and *S din" bin jikinshi tayi da kallo,聽 a daidai inda nata yake nan nashi yake,聽 baki na rawa tace "Maama na ta min,聽 kai ya ka samu?" girgiza kai yake,聽 komai na zuwa mai tamkar mafarki yace "Nima mama na ta min" wani Murmushi me hade da kuka takeyi,聽 shine yayanta da take nema, tana sane tace mishi "Meyasa aka maka Mark da Alphabets?" "mainly saboda in naga yanuwana in shaidasu" tayi murmushi tace "me Alphabets dinka suke nufi? Meye Y din"聽 a tare sukace *"YESMIN"* da sauri ya dago kai ya kalleta kanshi na sarawa,聽 hawayensa ma kara gudu,聽 tana matsowa kusa dashi shi kuma yana ja da baya kamar ya ga Aljanni,聽 tace "Meye S din?" a dan tsorace zai fada ta taya shi a tare suka ce *SADA* a lokacin聽 Zaid ya fashe da wani irin kuka, itama kukan ta sa mai sauti tace "YOU ARE MY BROTHER" yana Kuka yace "I Am your Brother" da sauri ta rungumeshi,聽 shi ma ya rungumeta tare da matseta a jikinshi kamar zaa kwace mai ita,聽 a hankali tace "i've found you" shima a hankali yace "You've found me"...... 鈭氣垰鈭氣垰 *Whats up lovers? Kun bacci?聽 Sorry,聽 late night post!* *Finally dai,聽 Najwa ta gano Yayanta.* *So ya kuka ga Page dinnan?* #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa h💭A DADE ANA YI....sai gaskia💭 NA Wattpad:@biebeeisa Pg3⃣9⃣ Rungume suke da juna suna kuka, ba me lallashin wani, sai da sukayi ma ishi kafin suka rabu da jikin juna, kan Zaid yayi zafi, masassara na neman rufeshi, komai na rayuwarshi na dawo mai, kanshi ya rik'e hannu biyu, be damu da sarawan da kanshi yake ba, be damu da barazanar rabewan da yake mai ba yace "tsaya, ta yaya kika zama kanwata? Taya mamata suka haifeki? Ina Maamana? Ina Babana? Ya akayi? Ba su mutu ba? Ya akayi suke da rai? Ya akayi ban san da su ba? Ya akayi? Ta ya suke da rai? Me ya faru? Meye bansani ba? " ganin yanda yake kuka kuma yake abu kamar me shirin zurawa a waje ya sa Najwa karasawa gareshi ta rungumeshi don yana bukatar lallashi, shafa bayanshi ta sigar lallashi kamar karamin yaro "Na zata sun mutu, na zata suna kushewa, na zata Matar Baba Abba ta kashesu, itace ta bani dalillin da ya sa nace ta kashesu, tace zata kasheni, da kunne na na ji tace hakan, tana gaya ma kawarta hajia aliya". Gaban Ziyada ya fadi wanda ta iso gurin ba da dadewa ba, jin Zaid shiru ya sa ta bin bayanshi, Security ya sanar da ita yana baya, tun da ta karaso gun take jin sheshek'ansu, a sando ta karasa gun, ganinsu rungume da juna ne ya sa gabanta fadi, yanda taga 'Har Abadanta' na kuka ya sata gano cewa Najwa Kanwar Zaid ce, shine Zaid yayanta wanda take nema, bata ji karyewan zuciya ba sai da ta ji abunda yake cewa na _Matar baba Abba tace zata kasheshi_ Mummynta kenan, kuma ta ji sunan Aminiyar Mummy Hajia Aliya, nan ta gasgata hasasshenta, na ta fahimci komai, dalilin da ya sa Zaid ya wulakanta Mummynsu randa tazo Gidan, dalilin da Zaid ya aureta saboda ya dauki fansa ne, nan ta fahimci komai, kuma ta tausaya ma Mijinta, kunyarshi take ji, tana tir da halin Uwarta a da Dagoshi tayi ta tallabe fuskarshi yana me fuskantar ta, har yanzu be daina surutai ba, "Shhhh Bhaiya, bata kashe su ba, basu mutu ba, Asiri ta musu tace su bar kasar kar su sake dawowa, bayan ta karbe komai nasu ta maidashi under Baba Abba, basu mutu ba, suna da ransu, India suka tafi suka fara sabon rayuwa, a India suka haifeni, not for once ka fita ran Mama, kullum tana kallon hotonka tana kuka, sai sun shirya zuwa Nigeria sai su kasa, unfortunate abubuwa ke faruwa dasu a duk randa suka sa ran zuwa Nigeria, tun ina yarinya nake ganin Mama gaban hotonka duk rana ta Allah har girmana, muna da komai na rayuwa amma rashinka ne damuwansu, duk yanda Papa ke lallashinta shima he's broken, har na kawo point din da ba zan iya jurewa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169