Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 93

Chapter 93

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,319 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

is permanent in life right?聽 Zan iya cewa ba kullum ake kwana a gado ba,聽 yau dadi gobe聽 akasin haka,聽聽 abubuwa da yawa sun faru,聽 tun kuna gida har tafiyar ku gidan Aunty Ainarh,聽 ganin in kun sani hankalinku zai tashi,聽 kuma ba ma son聽 kusa kanku cikin damuwa musamman ke Zaineema聽 da kikayi experiencing聽 mummuna kaddara,聽 kunji kunji.... " ya聽 kwashe komai ya gaya musu,聽 tun聽 farko har karshe,聽 tun daga shiga kotun farko,聽 da yanda akayi da baban nana,聽 da yanda kotu ta yanke hukunci,聽 da cin Amanar nura kurma,聽 da yanda cocaine detectors sukazo neman cocaine a gidan,聽 da saida gidansu da ciro kudi a bank da tare su da akayi a ka karbe kudin da yanda suka tsinci kansu a nan,聽 da yazo k'arshe,聽 ko wannen su fuskarshi tayi harta shi me bada labarin,聽 Daddy ma yayi hawaye,聽 Mairo dai hannun ta rungume a kirji,聽 tana karkada kafarta,聽 tana hango kanta tana kuntata ma duk wani da ya kuntata mata da iyalanta. Najwa dai kuka takeyi da jin labarin yanda yake haka,聽 bata taba zaton聽 haka sukayi suffering ba,聽 tausayinsu ya kamasu.聽 Hajjo da kuka yaci karfinta ta shige daki,聽 bata son kuka gaban Jikoki da yaranta,聽 Zaineema ta rarrafa gun Mummy tace "Mummy,聽 i'm so sorry,聽 ba musan da hakan ba,聽 da kun gaya mana,聽 we are your Children,聽 kamata yayi mu kasance tare da juna a lokaci irin聽 haka ba,聽 ku yafe mana,聽 kuna nan cikin kunci mu muna chan cikin jin dadi" Ziyada ma ta rarrafa gun Daddy tace "eh,聽 kamata yayi ku sanar damu,聽 we should be with eachother, ku dinga sanar da mu komai,聽 i'm sorry,聽 kun shiga cikin kunci ku kadai" ta fashe da kuka me karfi,聽 Daddy ya janyato ya rungume yana shafa bayanta,聽 itama Zaineema聽 ta fada jikin Mummy,聽 duk suka hau lallashinsu,聽聽 Najwa ta kalli Majeed,聽 shima ita yake kallo, da damuwa take kallonshi, shi kuma kokarin yi maa Murmushi yake, hawaye ta gani sun gangaro kan kumatunshi,聽 ji tayi dama tana da halin rungumoshi ta lalashe shi, so take ta gaya mai "komai zai yi daidai,聽 komai zai zo karshe,聽 komai zai wuce ayi kamar baayi ba " tana so ta lallashe shi,聽 haka suka tsaya har sai da Daddy yace "ku mu shiga ciki,聽 nan sauro,聽 ga wadannan kwarin masu bin hasken lantern din聽 nan cizonsu zafi, ku tashi ku shiga dda kayanku ciki" Zaineema tace "wai ba wuta ne?" Majeed yace "gobe InshaAllah聽 zanje gun Nepa,聽 don da alamun an yanke wutan Gidan nan" hawaye ya zo ma Ziyada da sauri ta tashi tayi cikin daki,聽 ba zata tuna when last taga sun zauna聽 cikin duhu,聽 da wayanta ba zata tuna ba,聽 gen dinsu standby ne,聽 da an dauke yake kunna kanshi, amma yau sune suke haske wuri da torchlight din waya,聽 wannan shine chanjin Rayuwa. Washe Gari. Bayan sun yi Asuba Mummy ta tashi don hada ma yara ruwan wanka da kalacin da zasuyi kafin su tafi makaranta,聽 kitchen ta so ta shiga,聽 amma kitchen din be shiguwa,聽 irin kitchen din tsakar聽 gida ne,聽 duk yanar gizo ya baibaya kofar,聽 ciki k'ura, ta shiga sai ta jawo ma kanta Athma, ta dan fara waigewaige a tsakar gida,聽 wani katon tukunya ta gani wanda Hajjo kan dafa Zogalar sanaarta, sai wani ledan Omo da ya bushe a gefe tun ragowar Hajjo, Drum ta bude taga ruwa duk ya kare,聽 dama ba ruwan famfo, gindin Rijiya ta karasa,聽 ta jawo guga ta fara jan ruwa,聽 har sai da ta cika drum din nan,聽 kafin ta wanke tukunyar,聽 ta harhado leda a bola,聽 ta hada itace ta kunna wuta,聽 faifai ta dauko tana hura wutan da karfi kasancewar ba kanazir,聽 ta jima tana hura wutan,聽 ta shagala da hura wutan, idonta yayi jazir,聽 hawaye ya fara diga, waigawan da zatayi idonta ya sauka kan 'yayanta,聽 Zaineema da Ziyada,聽 rungume suke da junansu,聽 Imani na ratsa su,聽 fitowarsu kenan don shiga gaida Daddy da Mummynsu suka ga Mummy na ta aikin wahala, rashin karfin jiki ya hanasu zuwa su karbeta,聽 basu san meye takeyi haka ba,聽 sun san dai ta dibo ruwa a rijiya,聽 kuka suke sosai,聽 da sauri ta karaso gunsu tana kwakulo Murmushi "My Babies,聽 kun tashi lafia?" Ziyada ta runtse ido ganin yanda idanun Mumnynsu yayi ja,聽 Zaineema tace "Mummy me kike yi haka?" Mummy聽 tace "wuta zan hada a murhu,聽 in samusu ruwan wanka da na tea, yara zasu tafi makaranta" Zaineema cikin daga murya tace "haka murhun yake? Kina ta hurawa idonki na fitar da hawaye? Mummy kina--" kasa聽 karashewa tayi ta fashe da kuka mai tsuma rai, ta rungume Zaineema tana lalashi. Daidai nan Majeed da Daddy suka shigo gidan,聽 dama in sukaje Massalaci聽 sai聽 gari ya waye suke dawowa gida,聽 ganin su cirko cirko yasa su karasa gunsu da sauri,聽 idanun Ziyada runtse suke gam, Majeed ya tallafo kumatunta,聽 yace "Zuzu,聽 ya akayi ne?"聽 a hankali ta bude idanunta ta nuna murhun dake chan gefe tace "YaMaji,聽 ji abunda Mummy take hadawa,聽 wai sunanshi Murhu, wai dashi zata hada wuta ta sa ruwan zafin da zamu sha tea muyi wanka muje makaranta,聽 YaMaji,聽 tana hurawa idanunta na ruwa,聽 tana hawaye,聽 duniya juyi juyi, YaMaji wai yau Mummynmu ke diban ruwa a rijiya,聽 kaga drum din da ta cika chan,聽 Ya Maji wai Mummynmu,聽 Mummynmu fa" suka fashe da kuka a tare, Mummy tana jin kukan yaranta a cikin kanta, zuciyarta ta karaya, tasan yanzu suka fara Kuka,聽 basu ga komai ba,聽 rayuwarsu ta chanza,聽 sai sun koya dauke kai ga duk sabon yanayin da suka tsinci kansu, ganin kukan ba me tsayawa bane Daddy yace "akwai sanyi,聽 ku mu shiha ciki" hanayensu suka ja suka shiga ciki. BAYAN KWANA BIYU Duk wasu chanjikkanshi Aljihunshi sun k'are, be san ta wani hanya zasu fara dafa abinci a Gidan聽 ba,聽 Kosai da Koko suke siya su ci da safe,聽 ko kuma ya siyo ruwan zafi da kayan shayi su sha tea,聽 da rana suyi takeaway din abinci me saukin kudi, da daddare ma haka, a talauce a rana suna kashe dubu hudu, dole ya nemi aiki, ko wani iri ne, ko da kuwa Welda ne ko kafinta, ya maga akwai shagon kafintoci a anguwan nan,聽 zaije ya nemi aiki a wurin,聽 ko da yankan katako ne,聽 shidai burinshi su biyashi, yanzu kawai hanyan tsira yake nema musu, zuciyanshi na zafi in ya kalli kannenshi,聽 da Iyayenshi,聽 musamman kananan,聽 yana tausayin Muhsin da Zinatu,聽 sune yara,聽 ba su san rayuwa ba,聽 ba su saba da wannan rayuwar ba,聽 ba haka suka taso ba,聽 su cikin daula suka taso,聽 basu san rashi ba, ko don su dole ya nemo aiki,聽 be damu ba ko da aikin gyaran takalma zaiyi,聽 ko yasar kashi,聽 shi dai hanyar samu zai nema. Majeed ya yanken hukuncin zuwa wani shagon Kapitoci da ke gefen gidan Hajjo ya nemi aiki, be gaya ma kowa ba, ya fita wurin karfe 10, dole fa ya nemi aikin da zai rike Gidansu, Babanshi ya tsufa, ya zama weak, dole shi din zai mike tsaye a kansu.聽 Da ya isa shagon聽 ya tarda Ogan,聽 ya gaisheshi cikin mutuntawa,聽 Ogan聽 yace "lafiya" Abdulmajeed聽 ya murmusa yace "Sunana Abdulmajeed,聽 ina neman Alfarman fara aiki a shagon

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});