Chapter 15
Chapter 15
nakeyi ban aiwatar da abun da ta sani ba, ina ji kamar ana sara min duk wani gabobin da ke cikin jikina, DonAllah help me, be my strength, ki hada kayanki Yesmin, muje, we'll come back for Zaid, inshaAllah, i want you to trust me right now" idonta ta lumshe cikin zafi ta tashi, ta hada akwatinta,yace "Nagode Yesmin, i love you" da sauri ya hada komai ya dauki E passports dinsu,ya dauki Akwatinshi da na Yesmin suka fito Parlor inda har yanzu Mairo da Abba na nan zaune, Abba na ganinsu, ya tashi tsaye yana kuka, kasa hakuri yayi sai da ya rungume Sada, Sada yace "mun tafi, Abba, ka kulan min da Mama da Zaid, kace ma Zaid za mu dawo daukan shi for now, we'll leave" Mairo tayi wani shuumin murmushi tace "zaku samu Jirgin Lagos yanzu, ku tafi, ku bar k'asan, like i said, kuyi nesa da mu, ku bar k'asan, GO and NEVER, come back" gyada kai Sada yayi yace "InshaAllah, ya ja hannun Yemsin suka bar parlorn suna waiwayen Gidan, k'asa Abba ya durk'ushe yana kuka mai tsuma zuciya, kallo daya Mairo ta mai, tace "ka tashi ka bar kuka" kamar wanda akayi programming聽 ashi tare da share hawayenshi, tace "daga yau wannan ya zama gidanmu" kai kawai ya daga mata alamun ya fahimta. Kwana yayi yana kuka sosai, kuka yakeyi, tsawa ta daka mai tace "kar na sake jin kukan nan" da sauri ya shanye kukanshi kamar karamin yaro,ganin babanta na kuka,Zaineema ta fashe da kuka, hankalin Mairo ya tashi,ta dauka Zaineema ta fita da ita waje ta hau lallashinta, sai da tayi bacci ta kwantar da ita, ta dawo daki, yana ganinta ya firgita ya tsorace, bata ji dadin yanda ta ganshi ba, ta lura tsoronta yakeji, ha'an, ita fa ba haka take son Mijinta ya kasance ba, ba ta son Mijinta ya zama mai tsoronta,bata so ya zama wani sakarai solobiyo wanda sai yanda tayi dashi, bata so ya zama 'Mijin tace', amfanin hakan ya wuce, yanzu tana so Mijin ta ya dawo yanda yake da, ta na so su shimfida sabon Rayuwa, taci Alwashin yi ma Mallam Asubanci gobe, don daidaita lamura. 聽聽 聽 聽 Washegari ta nufi k'auyen Marmara, ko gun Aliya bata je ba, Mallam yace "Aiki yayi kyau ko?" tace "eh Mallam, amma ina mamakin yanda Yesmin ta so kawo min gardama" Mallam yace "ai ce miki nayi Masu amfani da jinin Mijinki kadai ne zasuyi abunda kikeso, kamar Uwar Mijinki,danuwan Mijinki, sai yaran Cikinki ke da Mijinki"."haba nidai ince, yanzu dai Mallam, ina tsoron kar Yesmin ta kawo min matsala, Ina so a sa musu a ransu cewa sun bar Nigeria a ganin damansu, ba su da abunyi a Nigeria, sun bar dansu Zaid wurin Abba,babu abunda zasu dawo yi,duk runtsi ina so ka sa Sada da Yesmin suk'i dawowa, Duk yanda suke son zuwa Nigeria su ka sa" yayi dan zanen shi a k'asa ya dade yana siddabaru sai chan ya dago yace "yanzu suna garin Lagos, na tura ma su Almatsutsi,Sada baida matsala daman, Yesmin din zaa ma aiki, ba su ba zuwa Nigeria" tace yauwa "sai maganan Abba, na kasa ganeshi, kuka yake tayi, ya ki walwala, yanayin yanda nace amma sam bana son shi cikin damuwa, ya ki hakuri da Sada, Ina so a yi mai faraqqu a mance shi tsaf ya mance shi" dariya sosai Mallam yaui kamar boka, ko da yake bokan ne ai yace "wa yace miki Jini wasa ne? Ai ba zaiyiwu ba, kawai abu daya zaki iya yi, zaki sa shi ya yarda cewa sun mutu ne, daga shi har uwarshi, amma babu yanda zaayi su shafeshi daga zuciyoyinsu" tace "to taya zasu yarda sun mutu?" yace "ki kona gidan nan kice suna ciki wuta ta cinye dasu" tace "kai ba zaiyiwu na k'ona gidan nan ba, sai dai wani abu" yace "wannan matsalarki ne kuma, na miki aikin da kikace na Mijinki da Sada da Yesmin su mance da komai, su mance komai Umarninki ne, yanzu dai ki samo hanyar da zaki nuna ma duniya cewa Sada ya mutu kinga ba wanda zai yi mamakin 6acewar shi,daga nan idan Abba ya yarda K'aninshi ya mutu, sai ku fara gina Sabon rayuwanku ba tare da wani Matsala ba". Ta jinina maganar sukayi Sallama. 聽聽 A mota take ta tunanin ya zata nuna ma duniya cewa Sada ya mutu?" Salati da 'yan cikin Motar ke yi ne ya dawo da ita hayyacinta, ta farga ta duba abinda ake ma Salati, Daga nesa ta hango wata Mota hade jikin Bishiya tana ci da wuta, mutane sun kai dauki ana ta watsawa Motan ruwa, amma kamar ana Zuba Petir, sai k'ara ci take tayi. Drivern Motar su Saude yayi parking 'yan cikin tasin suka fito don su ma su taimaka, da k'yar aka samu aka kashe wutan motar, Mutane biyu ke cikin Motar, da alamu Miji da Mata ne, ba dai a shaidasu don gangar Jikin sunci wuta, Mairo ta tsaya tana ganin ikon Allah, ji tayi wani yace "yanzu ina zamu fara neman dangin Bayin Allahn nan? Ba a shaida komai" wani "yace daga ina suke ne?" "ta hanyar Zaria suka fito kagani" wani yace "yanzu dai mu k'arasa Kano, a shaida ma polisawa". * Ta shiga duniyan tunani, tsuntsu daga sama gasasshe, kilan opportunity ta samu, bari tayi amfani da damar nan, ba zata bari damar ta kubuce mata ba, Mairo ta daddage ta fasa ihu, ta zube k'asa tana birgima,ta nufo Motar kamar zata fada ma gawarwakin da ke shimfide k'asa, wasu maza su ka kamata, kafin kace kwabo mutane sun mata chaaa an zagayeta, ana tambayarta ko ta san su , da kyar aka samu tayi shiru tana kuka tace " k'anin Mijinta ne Sada Abu da Matarshi" take wurin ya kaure da Salati. 鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⒙奥奥奥奥奥� 聽聽 Ya mu Mata, muji tsoron Allah, kar mu zama masu bauta ma zuciyoyin mu, Zuciya na kai mutum ga halaka, Allah kasa mufi karfin Zukatanmu Amin. Hello Bibilicious freaking Fans,P.S dont forget to Vote and Comment. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa [11:33, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg8鈨� 聽 聽聽 聽 聽聽 Wani Mutumi yace "yanzu kina nufin Alhaji Sada Abu da matarshi ne wadannan?" da sauri ta gyada kai,nan da nan Mutumin ya daura hannu a kai yace "shikenan munyi rashin mutum mai kirki da sanin darajan dan Adam" wani yace "yanzu dai ko a k'arasa da si kano, ko a kira Police, su dauki report a damk'asu ga danginsu a Sallahce su". Wani ne yace da Mairo ta shigo ya kai ga gida don fada ma 'yanuwanta, ba musu ta shiga motar suka kama hanyar Kano, Gidan Hajjo suka fara yi inda tana shiga ciki ta sake fashe wa da sabon Kuka, Hajjo ta taso da sauri dama tun jiya take jin wani abu zai sameta ko nata,cikin sanyin jiki take cewa" Mairo, lafiya? Meya samu Abba?" Mairo ta fashe da wani kukan tace "Sada, Allah yayi ma Sada da Yesmin rasuwa, sakamakon hadarin da sukayi, Motarsu ta ci wuta, suka da k'yar aka shaida su ne" kan Hajjo ya shiga juyawa "Inalillahi wa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169