Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 127

Chapter 127

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ligiligi runtse ido yayi ya bude a hankali, murya cike da Umurni yace "Shiga Mota ki jirani" be bata damar gardama ba ya juya inda Amjad ke tsaye ya k'arasa yana kaiwa kusa dashi ya dunk'ule hannu ya kai fuskar Amjad wanda ke tsaye yana murmushi, beyi zaton hannun Zaid a fuskarshi ba, taba gefen bakinshi yayi cikin jin zafin, har ya fitar mai da Jini, ya yunk'uro don ramawa, yaji an rik'eshi ta baya, Odilen Zaid ne, Zaid ya kalleshi yace "Ziyada Mayata ce, kar ka sake ganinta a ko ina ka mata magana, ba ruwanka da ita, kasan meyasa baka aureta ba? Saboda kai banza ne me gajeren tunani, kuma Ziyaa,, ta fi karfin Banza mai gajeren tunani" har ya juya zai tafi ya kuma sake juyowa yace "Ehen hak'ar dama don kar ka aureta ne, kuma ba ka aureta ba, so kaga hakana ta cimma ruwa, what i'm saying is, inka sake mata kallon Yariska ko wani abu, zan sani kuma zan nemeka, kuma kasan abunda zan iyayi, so ka kula" "Oga What do i do with him?" cewaar Odilen da me rike da Amjad, Zaid ya juya, ba tare da ya sake kallonsu ba yace "let him go, he is Stupid" ya wuce inda sukayi parking Motoci Faisal na take mishi baya, nan aka zubar da Amjad a k'asa kamar wani kayan wanki yana nadaman tsautsayin da ya kawo shi Bauchi. Mota ya shiga ya ganta zaune ta hade kai da bango, ba zai mata magana ba yanzu ransu bace yake, in ta sake mishi wani abu, ba zai iya dauka ba, shi yana ma iya bugeta in ta tunzurashi, dukkansu sai huci suke kamar Zaki, ganin yayi sun dau hanyar Hotel din, ba zai iya sake kwana a hotel din ba.. A Bauchin ma gabaki daya, ji yayi garin ya fitar mai akai, ya kalli Faisal yace "Kano" Faisal ya kalli driver yace "to the Airport" Driver ya cika umurni ya dauke hanya, Ziyada sai sheshekan Kuka take, shi ko yayi banza da ita.. Suna isa Airport Faisal ya siyan musu Ticket, suka tashi Faisal ya musu fatan a sauka lafiya kafin ya kira Idi yace "su shirya, Oga na nan zuwa Kano cikin 45mins". A cikin Jirgin ba me kula wani, har suka iso Kano ta bar kukan amma ta cigaba da kumburi, be mata magana ba ya fita tana binshi a baya, har inda ya ke ganin Motocinshi, na tsakiyar ya shiga, bata da wani zabin da ya wuce ta shiga wannan, be damu da masu musu sannu da zuwa ba, yayi banza dasu, itace ma ke amsa su, yanda taga yayi mugun dauke kai ya sa ta shan jinin jikinta, tunaninka kala kala har suka iso Gida, be bari anyi Parking ba ya fito ya mata slamming door a fuska, binshi tayi da kallo, "wai ai maka laifi a fika zucia" ta fada fili, ta dauki jakkarta ta shiga gida. Yana shiga daki ya buga kanshi da bango don ya san ba zai iya shan Giya ba, so yake yayi ihu, takaici goma da ashirin, ga Rigimar Ziyada, ga Gidan Marayunshi anyi gobara, dafe kanshi yayi a baiyane yace"Ya Illahi, have mercy" shi din me Laifi ne, shi din me zunubai ne, shi yasan ba zai iya gyara abunda yayi ba, abu daya ya sani, bazai sake maimaita mistakes dinshi ba, abu daya ya sani ba zai kara yin abunda zaiyi hurting Ziyarshi ba, zuciyarshi ta dinga mai sake sake "Least abunda yayi musu kenan, to ina ga taji manyan laifukanshi? me zai faru in taji shine sanadiyar duk wani bakincinsu?" tsoro ya kamashi sosai, be son fita balle su hadu ta tambayeshi takkadar saki, be san ya rayuwa zata kasance mai ba tare da Ziya a ciki ba, be san me zaiyi da kanshi ba in ta rabu dashi, ba zai kara hurting dinta ba, meyasa ba zata yarda da hakan ba? A shirye yake ya zama abunda take so ya zama, sosai yayi nadama, toilet ya fada don watsa ruwa, ko da ya fito kin zuwa gunta yayi don karta tada mai hankali da maganar Saki, sai ya kwanta lamo yana waya kamar munafuki duk dai don kar taji muryarshi ta san cewa yana ciki. "Tun tana sa rai zai biyota daki, har dai tagaji ta fito ta shiga Kitchen don daura abincin dare, tazo fita daga kitchen shi kuna ya fito daga daki, wuceta yayi ya bar parlo da alamu fita zaiyi, kar fa ya tafi wani gari ya barta ita kadai fa kamar randa aka kawota, nadama abunda tayi ya fara shigarta, ko zatayi fushi dashi, be kamata ta daga hannu ta Mareshi a gaban yaranshi ba, be kamata ta tsinkashi haka ba, ko bakomai Mijinta ne fa, tsoro ya kamata, kar ta kasance cikin Matayen da wutansu ke daban saboda rashin kyautata ma Miji, kitchen ta shiga ta kashe gas din, jikinta yayi sanyi, yunwa takeji amma bata da karfin dafa wani abu, daki ta koma ta rafka uban tagumi, tana ji aka kira Sallahr Maghrib, ta tashi ta dauro Alwala tayi Sallah. Tana idar wa ta daura kanta kan Gado ta shiga tunani, they were happy, yau ne karon farkon da taga Soyayya ingantacciya a idon Zaid, na Awannin da sukayi suna nuna ma juna So, taji wani irin dadi mara Misaltuwa, ko ba shi bane ya roketa da ta manta da komai shima ya manta kuma don ita? Meyasa taki mai uzuri? Meyasa ta watsa shi gaban mutane? Hawaye suka fara gangarowa daga idanunta, haka har aka kira Ishai tana zaune kan dardumarta, tana isha'i tayi shafa'i da wutir. Kamar me tsoron wani abu ya bude k'ofar dakin a hankali yana lekenta, jingine ya ganta da Gado, kar dai fevern tane ya dawo, fitarshi yanzu maganin da suka bari a bauchi yaje ya siyo. Hannunshi dauke ne da Ledan Magani, da Basket bag me dauke da Abinci wanda bansan daga inda Zaid ya samoshi ba, zuciyarsa ya kai nesa ya karasa gareta, murya cikiciki yace "kici Abinci, in kin gama ki sha magani, be jira cewarta ba ya juya da sauri don kar ta mishi maganar da baya so, cikin zafin nama ta mike ta is gareshi ta rungumoshi ta baya kafin ta kwantar da kanta kan bayanshi, runtse idanunshi yayi yana jin hannunta rungume ta kirjinshi, sun dade a tsaye, jin hawayenta a kan bayanshi ya juyota a hankali yana kallon cikin idanunta yana me tsoron abunda zai fito daga bakinta. "Kayi hakuri" ta fada a hankali, sadda kanta kasa tayi yasa yatsun shi biyu ya dago fuskarta, suna masu kallon juna, a hankali ya girgiza kansa yace "I hate fighting you, bana so har raina" da baki ta sake ce mai "i'm Sorry" Murmushi ya sakar mata yace "Na gaya miki abubuwa da yawa sun faru ai? Na gaya miki nayi abubuwa da yawa da ba zan iya gyarawa ba sai dai ba zan sake maimaita su ba, abunda Amjad ya fada gaskia ne, ni na ce mishi haka saboda kar ya aureki, saboda ni nake son Aurenki, amma na rantse miki shine karamin abu daga cikin ayyukana, i was a monster, i did inhuman things, Na gaya miki somethings are better left

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});