Chapter 169
Chapter 169
"ALLAH YA JI K'AN GATAN MARAYU NA FARKO. YA JA KWANAN GATAN MARAYU NA BIYU, YA RAYA GATAN MARAYU NA UKU" haka sukayi ta maimaitawa kamar wak'a. Har taro ya watse kowa na ta sambarka. *** Washegari Yan Kano suka koma Kano, Abdulmajeed da Iyalanshi suka koma Abuja inda Najwa na aji na k'arshe a matakin jami'a. Abdulmajeed ya zama wani babba wanda ake damawa dashi a kasa gabaki daya, duk wani kwangila da ya kunshi Ginegine ko wani abu makamancin haka shi keyi, duk shekara sai ya kai Mahaifanshi Hajji don sauke farali, in akace Mahaifa ana nufin dukansu Biyar, Ko da zaayi taron nan Abdulmajeed ya ba Zaid gudunmuwar miliyan Goma, ba wai don Zaid din baya dashi ba, aa don shima yana kwadayin ladan, sai dai muce Allah ya bada lada Yayan Gatan Marayu. A kaduna a ka bar Zaid da iyalanshi, sun dawo Nan Main House din Marigayi Alhaji Sadam da ke Mando, Gidan da babanshi ya fara kawoshi kafin yasa suka koma PH, inda zasu dan kwana biyu, saboda ta gama University, , a cewarshi yana son yaronshi ya girma a nan, ya nuna mishi legacy din Marigayi kakanshi. Wurin karfe 5, Sadam na bacci a dakinshi, Zaid ya shigo cikin shiga irin ta leburori masu aikin gidan zuwa dakin Ziyada kamar mara gaskia, zatayi magana ya sa mata hannu a baki alamun tayi shiru, a hankali yake magana "kin taba hawa Kekenapep?" ta gyada kai alamun eh, yace "kina so ki kara hawa?" ta daga kai sama, yace "badda kama zanyi, sabida yau nayi mafarkin na hau keke napep, and ina so mafarkina ya zama gaskia, for once in my life, ina so in fita ba tare da an bini ba" itama a hankali tace "ta ya zaka fita, kasan Faisal ya sa tight security" tsaki yayi yace "zo muje" faken idanuwa sukayi suka bi dakin masu aiki dake baya, Hijab din H-Jidda ta gani a saman igiya, ta daura da zanin jgonees itama ta bada kama, sukayi kama da masu aiki, yayi gaba tana binshi a baya, kansu a k'asa don kar a ganesu, har ta gaban Faisal suka wuce yana waya, har sun kusa gate hankalin Faisal ya isa kan wani me tafiyan Oganshi, ya dan latse wayar ya fara dan binsu a baya yace "kai, waye nan ku tsaya, kai ke ku tsaya" Zaid na jin haka ya kamo hannun Ziyada ya jata da gudu, Faisal na ganin haka ya zaro ido yace "Oga ne, kar ku barshi a fita close the Gates" Zaid na gudu hannunshi rike da na ziyada yace "in baka bude min ba ka bar aiki a gidan nan" Maigadi na jin haka ya wangale Gate, Zaid da Ziyada suka fita suna Daria da gudu, Faisal na binsu a baya don kar ya rasu wasu securities kuma suka bi bayansu a Mota. Gudu suke sosai, Ziyada ta gaji ta fara haki ta ci burki tace "wallahi na gaji, sai kace barayi" a haka Faisal suka tarar dasu yace "Haba Oga, ina zaka haka? Look at how you are dressed" Zaid yayi tsaki, ya kawar da kai gefe, Ziyada tace "Keke Napep wai yake son hawa" Faisal yace "shine ka bamu wahala?" ya karasa bakin Titi ya tsaida Keke Napep, yace "Oya ku shiga" Zaid da Ziyada suka shiga, Faisal yace da Me Napep "Mu zagaya Kaduna" Me Napep ya ja Napep dinshi, Faisal suka bi bayansu a Mota. Ziyada ta lek'a tace "Suna binmu" Zaid yayi daria yace "duk kece kikaja aka kama mu, da ni kadai ne da basu kamani ba" Ziyada tace "Hello Mr, kaima fa ka gaji, ji nayi kana nishi samasama kamar zaka shide, saboda kar a kamani nayi sneaking da Gatan Marayu shiyasa na tsaya" rungumota yayi yace "Wa ya isa ya kamaki? Kin uwar marayu" Mai Napep ya kallesu ta mirror a baiyane yace "Allahu Akbar, yau gani ga Gatan Marayu, Kakata ta yanke saa" Zaid da Ziyada suka sa Daria. *ALHAMDULILAH TAMMAT BI HAMDULLAH* Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Allah kuskuren da nayi a cikin wannan rubutun nawa Allah ka yafe min, na tuba, Allah ka sa ayi amfani da abubuwan dake daidai a labarin nan, wanda nayi kure Allah ka bamu ikon wasti dashi. *DonAllah Don Girmansa Kar ayi min Document din wannan labari, hakkina ne, duk wanda yayi ana iya mana hukunci dashi ranar gobe k'iyama, donAllah a kiyayye* *Kamar sunan Novel din nan A DADE ANA YI, AN KO DADE ANA YI, AMMA KUN HAKURI, HAR DAI HUTU AKA JE AMMA KUNA TARE DANI, RASHIN UPDATE DA WURI, YI MIN UZURIN DA KUKE YI, ba abunda zance muku illah Nagode Nagode* *ZAUREN BIEBEE ISA, KU SANI I LOVE EACH AND EVERY SINGLE ONE OF YOU WITH EVERY FIBRE OF MY BEING, BIEBEE BA KOWA BACE IN BA KU* *A BIG SHOUTOUT TO ZBI ADMINS#1love* *Lubna Sufyan, Aynarh Dimples, My Muskeeteers, kunsan sai hali yazo daya ake abota ai? Yeah right we are of the same feathers and we flock together, these two are my people, like you dont know me if you dont know they are my ROD, ILYSVM.* *WATTPADIANS, MY DIEHARDFREAKINGFANS EVER SINCE DAY ONE, THANKYOU FOR TAKING YOUR TIME TO VOTE AND COMMENT ON EVERY SINGLE LINE, I APPRECIATE EACH AND EVERY SINGLE ONE OF YOU, AND ILOVE Y'LLS* *Bibiliciousfreakingfans a duk inda kuke Wallahi banda abunda zance muku illa na rok'i Allah Allah ya hada mu a gidan Aljanna Firdausi Ameen*. ALLAH YA HADAMU DA DUKKAN ALHERINSA (Amin ) #1love #ADAY #Bibiliciousfreakingfans #anatare #bissalam #nagode Biebee Isa.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169