Chapter 21
Chapter 21
na ne, ina nufin Da na ne, kuma Magaji na, yau na fadi na mutu dukiya na da abun da na tara duk hi ne ne, sunanshi Zaid, ina so ku mishi duk abunda yake so for he's your Second Master, ina fatan kun gane?"聽 da mamaki suka gyada kai alamun "eh sun gane" Alhaji Sadam ya ja hannun Zaid suka haye Sama. Maaikatan suka fara k'usk'us, ina ya samo yaro har yana ikirarin danshi ne? Ko a gidan Marayu ya daukoshi?, ba su da amsar ba kansu shiyasa sukayi gum da bakinsu don kar zamansu ya k'are a gidan. * 聽 "Zaid jiya naje Kano, naje Unguwanku, i talked to your Guardman, ya ban labarin komai, i dont know what it is exactly, but from what i heard, ina zargin Matar Uncle dinka, so na yanke hukuncin rik'e ka, ba zan maidaka inda zasu hallaka ba, ka zama dana kamar yanda kaji na fada, you are the Son i've never had, zan kula da kai untill my last breath" kasa magana Zaid yayi, ya dai samu kanshi da zuwa ya rungume Alhaji Sadam, Alhaji Sadam ya shafa kanshi, hawaye na fita daga idanunshi, yana jin Zaid a jinin jikinshi, a hankali yace "You are now ZAID SADAM AUDU, you are now my Son". #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa [12:02, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Pg锟斤拷 Ya cigaba da cewa "You are now my Son, this is your House, all i have is yours kaji?" dan gajeren Murmushi Zaid yayi, a kwanakin nan ba kasafai yake magana ba, zai iya irga maganganun da yayi tunda yazo Gidan, Alhaji yace "Zaid, lets plan your future, zaka koma School, ba zaka cigaba da zama ba karatu ba" a dan tsorace Zaid yace "Bana son Makaranta kuma, zata bi ta kasheni" Alhaji Sadam ya murmusa "you are a very smart and wise boy Zaid, theres a great future ahead of you, zan kai ka Makarantan that noone will ever find you, i will take you far far away, and if they somehow find you, they'll have to go through me, saboda kai yanzu nawa ne, and they cant take it away, kagane?" a hankali yace "ni sai na kashesu, sun kashe min Iyayena" Alhaji Sadam ya sauko kasa inda Zaid yake, ya kama hannunshi, cikin dabara yace "kar ka damu, idan ka girma, zamu harbesu" Zaid ya gyada kanshi, wai shi nan Alhaji wayau ya mishi beson yara da rik'o ba. Haka Alhaji suka tafi Supermarket da Zaid, ya mishi Siyayya, kayan sawa, kayan wasa da sauransu. B A Y A N W A T A D A Y A Zaid da Alhaji Sadam sunyi wata irin shak'uwa ta so da k'aunar junansu, wani abu dai da zaka fahimta da Zaid shine mugun shirushirun shi, iyakacinshi da maaikata a ko aa, da Alhaji kadai Zaid ke dan fira, har iyau duk dare Zaid sai yayi Kuka kafin yayi bacci. * Zaid ya kan tambayi Baba ina matarshi? Sai yayi daria, yace "shi baya da mata" "yaranka nawa?" sai yace "Zaid ne yarona, sai Yarana kasansu ai (Yaran NGO dinshi, yaran Gidan Marayu)" Zaid sai yace "Ina nufin yaranka da ka haifa" sai Baba yayi murmushi sai yace "Ban tana haihuwa ba" Zaid sai yace "to kayi aure mana" sai yace "Zaid mata ba sa so na" sai Zaid yace "Saboda meyasa basa sonka?" Baba sai yace "ba zaka gane ba Zaid, you are too young, idan ka girma, i promise to explain everything to you" Zaid ya jinjina kai yace "kar ka damu ni ina sonka sosai kaji Baban Zaid, baban Yara" Baba sai yaji dadi sosai, yana ganin duk duniya baida wani arzikin da ya wuve Zaid, yana gode ma Allah da Allah ya hadashi da Zaid, don yana matuk'ar sonshi. * * Damuwan Alhajin Daya,inda zai kai Zaid karatu, inda wani wanda ya sanshi ba zai taba zuwa ba, ina zai kai Zaid inda ba zai samu matsi da takurar rayuwa ba? Ina zai kai Zaid inda wani mugun ba zai so shi da mugunta ba? K'asar waje zai kaishi, ko ma ya kaishi India? Ya ji kwanakin nan ana maganar makarantun India masu kyau, ya tare Zaid da maganar, maimakon Zaid yayi murna, sai ya daure fuska yace "shi baya son ya bar kasarnan,anan zaiyi karatun shi" Alhaji Sadam yace "Zaid my Son, bana so su maka wani mugun abun, shiyasa zan nesantaka dasu" Zaid yace "nidai i wont leave Nigeria" ya fada yana finalizing maganarshi tare da murtuke fuska. Sam baya son ganin Zaid ya shiga damuwa da sauri yace "Sorry. Ba zaka bar Nigeria ba amma we wont be staying here again,indai kana Kano,Kaduna,Abuja one way or the other, ko ba dade ko ba jima sai kun hadu, kuma idan wani abu ya sameka, i dont know What i'd do, Zaid you wont understand, but i love you, you are all i have now, i dont want to lose you". Sosai Zaid ke tausayin Babanshi Alhaji Sadam, he loves him equally amma akwai boyyayen fushin da ke dank'are a zuciyarshi, yana so ko ba komai ya dinga faranta mai rai, amma in ya tuna ya rasa uwa da uba hankalinshi na tashi, in ya tuna babu yanda zaayi ya samu k'anne zuciyar shi na baci,shifa sai ya kashe Maman Abdulmajid itace silar rabuwarshi da Iyayenshi, sai ya kashe Baban Abdulmajid, kai harta Abdulmajid din da Zaineema sai ya kashesu,but Babanshi yace sai ya Girma zasu bindigesu, to yanzu dole ya koma Makaranta, tunda Baba na son yayi karatu he'll do it for him, a hankali yace "Rivers-Porthacourt,a current afairs shows that, its the largest, Biggest and Widest State in Nigeria" Baba ya danyi guntun tunani yace"a Porthacourt kake son yin karatun?" kai kawai Zaid ya daga, Baba yayi murmushi yace "Porthacourt it is". * A kwana a tashi K A N O NIGERIA Zaune take gaban Dr, Doctor ya shaida mata cewa tana dauke da Juna biyu wata 1, sosai tayi murna, ta sanar da Alhaji Abba, murna dauke kan fuskarshi yace "Allah ya inganta" yace "barinje in sanar da Hajjo" fuska ta daure, in akwai abunda ta tsana be wuce yanda Abba ke rawan jiki kan Hajjo ba, yanzu Hajjo na ci mata tuwo a kwarya, kwanaki cewa yayi "zai dawo da Hajjo nan gidan, sai da Mairo tayi shige da ficenta kafin ya bar maganar dawowa da Hajjo Gidansu, tace"riga Mallam massalaci, meye abun gaya ma Hajjo? Ai ka bari cikin ya fito ko?" dariya kawai yayi yace "ai don tayi addua, ta sa mana Albarka" baki kawai Mairo ta ta6e. NewDelhi Tun shekaran jiya take jinta wani iri, tana jinta ba daidai ba, tashin zuciya na daga cikin abunda take fuskanta, abokiyar aikinta Simi ta lura da ita tace "Mrs Sada, are you Okay?" Yesmeen ta cije le6e tace "i think i'm sick" Miss Simi tace "you should see a Doc, there's a Doctor for the Staffs, i will take you there". Miss simi ta bude murya tace da abokin aikinsu " Bhaiya ham vaapis aaenge(we'll be back soon)" daga bangarenshi ya amsa. Ta kamata suka k'arasa dan clinic din staffs
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169