Chapter 16
Chapter 16
ina ilaihir rajiun" take maimaitawa, "Sada? Yesmin? Sada mai jin kanta?" wasu zafafan hawaye suka soma kwaranyowa daga idaniyarta, Mairo na tayata. Hajjo ta daure tace "Ina Abba?" "yana gida, be sani ba dai" Hajjo tace "Ina tausayin Abba, ina tausayin halin da zai shiha in yaji mutuwar danuwanshi, ku kaini gun Abba, in gaya mishi Sada ya rasu, ku kaini in lallashi Abba, ku kaini in kasance da Abba a yayin da zaiji mutuwar danuwanshi". Kuka sosai Hajjo keyi, Mairo ta kamo hannunta suka fita daga gidan. * 聽 聽聽 Jinyake kanshi ya mai nauyi, he cant remember a thing, tun bayan Waliman da aka gudanar a Abba furnitures, yana ta son tunano wani abu amma ya kasa, to me zai tuna? Me yakeyi a Gidan Sada? Shifa ya kasa tuna komai, kururuwan Mairo da yaji a tsakar gida ya sashi fita a guje, ganin ba Mairo kadai bace harda Hajjo da wasu mata biyu ya sashi karasawa garesu. Gabanshi na dukan uku-uku, da k'yar bakinshi ya lalubo "mai ya faru? Umma meyasa kuke kuka?" Hajjo tayi shahada tace "Abba sai dai muyi hakuri, Allah ya ma Sada da Matarsa rasuwa sakamakon hadarin Mota da ta riskesu a hanyar dawowa daga Kano" "Inalillahi wa ina ilaihir rajiun" ya dinga maimaitawa a ranshi, sai wanda ya ta6a rashin danuwa zai fuskanci halin da Abba ya shiga, dama Sada yayi tafiya ne? Tambayar da yake tama kanshi kenan, harda Yesmin? Allah sarki Zaid, sai da ya tsagaita kukan yace "Ina gawar? "Mairo na kukan munahinci tace " an tafi a dauko su" Mik'ewa Abba kawai yayi ya shiga toilet. ** 聽 聽聽 Bayan an kawo Gawarwakin, Abba ya tsura ma Gawar Ido yana kuka, ya kasa shaida danuwanshi ko matarshi, Hajjo Bayan Hajjo ta gama musu Addua,tace "Abba, mutane suna jira ya kamata akai su gidansu na gaskia, in yaso in ka dawo sai ka kira Mahaifan Yesmin ka shaida musu Rasuwar". Hawayensa ya share ya mik'e zumbur. 聽 聽 Kamar yadda akeyi, nannade su kawai akayi a likkafani ba tare da wanka ba(Saboda k'onewa sukayi, anfiso a rufe su hakan ba tare da wankan gawa ba) aka dauki Gawarwakin nan, aka tafi dasu Mak'abartan k'asan layinsu a k'afa, Mutane ko sunzo da yawa, Manyan Mutane, yan Kasuwa da dai sauran su,haka aka rufe su kamar yadda Addini ya tanada, sannan suka dawo Gida a ka cigaba da zaman karban gaisuwa. 聽 Kafin kwana Biyu Mutuwar Alhaji Sada Abu da Matarshi Yesmin ya zagaya k'asa baki daya, don Babban mutum ne, wanda ake damawa dashi a k'asarmu Nigeria,dai cinciridon zuwa gaisuwa akeyi, Manyan Mutane suna ta zuwa ma Iyalan Sada Abu gaisuwa. Kowa yazo sai ya tausaya ma Abba, don cikin yini daya ya zabge ya jeme, su Mairo kamar dagaske, ana ta karban gaisuwa. Tun ranar rasuwar Abba ya kira chan gidansu Yesmin ta Landline ya sanar dasu Rasuwar, Washegari sukazo aka yi ma juna gaisuwa yau kuma suka juya Yola don karban gaisuwa, suma suna zaman Makoki. Wannan kenan. 聽 聽 聽 聽 聽聽 LAGOS Nigeria. Bayan barinsu Gida, ticket din Jirgi suka siya na Lagos,ko da suka iso, wani katafaren Hotel suka je, kwanan su daya, a halin yanzu duk wata damuwar su ta yaye,kamar an dage su daga K'aya, ba sa jin komai, ba sa tuna gida, sunji kawai sun gaji da Gida be shiyasa sukace zasu chanza Environment, to ina suka dosa? Tambayar da Sada keyi a zuciyarsa kenan, don shi ya k'agara ya bar k'asar nan,fuk wani numfashin da yake daukar wa a Nigeria ji yake kamar ana sassake shi. 聽聽 Yesmeen na kwance kan Gadon Hotel din, tana Kallon TV tashar B4U kamar bata da wani matsala, Sada ya fito daga toilet ya kwanta kusa da ita "Yesmeenah, kina son India, kina ta kallonki" Murmushi tayi tace "Ina son Indian film, ban gajiya da Kallonsu" wani dan guntu tunani Sada yayi,yanda bai san zama a Nigeria, gwara suyi chan da Nesa, irin Asia dinnan, bari dai ya shawarci Yesmin yace "Will you like it if we move to India?" cikin doki tace "Like? I'll love" sukayi daria, yace "then lets make it Happen" ta tashi da doki suka fita don fara processing tafia India. Ba kamar yanzu bane da ake shan wahalan Visa and all, nan da nan suka samu ticket din EGYPT AIR, wanda zai sa dasu da k'asar Egypt kafin sun wuce India. Tafiar ta kasance gobe, kawai Sai Yesmin ta kasa bacci da daddare, zuciyarta ya mata nauyi, tada Sada tayi, ya tashi yace "Yesmeenah lafiya?" ta dan matse k'walla tace "Papi, Zaid fa? Ya zamu tafi mu barshi? I hate thid place, muje Kano mu dauko shi mana" Sada ya tashi zaune, yace "Yesmeenah ba mun gama maganar Zaid ba,ba yana Makaranta ba? So kike mu datse mishi karatu? Zamu dawo mu tafi dashi idan sunyi hutu,Abba da Mairo zasu kula dashi, zai ma fi jin dadin zama dasu ga Zaineema ga AbdulMajid, kar ki damu, zamu dawo mu daukeshi kinji?" shiru tayi don ta kasa gardama mai, ta koma ta kwanta. Washegari suka bar kasar, suna barinta zuciyarsu tayi musu nauyi, ji sukayi kamar an kawo Boader an saka tsakaninsu da Nigeria. 聽 NewDelhi India K'asar ta burgesu sosai, Tun a cikin Jirgi suka hadu da wani Indian Family, suna fira jefi jefi da turanci, inda Sada ke shaida musu "they are new, suna son Gida haka dan Self-contained, Mutum ya shaida masu Shi Landlord ne, yana bada haya, yana kuma saida Gida, Sada yace "yana so ya siya Gida, mutumin yace "bari su isa, sai ya kaisu suyi magana sosai". Suna isa suka tsaya restaurant suka ci Abinci kafin landlord Vikash Joshi da Matarshi suka shiga nuna musu Gidaje da kudaden gidan a Laptop, nan dai Sada da Yesmin suka ga wani Gida a Sarita Vihar wanda yafi sauran saukin kudi, "We can live here, we can start a new life here" Yesmin ta jinjina kai, sukayi ciniki, inda Vikash ya sanar da su cewa suna iya biyan Kudin rabi da rabi har tsawon Shekara 3, nan da nan Sada ya bada kadan daga cikin kudin in dollars, kafin Suka kaishi wurin chanza Kudi from Dollars to Rupees. Suka shiga Taxi suka nufi Saritar Vihar, chan tsakiyar Gari Unguwan yake, sun dade suna tafiya kafin suka iso Gidan, Unguwa ce shirushiru,聽 ba za dai a ce ma Unguwan na masukudi ba, dan lowcost ne. 锟� Komai yaji a gidan, sai dai yayi k'ura, Vikash ya shaida mai, akwai Yaran unguwa da ya fita zai gansu ya sasu tayashi ya basu 50 rupees, yace "to shikenan" zasu tafi Sada yake cema Vikash yana so ya fara aiki, nan ya buk'aci ganin takardun shi, don ya yaba da Sada, da sauri ya dauko mai, Ya dudduba yace "Gobe zaizo ya daukeshi suje gun Aikin, zai taimaka mai" Sosai sukayi ta ma Vikash da Matarshi Godia har suka rabu, Yesmeen聽 tace "Suna da kirki, na zata zasuyi mana k'abilanci, don naji ana cewa ba sa son bak'ar fata" Sada yayi daria yace "to ke bak'ar fata ce? Kina ganin ki Ja, duk kin saje da Indiyawan" Daria tayi sosai, tace "Allah dai ya taimake mu ka samu aikin nan, nima da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169