Chapter 71
Chapter 71
BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg2鈨�4鈨� Daga hannunshi yayi alamun ta dakata, bude baki ta sake yi da niyyan yin magana ya katseta ta hanyar cewa " shhh PureHeart, kar kice komai" idanun ta ta kyafta so biyu a kasalance tace "Yes i lied to you, na maka k'arya, kayi hak'uri, zan gaya maka" girgiza kai yayi yace "Kowa na son Privacy, i respect Privacy alot,musanman Family Issue, so kar ki damu, ba sai kin gaya min ba I understand" ya juya bayan ya sakar mata murmushi me sanyi. Har ya fara tafiya, ta girgiza kai ta bi bayanshi tare da cewa "Nazo neman Yayana ne, tunda nake ban taba ganinshi ba" chak Majeed ya tsaya kafin ya juyo, cikin yanayin da ya fi kama da rashin yarda yace "What?" a hankali ta tako har gaban shi ta cigaba; "Asalin Parents dina 'yan Nigeria ne, Unknown reason ya sa su komawa India, kafin tafiyarsu, sun bar Yayana da yake Makaranta, kuma they couldnt come back for him, so an haifeni a India, na girma a India" Majeed cikin rashin fahimtar abunda take cewa yace "Bangane ba PureHeart, me kike cewa?". "Iya Sani na, Mahaifana na son zuwa Nigeria neman Yayana Zaid, sun rabu dashi yana da shekara 11, a duk lokacin da sukayi shirin zuwa Nigeria, wani Badluck zai faru dasu, har su kasa zuwa, A kullum Maama na cikin Kuka, muna da komai amma rashin Danuwana na sata cikin damuwa, farincikinta ragagge ne saboda rashin shi" Majeed yayi shiru yana nazarin maganganunta kafin yace "Me kike nufi da ba zasu iya zuwa Nigeria ba?" dogon numfashi Najwa taja kafin ta sake tace "its kinda complicated, but you see tun bayan barin su Nigeria, they cant remember anything about Nigeria, they dont even remember the State they are from, all they could ever remember is that they are Nigerians, and they left their Son in some Boarding house(abun na da dan mamaki, tun barin su Nigeria, suka mance komai, ba sa iya tuna komai, ko garin da suke sun manta, su dai sun san yan Nigeria ne su, kuma sun bar Dansu a Makarantar Kwana). Kan Majeed yayi nauyi da Zafi a hankali ya furta "Sihiri" da sauri Najwa tace "Exactly, haka Aisha ta fada min, maybe someone is jealous of them or something" Majeed yace "it can be anything" Najwa ta gyada kai da ta lura ya fahimceta "An haifeni na tashi a India" "how comes kika iya Hausa?" tayi murmushi tace "Well na tashi naga su Maama na hausa, a gida is hardly muyi Indianci ko Turanci" Majeed ya Murmusa yace "basu manta aladarsu ba". Murmushi tayi sannan ta dan chanza fuska tace "tunda na fara Wayau nake ganin Hawayen Maama na ta dalilin Rashin Danuwana, Alwashi na dauka, sai nazo Nigeria, sai na share mata hawaye, sai na nemo Yayana, ba don na san ta inda zan fara nemanshi ba, bansan inda zan dosa ba wurin nemanshi, k'udiri daya ne a raina, zan nemoshi, zan ganshi, sai dai in baya raye,no matter what da izinin Allah" ta share hawayen da ta fara kafin ta cigaba sa magana "i'm sorry na maka k'arya, i just dont know who to trust, my first Day in Nigeria was a Terrible Experience, kai shaida ne, ina tsoron kar wani yayi amfani da bansan kowa ba ya min mugun abu, maybe saboda ni bak'uwa ce or something, but ka yarda dani, nayi niyyan gaya ma gaskia, yanzu ina iya cewa, bayan Paapa da Maama, you are the one i trust the Most". Yayi murmushi mai nuna jin dadi sosai ga maganar ta ta k'arshe yace "na fahimce ki fully PureHeart, farkon haduwan mu naga wautarki, har yanzu ina ganin wautarki, you are so Innocent and Naive, some may call it Stupidity, da hausa muna ce mai 'sokonci', literally zan iya ce miki ke Sokuwa ce, i mean wanene cikin hankalinshi zai dauki Waya ya ba wanda be taba gani ba? Wa zai yarda ya ba wani Akwatinshi da ke da muhimman abubuwa ya tafi dashi da sunan zai kai Mota? Eye?" sukayi daria gabaki daya, ya cigaba "so until you find your Brother, ni zan zama Yayanki, kuma zan kula dake, kuma zan kareki da Iyawata, and zan taimakeki da iyawata, kuma da yardan Allah zan sada ki da Iyayenki, kuma zan tayaki neman Yayanki, kuma zan kalleshi cikin idanu, in tayashi murnan kasancewarki kanwanshi, kuma zan bashi hakurin rashin kasancewarku tare don ba zaku kasance tare yanda ya kamata ba, saboda ni zan daukeki in kai ki Gidana".. Hannu ta sa ta rufe fuskarta, yace "PureHeart dago ki kalleni" a hankali ta dago yace "ina ce yanzu ba 'yar Ghana bace wanda za a ma auren dole?" tayi dariya ta girgiza kai, yace "Ok now lets Find your Brother, da sauri sauri, don shi zai ban Aurenki, whats his name again?" dariya tayi tace" ZAID, ZAID SADA" a ranshi ya Maimaita sunan, a fili kuwa yayi Murmushi yace "OK, lets find Zaid Sada" tayi dariya tace "How?" ya kashe mata ido daya yace "dagaske ban sani ba, amma mu je zuwa" yayi gaba ta bishi a baya, tana jin Majeed har ranta. LAGOS Sun kawo decision, wannan ne karonsu na k'arshe, well maybe, ya gama karance ma Na'eelah Plan dinshi, ta amince zata bishi kano har tsawon kwanakin da yake so ta zauna. Sai da suka fara zuwa Lagos, inda Zaid zai hadu da Rita Phillips, rannan Appointment dinshi ya shiga Office dinta, Rita ta ji dadi Matuka, irin the whole Mighty Zaid Sadam Audu in her Office? Thats an honor, Zaid ya karanta mata irin makeup din da yakeso, ta jinjina kai ta shaida mai makeup din 8hours ne, sai an dauka awa takwas ana yi, ya dan bata fuska, be son zama, amma in zaman zai sa shi cimma burinshi to zaiyi hakan, so tace yaushe zaa fara makeup din? Yace "zai kirata, but in zaayi makeup din, sai tazo Kano kuma maybe a rana daya zaayi makeup din so biyu, it depends dai, kuma yana da bukatan duk lokacin da yake son makeup din s kasance tana garin Kano, be damu ba in zata kashe Appointments dinta, kawai ta hau Jirgi tazo Kano, or maybe zai dauketa ne hire har sai ta gama mishi aiki, so ya bata umurnin yin Calculations gabaki daya, har da su kudin Accomodation, kusan mint 10 tana Calculating, a dan tsorace ta kalleshi tace "4.3 million". Zaid ya mik'e tsaye yace "Rita Phillips, I'll see you in Kano" ya juya ba tare da ya sake cewa komai ba. Ta bishi da ido, to me hakan ke nufi? Ya amince zai biya ko be amince ba? To yace he'll see her in Kano, yana nufin sai tazo mai makeup din kenan? God he's too bossy". K A N O "Aliyu A A yan fashi suka kama shi a hanyar shi na zuwa Wudil" cewar Majeed da ke sanar da su Mummy, Mummy tayi zumbur tace "Kai Subhanallah, ince dai ba su mai mugun abu ba ko?" Majeed ya dan daga kafadu yace "abun mamaki ko sata basu mishi ba, kawai dai wai sun karbi wayanshi ne sun mai formatting komai" Daddy yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169