Chapter 159
Chapter 159
wallahi, ina ganin all these are not enough, meye amfanin Arzikina in ban maka ba? Meye amfanina? Nidai ina rokonka Alfarma daya kawai if theres anything you need, anything, kawai ka gaya min, kar aji nauyi, kar kaji kunya, ni da kai daya ne" AbdulMajeed yace "Nikam i want to work, ina son yin aiki, don Danuwana ne Gatan Marayu ba zan zauna a gida na tankwashe kafana ba, nasan me kake tunani, kana tunanin yanke mana duka ayyuka, in ka yanke ma Iyayenmu wannan is understandable, yaci ace sunyo retire, kuma mu mun kawo karfin da zamu dau dawainiyansu, amma ni gaskia i refuse to be relaxed, ba zan zauna zaman banza ba, i know kana da kudin da zaka ciyar damu ka biya mana bukatunmu da mu da yaranmu da jikokinmu, amma ina so na tsaya da kafafuna, ina so nima in ga na tara ince wannan zufa na ne, nima ina kwadayin Lada, ina so wata rana in baka ince ka zuba a ZSA foundation, ina so nima in shiga sahun masu taimakawa Marayu, da gajiyayyu, ina so inyi aiki saboda gaba, Please kama maganata kyakyawan fahimta" Zaid yayi dan jim kafin yace "Da ina ganin muna da komai, ba sai kayi--" AbdulMajeed yace "Please Brother" Zaid yace "Fine, shikenan, zan kira connection na Alhilal Construction Company Dubai, zasu dinga baka contracts, and nan Nigeria zan nemi audience da Babatunde Fashola, zan kirashi na roke shi Alfarma, ya dinga baka Contracts din Zanen Roads, Housing, Highways, kuma nima in na samu irin contract din, zan gaya musu ina da Architect da Quantity surveyer" Rungumeshi Abdulmajeed yayi yana da bubbugashi a baya, dadi ya rufeshi, yace " Nagode danuwana, Allah ya ida nufi". Zaid ya ba AbdulMajeed takkaddun Gidajen da ya bashi, da kuma Motoci, sun yanke hukuncin zama a Abuja, nan zasu za zauna da Iyalinsu, Gidajen a jone suke da juna a unguwan Maitama. Ziyada zata koma Baze University zata fara a fresh, Najwa kuwa WAEC zatayi tayi joining Ziyadan, dama ko a Indian bata gama HighSchool ba, nan suka tsara komai, kafin suka sanar da Mahaifansu, dadi sukaji sosai. Kwanan su 5 a Abuja Visa dinsu ya fito inda jirginsu zai tashi a k'arshen Sati, k'arshen Sati Jirginsu ya daga zuwa India. I N D I A Bayan Faisal yayi Changing Dollars to Rupees a money changer, Taxi Uku sukayi, kamar kullum, Mama, Papa, Hajjo da Daddy a mota daya, Zaid, Abdulmajeed, Najwa da Ziyada a mota daya, dayan kuma Idi sai Faisal da ya baro bauchi don kasancewa tare da Gatan Marayu. Daddy ya gaya ma Driver inda zasu, wato Saritar Vihar, Shubham Palace Hotel, kasancewar sun saida Gidansu kafin su tafi, dole a hotel zasu sauka, Dadi kamar ya kashe Najwa. Tafian Awa daya ya kawo su Birinin Delhi, suka iso har gaban hotel din, a reception suka tsaya, Faisal ya tambayi Zaid Daki nawa zaa kama Zaid yace a kama 5 ko? , hakan ko akayi, suka karbi room 102 to 106Ziyada da Najwa daki daya, Paapa da Daddy na du daban, sai Maama da Hajjo, sai Zaid da AbdulMajeed sai Faisal da Idi. Bayan sun huta ne suka shiga cikin Sarita Vihar, tun daga farkon Layi Najwa take haduwa da idon sani, har suka k'arasa Gidansu Kaveri, dama basu sanar da su zuwan ba saidai aka musu suprise. Kaveri ta rungume Najwa, suna ta murnan ganin juna, Maman Kaveri da indiyanci tace "Ina yaro me sa mamanshi kuka?" Najwa ta nuna shi, Indiyanci take tana ma Maama barka da azziki ta ga danta, Zaid be san me ake cewa ba, sai dai Murmushin dole, da Indiyanci Najwa ta gaya ma Kaveri ga Fiancee dinta, nan Kaveri tayi tsalle tayi kan Majeed ta riko hannunshi, Najwa ta buge hannunta tana cewa ta bar taba mata Miji, sun dade a Gidansu Kaveri kafin Najwa ta zare jiki tayi Wurin Vijhay Bhaiya. Tun daga center Unguwan take kwala mai kira a guje "Vijay Bhaiya main bapaas aa gaya hoon(Brother Vijay, i'm back)" kamar cikin bacci yaji muryarta a guje ya kwaso ya fito, durkusawa tayi ta shafi kafanshi, kamar yadda aladarsu take, ya dagota yana jin dadi suka fara gaishegaisge da firan bayan rabuwa. Haka su Maama suka iso wurin, suka gaiggaisa, Zaid ya ma Vijhay Alheri, don yaji labarin yanda ya kulan mai da kanwarsa, Vijhay ya rungumeshi yana cewa da Indiyanci"Kai ne ke sa mamanka kuka ko?" Najwa ke fassara mai, shidai sai yake yake tayi. Daga nan Najwa ta kaisu Gidan Aisha kawarta, wanda ta bata kwarin guiwa sosai wurin zuwa Nigeria, tayi mamakin ganinta, nan dai aka danyi fira kafin suka bar gunta. Haka suka dinga Yawo a India, sukaje TajMahal, Shi dai Zaid Kasar nan be mai ba, shiyasa duk yawanshi kasashen duniya be taba zuwa India ba. Bayan Five Days A kwana 5 dinnan, duk sun gama shirin yin Engagement Party din Najwa da AbdulMajeed, Daddy yace "shi kawai tafiya zasuyi ba za su tsaya ayi shirmen nan dasu ba,ai ba aladarsu bace da zaace sai anyi wani Party na Alaadar Hindi, Zaid dai lallabashi yake don kar ya hana ayi, burin kanwarshi kawai yake son cikawa, ganin Daddy sai kushe abun yake tayi Zaid ya tarkatasu ya sasu Jirgi suka wuce Makka don yin Umrah. Nan Najwa da Kaveri da Ziyada suka dinga zuwa gaiyyatan kawayensu bikin engagement dinsu, wanda zaayi a wani kayatacen wuri a cikin Delhi. Haka dai ranan Engagement sukayi shigan Indiawa gabaki dayansu, har Zaid, sosai sukayi kyau, nan dai a kayi shagali taro ya watse lafia. Kwana biyu kawai sukayi suka tattara suka dawo Dubai. Nan ma yawon buda idanuwa sukayi, kafin sukayi siyayya da yawa. Zaineema ana chan America da Khaleed ya gama exams, suma cikin Satin nan zasu wuce Makka inda zasu dawo tare da su Maama Nigeria, lokacim befi kwana 6 biki ba. Bayan Yan Kwanaki. Yan dubai suka fara dawowa kafin 'yan Saudi, a lokacin har an kammala Gidan Daddy anyi furnishing dinshi da kayan Katakai masu kyau da tsada, wanda a companyn Daddyn aka siyesu, nan suka sauka, dadi kamar ya kashe Daddy da Zaid yace mishi Gidanshi ne, ya rungumeshi yana Godia, Abdulmajeed ma murna ya taya babanshi don be san da shirin nan ba, a ranar Zaid yace "Daddy ina rokon Alfarma ka bamu izini muje maka bikon Mummyn mu, kaga kar a kawo maka Amarya Uwargida bata nan" yace "haka ne, da kai na zanje na maido Maryam dita" duk aka hau shewa, har zuciyan Abdulmajeed da Ziyada sunji dadin yanda Zaid yayi, shiko na ciki na ciki. A ranar suka dunguma Gidan Aunty Aynarh da Tsaraba Nik'i Nik'i, su Zinatu su ka rungume danginsu, Mairon ce a Parlo, Zaid dai yana daga chan bayabaya ba wanda zai kula yana bayan, nan dai bayan yan surutai, da neman yafiya Mairo zata bisu a yanzu. Dakin Aunty Aynarh ta isketa din yi mata Godia, duk tana mata wani ladabi da biyayya "Aunty Aynarh, nagode kwarai Allah kadai zai biyaki" Aunty Aynarh tace "na fa sha gaya miki, ba don ke nake abu ba, da don ke ne da baayi ba, kuma wannan nok'e nok'en da kikeyi, na san fa halinki sarai, so kike in saki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169