Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 101

Chapter 101

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,260 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ranta zata auri farincikin ranta, wai ita zata zama Mrs Zaid Sadam in two days, she cant wait. Bata so yin wani gayya ba, amma Mummy tace sai tayi gayan friends dinta duk da ba wai yawa ne dasu ba, a cewar Mummy ya zaayi ta auri Mutum kamar Zaid amma ba wanda ya sani? Dole ta gayyato kawayenta, haka dai ta hada BC ta tura ma Friends dinta. Itama Mummy aka wuce gidan tsohuwar kawarta hajia Aliya tana bude mata hanci ita zata zama sirikar Zaid Sadam. Alhaji Nakowa yayi mamakin ganin Cheque da yayi daga account din Ado Mali wai da sunan biya ma Alhaji Abba Bashi wanda daga Kotu aka turo mishi ba haka yaso ba, so yayi ya kuntata ma su Hajia Mairo, amma ya ya iya? Karawa da Alhaji Ado Mali kamar karawar kifi ne da mage. JUMA'A Bayan Sallahn Juma'ah ne a babban Masallacin Jumaa na Central Mosque dubbanin Jamaa suka shaida auren Zaid Sadam Audu da Amaryarsa Ziyada Abba Abu a bisa sadaki Naira dubu dari uku. Wasa farin Girki. 鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€� Gyara: Dear Bibilicious freaking fans, akwai wani gyara da wata baiwar Allah ta min, attimes ina using Abdulmajeed wasu lokuta kuma Majeed, Malamai suna waazi akan Kiran sunayen Allah hakan Nan batare da sa Abdul din ba, mu kuma mu kan yanke ko don gayu ko don gajeratawa, amma hakan baban kuskure ne, to mu dinga kokari muna cikita sunan AbdulMajeed, from now henceforth zamu dinga karasa sunan, in aka ga akasin haka to kuskure ne da kuma sabo, ina fatab zamu gyara Nagode. . Yekpa Anyi aure fa, akwai Walima Party anjima, you are all invited. Akwai gwarama fa, this is the begining of an end, stay tuned, yanda nake kokarin typing haka, kuma dont Forget to Vote and Comment line by line. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa. 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�1鈨� Kafin a daura auren ji yayi kamar yaje ya hana wannan daurin auren,聽 ji聽 yayi kamar ya harbe Baba聽 Ado da yafi聽 kowa Zak'ewa a gurin, da aka daura Auren kuwa gabanshi ya tsananta faduwa,聽 wai yau shine aka daura ma aure? Zai rantse yaji girmana da ke shiga kanshi,聽 yaji kulawa da nauyin Ziyada a kanshi,聽 to wayace muku auren聽 zaiyi lasting? Wulakantata kawai zanyi na saketa,聽 Ya聽 san Central Mosque ne na garin Kano,聽 dole ta cika balle sallahr jumaa ce,聽 amma ya tabbata rabi da kwatan mutanen sunzo ne domin daurin auren gatan marayu kuma daga gari daban daban, besan abun ya baza duniya ba sai da ya ga an fito ana tayashi murna,聽 duk wasu abokan babanshi na nesa da na kusa zai rantse daidayyaku ne be gani ba.聽 Kowa burinshi ya gaisa da Zaid ya mai fatan Alheri,聽 a wannan fanin ne yayi nadamar sanar da Baba Ado tun farko,聽 dama zuwa yayi ya hayo Magabantan karya har ya aureta ya sakota Baba Ado be sani ba balle yayi mai tereren jamaa har ana chunkuson nan kamar hawan sallah. Abdulmajeed聽 kam shima ba laifi Abokanshi na Kano sun hallarta daurin auren, har Khaleed din Zaineema yazo Kano Aliyu ya jawoshi suka zo bikin,聽 gaisawa sukayi kamar ba abunda ya faru tsakaninsu,Khaleed nason tambayarshi Zaineema amma besamu dama ba,聽 sai da suka dunguma sukaje wurin wani Reception da Baba Ado ya hada Khaleed ya samu ya kebe da AbdulMajeed聽 ya tambayeshi Zaineema,聽 Abdulmajeed聽 ya murmusa yace "tana nan lafiya聽 lau" Khaleed yace "Abdul Abba kasan inason Zaineema,聽 ina jin zan Maidota Gidana"Abdulmajeed聽 ya murmusa聽 yace "Kana so ka maidota ne saboda kana sonta? Ko kuma ka bar zarginta ka yarda shes innocent shiyasa聽 zaka maidota?" Khaleed聽 yayi jim yace "Zan maidata saboda ina sonta" Abdulmajeed yace "gaskia bazan yarda ba,聽 duk randa ka bar zarginta ka yarda cewa she was innocent ka zo ka tafi da ita" da sauri Khaleed yace "i saw someone laid on our matrimonial bed?(wani na gani kwance kan gadon aurenmu)" Abdulmajeed聽 yace "did you catch them lying together? Pestle and Motar? Did you?(ka gansu kwance tare? Turmi da tabarya?)" ya girgiza kai zai yi magana Abdulmajeed聽 yace "Khaleed,聽 muna聽 Walimar Aurene,聽 nan ba wurin maganar nan bane,聽 kaidai kawai kaje,聽 sai lokacin da ka yarda da ita". Ya wuce ya cigaba da harkar gabanshi,聽 Alhaji Abba ma sai hulda yake da mutanen shi,聽 Ziyada fa?. Gidan Aunty Aynarh,聽 shine inda Ziyada take da kawayenta na Northwest University, suna ta kai kawo,聽 dan luncheon Aunty Aynarh ta hada musu a parlornta ita da kawayenta da basu wuce 10 ba sai Najwa da Zaineema ,聽 musamman Aunty Aynarh ta dawo daga Abuja don Bikin diyar Masoyinta.聽 Ziyada na chan daki ita kadai,聽 Wayarta a hannunta take jiran聽 shigowar sak'on Angonta,聽 ta sha jin labarin ko a litattafan soyayya ko a film,聽 har a reality cewa ana daura aure Angwaye ke kiran聽 amarensu ko su yi kasu sakkon text su sanardasu babban Albishir na cewa an daura aure, wasu kanyi amfani da "Alhamdulilah an daura aure,聽 kin zamani na zama ke" ko kuma "Ke tawace nikadai yanzu" banda Angonta,聽 ita聽 shiru kakeji,聽 zuciyarta tace mata "ki mishi uzuri fa,聽 Babban mutum ne sananne,聽 kila mutane ba su barshi ba,聽 yana chan yana fama da mutane ina yaga lokacin neman ki?" ta gyada kai hakane,聽 ta mishi uzurin yana fama da mutane ne. Gab da Maghrib 聽聽 Hajia Taatuh itace Amaryar Baba Ado ta shigo Gidan Hajjo, shigarta ya nuna ma Hajia Mairo babbar mata ce,聽 nan da nan aka tarbeta hannu bibbiyu, ta buk'aci ganin Amarya da kawayenta, Mairo jiki na rawa ta kira Abdulmajeed聽 kan cewa yazo ya jagorance su Gidan Hajia Aynarh, ba jimawa sai gashi yazo, Hajia Taatuh ta zaro IV guda 20 ta ba Uwar Amarya tace akwai grande event din da zaayi wanda ita da Mijinta suka hada ma Amarya da Ango,聽 Mairo dadi kamar s shideta,聽 irin bikin da take burin ta ma yaransu ne聽 barin ma da ta ga Venue din a聽 Afficent Bristol palace zaayi, ta dinga mata Godia ta rakasu har bakin k'ofa,聽 kafin ta dawo Gida ta fara shirin wanda zata gayyata,聽 su Her Excellency me hura mata hanci,聽 ta hana Amjad auren Ziyada gashi Allah ya sa ta auri wanda ya ninkasu kudi linkin ba linkin. Ashe Hajia Taatuh ba ita kadai bace,聽 tare take da Maaikatan Meenerh Parrot's makeup &Salon su kusan 10, don kwalliyar Amarya da k'awayenta,聽 Abdulmajeed ya rakata har Gidan Aunty Aynarh ya mata iso, Aunty Aynarh ta taresu hannu Bibbiyu,聽 aka gaisa cikin mutuntawa,聽 nan Hajiya Taatuh tace聽 ma Aunty Aynarh "ina聽 Amaryar? Gwara ai a shiryata kinsan su Mazan nan ba sa son jira" Aunty聽 Ainarh聽 tayi daria tace "Bismillah,聽 tana nan dakin" Hajia Taatuh ta kalli sauran staffs din meenaparrot saloon tace "Ku kuma ku gyara bridemaids dinnan,聽 a nema ma kowa聽 size din gown din da zaiyi fitting dinsu" suka amsa da "Yes Ma". 聽聽 Daya daga cikin staffs din tace "DonAllah ku bamu hadin kai muyi aikinmu,聽 in akwai masu Sallah kuyi Alwala yanzu tun, kuzo a fara makeup din" wata daga cikin friends聽 din Ziyada me suna Nusaiba tace "nawa kuke makeup din?" tace "karki damu thanks to Hajia Taatuh,聽

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});