Chapter 40
Chapter 40
daidai ne. Next page zamuji yanda me Najwa da Maama suka tattauna akai da ta kirata waya. Najwa Welcome To Naija. Gaskia Akwai Ghost readers cikin masu karatun nan, donAllah ku taimaka, yanda nake faranta muku rai, donAllah nima ku faranta nawa by b and Commenting. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #gwslubnasufyan #Nagode. Biebee Isa [12:11, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg1鈨�7鈨� Kyafta idanuwanta tayi sau uku kafin ta sauke su fes kan Mutumin da ke kusa da ita sannan ta saukar da dubanta ga handkerchief din da ke rik'e a hannunshi, mika mata ya sake yi, ta sa hannu ta karba, ta goge hawayenta, ya mata nuni da hancinta inda Majina ke zuba, ta dan ji kunya, haka ta goge kafin ta k'wak'ulo murmushi. Maida dubanshi yayi ga TV din da ke gaban Seat, ya gyara zaman headphones a kunnenshi. hankali a hankali take jan majina, ba ta damu da kallo ba, abunda ke dawainiya da ita ya fi karfin Kallo, tana sheshek'a, hawaye na bin kuncinta har bacci barawo ya saceta. I N D I A 5:45am "Yesmeenah, yau Najwa ko bata Sallah ne? Banga ta zo gaida mu ba" daria Maama tayi tace "Yanzu da gabanta ka fada hakan da taji kunya, wai ko bata Sallah ne, haha, tana yi fa, k'ila ta makara, ko bayan Sallah ta idar bacci ya ci k'arfinta ta koma" ya mik'e tare da cewa barin dubota. Ko da ya bude dakin Najwa be ganta ba, sai Pooh da ke ta bacci kan Gado, ya dawo yace "ta tashi, tana toilet" Maama tace "Oya kazo ka kwanta kafin na tada ka Shirin Office" murmushi yayi ya haye Gado ya kwanta ya bar Maama kan Gado tana Adhkar. Gari ya dan fara wayewa Maama ta shiga Kitchen, ta shiga hada musu breakfast, da sauri ta shiga dakin Najwa, ta ga bata nana, a zaton ta tana Toilet, ta bude baki tace "Najwa, kiyi sauri ki fito ki shirya, School Bus ya kusa zuwa". Ba ta jira komai ba ta dawo dakin baccin su. Ta hau kan Gadon inda Pappa ke zaune, "rise and shine Papi, wake up" da murmushi ya bude ido tace "Good Morning Papi" "Good Morning Yesmeenah" "Oya a shiga toilet ayi wanka" ta samu ta turashi wanka. Ta ja bargon ta ninke ta kakkabe bedsheet zata fara gyara Gadon kenan idonta ya sauka kan wata Farar takkada, tayi dan jim daga nesa kamar tana son gano wani abu game da takardan, a hankali ta taka har zuwa gaban bedside drawer, ta dauki takkadan ta bude. Gabanta ya fadi ganin rubutun Najwa kwance kan takardan, kasa karantawa tayi ta fita da gudu tayi dakin Najwa tana k'wala mata kira. Shiru Najwa bata daki, bata toilet, Maama ta fita parlor tana kiran Najwa, ba Najwa ba alamunta, sai da ta zagaye Gidan tana kiran Najwa amma shiru, Dakin Najwan ta koma hannu na rawa ta ware takarda ta fara karantawa gabanta na duka chalugude. "Good Morning My Beloved Parents, a Lokacin da za ku ga wannan Message din, i'm long Gone. A kullum burina shine ganin Farinciki dauwamammiya ya wanzu a cikin Gidanmu, inda zamu yi rayuwarmu ba tare da ganin hawayen daya daga cikin mu ba, Maa, Hawayenki tamkar saukan garwashi ne haka nake ji a zuciyata, so da yawa nake danne nake shanye bakincikin da zubar hawayenki ke jamin, don kar in k'ara miki wani zafin. Paapa, Maama, Na tafi Nigeria, na tafi neman Yayana, zan ganshi indai yana raye, zan dawo dashi Gida no matter how long it will take, i'll find him and i'll bring him home. Kar ku yanke Adduarku gareni, kar ku damu, i'm 18, i will be just fine. Paapa take care of Maama before i come back. And Maama ki adana hawayenki kuma sai ran da na dawo miki da Zaid Bhaiya, rannan kiyi kukan farincikin ki ba mai hanaki. Maa, Paaa, please be fine, Be happy. I want you to be proud of me, ina so na zama abun Alfahari a gunku. 掳Main aapako bahut pyaar karata hoon(i love you so very much)掳" Najwa. Maama ta dafe kai hawaye na zuba daga idaniyarta, Najwa ta tafi Nigeria neman Zaid? Me Najwa ke tunani? Nigeria Sarita Vihar ne? Shikenan ta rasa Najwa itama, Shikenan ta rasa yaranta duka, Paapa ya shigo dakin yace "Yesmeenah ina Najwa? Na ji kina ta kwala mata kira" Takardan hannunta ta mik'a mai, ya karba ya karanta. "Inalillahi wa ina ilaihir rajiun"cewad Paapa, ya sake karantawa, jiki na rawa ya rungume Maama da take jin duniyarta na barazanan Tarwatsewa, tun yaushe take shirye shiryen? No wonder ta cika fita kwanakin nan" ita dai Maama ba tace komai ba, sai chan tace "Vijhay yabsan wani abu, tare suke k'ulle kullensu" da sauri ta tashi ta ja mayafin da Najwa tayi sallah ta sa, Alhaji Sada ya bi bayanta, ba su tsaya ko ina ba sai gaban shagon Vijhay. Kwankwasawa sukayi yana budewa ganinsu ya sa shi sadda kai irin na marasa gaskia. Murmushin takaici Maama tayi tace "Vijhay aap isake baare mein pata tha? (Vijhay dama ka sani?) kai ya gyada mata, tace "hamen sab kuchh bata(ka gaya mana komai)" nan Vijhay ya gaya musu duk abunda ya sani game da tafiar Najwa har zuwa jiya da ya kaita Airport ya dora da fadin "main bahut maaphee chaahata hoon aapako bata nahin karane ke lie, mujhe maaph kar do (I'm very sorry for not telling you, please forgive me)". Kuka yaci k'arfin Maama da sauri ta shige cikin Gida, tana tausayin Najwa, da ta san Nigeria da ba tayi marmarin zuwa ba, Nigeria ba wani abu sai tarin Maha'inta, duk da ba a taru aka zama daya ba. Hannu ta daga sama tana rok'on Allah ya Tsare ya kare mata diyarta a duk inda take. 8:35am Tagumi sukayi duka, sunyi jugum, Paapa beje aiki ba, Maama ko rike da letter din Najwa wanda ta karanta yafi a k'irga, kirrrr Wayar Maama yayi k'ara, bata waya take ba, amma Pappa ya mik'e ya dauki wayar ya duba, international number ce, hannu na rawa ya dauka tare da sa Speaker "Maama..." wani tsalle da Maama tayi ta amsa wayar hannu Pappa murya na rawa tace "Najwa beta, are you OK?" Najwa ta murmusa kamar suna gabanta tace "Maama i did well didnt i?" Maama kuka yaci karfinta tace "Najwa diyata, ki dawo Gida, duk yanda nake son kasancewa tare da Yayanki, ba zanyi risking life dinki ba" Najwa tace "Mamma neman Yayana gudan jini na ne risking life? Maama, nayi nisan da ba na jin kira Already ina Dubai, lokaci kawai nake jira na hau Jirgin Nigeria, Just Pray for me". Maama tace " Najwa Wahala kawai zakiyi, ki dawo gida, bansan me zanyi ba idan kema na rasaki, bansan ya zanyi ba, Najwa please" Najwa tace "Maama, i want you to be my strength please, let me do this, donAllah Maama, ki bari na dawo miki da cikon farincikin ki, i can please Maama" Duk inda Maama ta bullo ma Najwa sai Najwa ta bulle, ba yanda ta iya, kuka kawai takeyi, Paapa ya jinjina kai yace "Najwa, I'm
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169