Chapter 114
Chapter 114
ima jiranta,聽 yanzu ko ta fito ta kama gabanta ina cewa ta ban Kudina tayi banza dani" Mutumin ya girgiza kai yace "nawa ne Kudinka?" yace "600 ne" Mutumin ya zaro dubu daya ya bashi,聽 Mai Adaidaita聽 ya ciro dari 4, ya bashi,聽 ya kalli Mairo yace "Allah聽 ya soki wallahi" Mutumin yace "shikenan dai tunda an biyaka" ya shige Napep dinshi ya ja ya wuce,聽 Mutumin ya kalli Mummy yace "Hajia, ya akayi ne?" Mummy ta dago ta kalleshi,聽 a tsorace mutumin ya zaro ido yace "Subhanallah, Hajia Mairo, dama kece?聽 Ya akayi haka?" ta rasa abunyi sai kawai ta fashe mai da kuka,聽 yace "Inallilahi,聽 Hajia,聽 kiyi hakuri kiyi shiru,聽 ina Alhaji Abba?" ta daiyi shiru,聽 ina Abdulmajeed,聽 nan ba amsa,聽 yace "to ki shiga in kaiki Gida" ta tirje taki motsi,聽 da Baban Ikhy ya ga zata bata mai lokaci kuma Jiranshi ake a wani gu,聽 sai ya ciro Kudi dubu 2 ya makala mata a hannu,聽 yace "sauri nake,聽 zan kira Alhaji Abba, ki samu Napep聽 ki hau danAllah" ya shige Motarshi ya tada ya wuce yana waigenta ta Madubi. Baban Ikhy Makocinsu Daddy ne a lakacin suna Anguwar nan,聽 ko da zasu tashi,聽 ko sallama Mairo bata shiga tayi ba,聽 sai da wata rana Baban Ikhyn ya kira Daddy yace "ya bar ganinsu a Masallaci ko sunyi tafia ne?" cike da kunya Daddy ya gaya mai ai tashi sukayi,聽 abun yazo cikin gaggawa shisa ba wanda ya sani. Akan hanya Baban Ikhy ya kira Daddy ya sanar mishi da abunda ya gani game da Mairo,聽 Daddy聽 yayi Godia sukayi Sallama, dama Hajia Aynar ta sanar dashi yanda sukayi da Mairo,聽 a ranshi yace "nasan a rina shiyasa naki gaya miki inda take tun farko,聽 ba inda zani,聽 ina nan zaki dawo".聽 Gyara zamanshi yayi ya cigaba da karatun Jarida. Kusan Awa 2 suka shude Mairo bata dawo gida ba,聽 har Daddy ya soma damuwa, ya gaya ma AbdulMajeed abunda ake ciki,聽 hankalinsu ya tashi,聽 yace "Daddy da tun dazun ka fada da na hau Adaidaita聽 naje,聽 kasan Mummy in abu na damunta" Daddy yace yanzu dai muje, Zaineema da sauran yaran sukace zasu bisu,聽 Daddy聽 yace "aa ku bari muje,聽 ku tsaya a nan incase ta dawo sai ku sanar damu" suka gyada kai cikin damuwa,聽 Zinatu聽 kam har ta fara kuka,聽 Najwa na lallashinta, a daidai kofar shiga da fita聽 Gidan Mummy ta shigo,聽 suna ganinta suka hada baki gun cewa "Alhamdulilah" kamar jira take ta saka Ihu mai karfin tsiya tare da zubewa kasa tana tirjiya,聽 cikin tashin hankali duk sukayi kanta. 鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€� Ghen Ghen, To kunga abunda ya faru a Page dinnan,聽 Me zakuce game da karon Zaid da Mairo? Ko Mairo ta Haukace ne? Yeah, Yeah I know Zaid baya kyautawa Ziyada,nima ban jin dadi, amma Zaid zai shiga hankalinshi soon i promise,聽 me zai karkato da hankalin Zaid kan Ziyada?聽 Guesses? Wai ina Labarin Mutanen India? #NajwaMajeed? Heheheh i cant wait to start typing the next Page, but i'll type IF naga number of Votes na Increasing. Vote and Comment Line by Line. #1love #ADAY #Bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa. 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�4鈨� Bin bayan Motan Baban Ikhi tayi da kallo kamar tana kallon TV har sai da ta daina ganin kurar Motar, kan dakalin wani Gida ta zauna ta rafka uban tagumi ta shiga duniar tunani; Maganganun Mijin Ziyada marasa kan Gado, yana maganan ta kashe mutane, duk iskancinta ai bata taba kashe rai ba, da yake magana kamar ya santa, ai ko a da ita ta san bata kashe Sada da Yesmin ba, ba zata iya kashesu ba, ta san ta musu Kurciya sun bar k'asar gabaki daya kuma ba zasu taba dawowa ba, Zaidun Yesmin kuma tana da tabbacin mutuwarsa daga bakin Mallaminta wanda shine ya ma su Sada Kurciya, Iyakacin abunda ta san tayi kenan, so bata ga ta inda hakan ya shafe shi mijin Ziyadan ba. Tambayoyi zuciyarta ta fara jefo mata"To shi wannan Zaid din wanene? Meye hadinshi da su? Ta ya akayi ya san Tarihinta? Ko dai Coincidence ne?" da sauri ta karkada kanta "Babu yanda zaayi ace wannan shine Zaidun Sada, Guiltiness kadai ke addabar Zuciyarta, ba wani Zaidun Sada, wannan be da wata alaka da Dan K'anin Mijinta, kowa ya san Mahaifinshi Sadam Audu Gatan Marayu, ba shi bane ta fada tana jin hakan na zama a Zuciyarta, Zuciyarta ma bata so ta sa abun a ranta ballantana ta yarda da hasashen da a baiyane yake, Zuciyarta ta karyata mata duk wani tunanin da yake kawo mata, ga zahiri tana gani, amma ta rintse ido tace ba haka ba, Zuciyarta na gaya mata karya, taki yarda ta amince da gaskiar da yake a baiyane, bata so ta yarda da zahirin gaskia, Zuciyarta ta dinga gaya mata abubuwan da take so ta yarda dasu. To shi wannan Zaid din me yake so? Meyasa ya gaya mata bakaken maganganu? Meyasa ya ke son rabata da Ziyada? Hankalinta ya tashi ainun da ta tuna Ziyada na gurinshi, kuma yana so ya musu farraqu, hankalinta ya tashi da ta tuna Zaid ya fi karfinsu, Zaid fa qya linka Alhaji Nakowa so dubu dari, ta kasa karawa da Alhaji Nakowa ina zata fara da Gatan Marayun da Arzikinshi ya karade Afrika gabaki daya? Tata ta kare, Nan hankalinta ya sake tashi, ita ba wannan ba, ita dai ta samu Ziyada ta dawo garesu, hankalinta ba zai taba kwanciya ba sanin Ziyada na tare da wannan Mutumin me kyaun dan Maciji, hankali tashe ta nufa Gida don su samo Mafita. **** "Mummy Don Allah kiyi shiru, ki bar Ihun nan haka"cewar Abdulmajeed cikin damuwa, kamar an kara ingizata ta kara fasa wani ihun, Hajjo tace "Hajia, komai yayi zafi maganinshi ALLAH, ki yi ta sallalami, ko menene zai zo miki da sauki, Daddy ko ya gama kulewa matuka da wannan iface ifacen da mummy keyi ya zata ganin Ziyada a gidansu na da ne ya sata hauka haka, cikin bacin rai yace "Haba Maryam, Haba Maryam, me kikeyi haka? Ke wai yaushe zaki girma ne da in abu ya sameki ki daina Ihu? Kin tasa yara gaba kina Ihu, me kikeso ki yi? ki daga musu hankali? Nima ki daga min?" cikin kuka tace "don ba kaga Halin da Ziyada take ciki bane da baka tsaya nan kana min fada ba" da sauri suka hada bakingun cewa "Me ya samu Ziyada?"duk suka maida hankalinsu gunta ta ja majina tace "Mun aura ma Mugu ita, ya na son raba mu da ita, bayan ya siya Gidanmu dan cin fuska ya kaita Gidan, yanzu kuma ya saka jamian tsaro, wai kar wanda ya zo mishi Gida ita ma ba zata fita ba, kuma ya karbe wayarta".. Jikin Majeed ya fara rawa, Daddy ya samu bakin cewa "to saboda me?" Mairo ta karbe tace "Ohon ma Shegen, wasu surutai yake tayi marasa kan Gado, ba ku ji bakaken maganganun da yake ta gaya min ba kamar na kashe mai wani, tsanarmu a fuskarshi nake ganinshi, ya yaudare mu da halaiyanshi na gari, ashe kyaun dan maciji ne, gabanshi fari cikinshi bakikirin,da alamu dan shayeshaye ne don sai da yayi tatul ya zo ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169