Chapter 99
Chapter 99
mace kana bibiyar ta amma ka kasa yafe mata ko dan kaima hankalin ka ya kwanta?. Haka da ya zo ta dinga masa fa'da akan lalle ya mayar da Sa'a, amma ya kafe akan ta cigaba da addu'a abarwa Allah, ta yi shiru ta fara wasiwasi ko jifansu aka yi, ko aljana ce ta shige shi, tunda matsalar kin auren a gunsa take. Haka ya tafi kasar ingila ya bar Jawad a hannun Hajiya. Kuka ba irin wadda Sa'a bata yi ba dan kuwa tafiyar sai ta sake dagula mata lissafi, sati guda bata zuwa ko makaranta, har ta kai tausayinta sosai Inna ke yi, saboda ta gane sosai Iyah ta yi nadama, amma Mukhtar ya rufe 'kofar sulhu, duk da har a lokacin bata kullace shi ba. Zainab Ma'aji da ta kammala karatunta tana bautar 'kasa ita take ta jelan zuwa tana jinya ha'di da ban baki har ta fara samun sukin jiki da na zuciya. A wannan lokacin Sa'adah ta gane Bata da 'kawa ta amana irin Zainab domin ta nuna mata kauna ta gaskiya, ta tsaya mata a sadda ta shiga taskun rayuwa, yayin da su Halima da Safina har yanzu da ta shafe watanni masu yawa a gida basu waiwaye ta ba. Haka nan ko a group din su na old girls basu ta'ba jajenta ba, dan tana yawan tambayar Zainab ko ta ga sun neme ta, amsar dai itace basu yi ba. Ganin Mk ya bar kasa yasa Baffa amincewa da shawarar Sumayya da ta bayar na asiyar da kayan furniture's din Sa'a, a waccan lokacin kin amincewa ya yi, yana tunanin ko Allah zaisa su daidaita kansu, sannan kuma ai ba su suka yi kayan ba. Tv da freezer kawai suka bari sai set din gado daya da katifarsa, aka hada kan kudi akaje can kauyen Alu gaban unguuwa uku aka sai filaye a jere guda biyu, bayan ta siyar ta zobenta daya aka cika kudin, tunda ba kamar yanzu bane da komai ya yi tsada. *Shekaru uku a gaba* Zuwa wannan lokacin kome ya lafawa Sa'a, sai dai damuwar zuci wadda karfin imani ke sawa ayi harka sosai har aga kamar mutum ba shi da damuwa Sau daya Mk ya zo yayi sati uku ya koma Ta kammala karatunta na diploma, ta yi jarrabawar D.E. don 'dorawa da karatun digiri a Jami'ar Bayero, duk da Baffah bai sani ba jira suke a samu admission din sai asan yadda za'a bullo masa, har yanzu kuma Mk ke dawainiya da ita duk da ba kasafai ma suke waya ba, Dan har yanzu ta'ki rike waya sam, amma duk karshen wata zata ji alart na kudi a wayar Inna tunda da layin ta bude ko mantawa ba ya yi, hakanan duk karshen wata Hajiya ke kawo mata Jawad da kanta yayi kwana biyu, idan kuwa aka yi hutu gaba'daya a gun uwarsa yake yinsa. Ba wata wahala ta sami admission a B u.k kasancewar ta dage ta fito da sakamako me kyau a diplomarta hakanan jamb dinta ta yi kyau. Wannan karon Sam Baffa Bai tirje ba saboda ya yadda iya a nutse take, sannan idan ba makaranta ba ko kofar gida bata fita, haka nan idan antashi bata tsaya ko Ina gida take Yi, hanyar ta daya tamkar tururuwa. Sai dai a ranar da zata fara zuwa Jami'ar Bayero, a tsakar gida a gaban Innah Baffah ya ce "Iyah kina karatun nan ba dan ina so ba, na so ace daga gidan mijin ki, kike wannan karatun amma na yarda ki yi, domin na gamsu alfaninisa yawa ne a rayuwar ki da dukkan wanda ya shafe ki, ina fatan yaddda na barki kike karatun ki ba dan ina so ba, sai dan rayuwar ki ta inganta, Nima wataran zaki mini abin da nake so ko da bakya so, sai dan kin san ba zan miki sanadin shiga wahalar rayuwa ba". Kai tsaye ta ce "In Sha Allah Baffah, bana fatan na fifita son raina akan na ka, bana fatan ranar da zaka ce na yi wani abu na bijire maka". Ya dinga mata addu'ar samun Nasara a dukkan al'amarin ta. Ba abin da ke gabanta sai karatunta, bata saurarar kowa, haka nan bata da kawa saboda ta ga illar kawance, tsakanin ta da abokan karatunta, gaisuwa da tattauna inda ba'a fahimta ba, amma ba kawance ba, ta riga ta fita harkar 'kawance duk da dai tana da kawar arzikin wato Zainab, sai dai bata san wacece zata sake zame mata kamar Zainab din ba,wadda a da raina Zainab din take yi, tana mata kallon bagidajiya, ashe itace Bagidajiyar bata fahimta ba sai da komai ya kubuce mata. Ta fara karatunta daga aji biyu a Jami'ar Bayero duk dai a fannin Sharia, dan haka a old side take lectures din ta. Second semester a year three dinta Mk ya kammala karatunsa, sai dai Jami'ar Bhirmingham din ta ri'ke shi tsawon shekaru biyu inda zai koyarwa masu degree na farko. Ya dawo gida, ya yi hutun wata guda tunda sau 'daya ya zo Nigeria. Zuwa wannan lokacin Mk ya murje, ya goge fatarsa ta goge farinsa ya sake fitowa, gaba'daya ya canja, ilimi da gayu sun sake kama shi, Yan mata sai kai masa caffa suke, tunda ga dalibai har abokan karatunsa, bakake da fararen ingila. Haka anan gida Nigeria ma bai huta da Yan mata masu ui masa kutse cikin shafukan sa na yanar gizo ba. Al'amarin mata ya tsorata shi, wadda ya so, son da baisan iyacinsa ba tasa tsoron mata yake yi, gaba'daya, wahalar da ya sha a soyayya tafi da'din ta yawa shiyasa ya juyawa soyayyar baya, tsawon shekaru hudu haka yake gudanar da rayuwar sa, sai soyayyar Sa'adah da ke makale a kasan ransa. Da Farida kawai yake dan gaisawa sama sama saboda nauyinta da yake yi, wadda yanzu ta kammala karatunta tana aiki da asibitin Nasarawa. Har gida ya zo ya gaida Baffa tare da tsarabar yadi da turare da liptons masu yawa na Ahamad tea. Sosai suka yi hira, haka nan ya shiga ya gaida Inna itama da tata tsarabar. Ta dawo makaranta sanye cikin Hijabinta kamar kullum, suka yi kicibus da shi ya fito a gidansu, Jawad ya kawo, tunda ya zo basu hadu ba adalilin kullum tana makaranta, yana son ganin ta amma ya rasa yadda zai yi tunda har ya zuwa wannan lokacin ta ki ri'ke waya. A zaure suka gaisa ya lura da yadda ta samu cigaba a nutsuwar ta, haka nan da alamun ilimi ya fara bin komai nata, kawai yadda ta kankace ta sake zama Yar karama ne ya bashi mamaki, ba alamun kwalliya a tare da ita amma fes take ba ta da makusa. Ta kalle shi ta ce "Malam ka canja, ka sake girma, idan ka shiga cikin turawan sajewa kuke yi da su ko?" Ya yi dariya baice komai ba, ya sake kallon ta ya ce "ke kuma kin zama Yar karama tamkar ba ke ce uwar Jawad ba". Ta yi kasa da kanta bata ce komai ba, amma a ranta tasan rashin sa shine dalilin tunda kullum zuciyar ta ba Da'di ** "Ba fa za ka koma wannan kasar da sunan aiki ba, ka yi ta zama ba aure kenan,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157