Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 129

Chapter 129

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na zata yi" Mk ya daure fuska ya ce " me ka yi mata?" Jawad ya turo baki gaba irin na gado ya ce " wani gajeran mutum ta ce na gaisar shine na ce ai ba uba na bane. Shikenan zata doke ni, Ni kuma bana sonsa ne, haushi yake bani, I hate him so much". Ya fa'da da karfi tare da buga kafa. "Kar ka bari ta doke ni Malam domin ni sonsa ne bana yi, ba laifi na yi mata ba". Surayya Dahiru. ✍️✍️ 🌺 *HALIN YAU*! 🌺 NA *SURAYYA DAHIRU*. •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/ *_Doka mai lamba ta 68 ta nuna cewa satar fasaha babban laifi ne da yake dai dai da satar Dukiya._* _*A guji taba wannan labarin ba tare da izinin mai Hakkin mallaka ba.*_ *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR*. 100_101. Cikin mintina kadan Mk ya fahimci dalilin wannan takaddamar tsakanin Jawad da uwar da yake mata wani irin so marar misaltuwa. Kishin Babansa da yake yi ne sanadin da zai iya yin fito na fito da ita. Da'di ya yi matu'kar kama Mk ashe dai soasai Jawad ke sonsa, ba uwarsa yake so ba kawai, ya lura bai son kowa ya ratsa tsakanin su, ya fi son ya gansu a tare muddin rai. Ya ja numfashi ya kalli Sa'adah da idonta ya kuje dan tsananin bacin rai, ya yi jah tabbacin ba yanzu kawai ta yi kukan ba. Cikin rarrashi ya ce "Wai sai yaushe zaki girma ne? Yau kuma a koke koken na ki har Jawad zaki yiwa?" Da kuka sosai ta ce "Ai kaine ka ke hure masa kunne ka ke so ya raina Ni. Dama na san da biyu ka tattaro mini shi, to burinka ya cika. Sai dai duk abin da ya mini har zuciyata ta baci, na yafe masa, in Sha Allah ba abin da zai same shi, amma tabbas sai na zane shi, domin ai wannan ba tarbiyar kwarai ya dauka ba, ya dinga yiwa manya rashin mutunci". Kafin Mk ya yi magana Jawad dake ri'ke da Babansa ya ce "Ni bana raina manya, ba haka kawai na ki gaishe shi ba, sonsa ne bana yi, bakon jiya da na ga mai farin gemu ne ai na gaishe shi saboda ana yawan fa'da mana mu girmama tsofaffi masu farin gashi". Sa'a ta kai masa wawura amma ya zille, da taimkon Mk. Mk ya shanye dukkan dariyarsa ya ce yanzu a gabana sai ki doke shi? Kin san dai bana so ko?". Cike da shagwabar da ba ta yi zaton zata sake yiwa Mk ba ta ce " Billahillazi sai na doke shi, zaman ka lafiya ka miko mini shi". Ta fa'da cikin dire 'kafa da goge hawayen idonta. Ta sake cewa "Baka son na dake shi. Amma ka 'ki yi masa fa'da". Ya ce "cool down Ummu Jawad"! Ta katse shi da cewa "kar ka kuma ambata mini wannan sunan, ka 'Kira wadda take maka alkunya da shi". Ya ce "To Na ji". Amma abin da nake so da ke, ki yi hakuri, yaro ne ai, tunda dai kin rantse, to zan kubutar da ke daga yin kaffara, zaki doke shi, amma ba da wannan wayar ba". "Ni kuwa da ita zan dake shi" ta fada da sauri. Mk Yana so ya ce to shi ta dake shi da ita, Yana jin tsoron kar ta zabga masa ta rashin tausayi tamkar ta 'KARFI. Ya ce "A a Sa'adah kin so ki yi rikici ne kawai, yaushe zaki dake shi da wannan uwar wayar da alamun ta suka nuna ta A.c ce. Zo ki ga yadda za'ayi". Bata san ya akayi ba, shauki ya kwashe ta, ta isa kusa da su, domin ganin da ta yi Jawad na rungume da shi, sai ta ji tamkar ta tabbata tana ganin su a haka, sune cikon farin cikin ta, ta yarda. Mk ya rungume Jawad sosai ya ce "Dan yi masa dundu amma ba wadda ya zarta 'kwarin 'kashinsa ba, duka duka ma yaushe kika haifo mana shine?" Ai kuwa kamar sokuwa ta yar da bulalar ta yi masa dundu har uku, za ta yi na hudu ya ce " oh sorry ya isa haka nan, ni ma zan yi masa fa'da ai". Ta koma gefe tana harara tamkar idon zai fa'do. Mk ya saki Jawad da suka kankame juna tamkar zasu zama halitta guda, ya ce " shiga ciki muna zuwa". Ai kuwa ya tafi da gudu ya na dariya. Abin da ya sake kular da Sa'adah. Ya kalleta ya ce "wannan ka'dai ya isa ki gane shima yana dandanar azabar da nake sha idan na ganki da wani". Ta tabe baki ta ce "Allah ya bawa wadanda aka 'ki su, ake zaune da makiyansu ha'kuri". Ya kasa cewa komai. Ya saki maganar da cewa "ina son azo nema mini auren ki, jiya Baffa ya ce mini wai Gogel za'a je domin Yayansa dan wan Babansa ya ce wannan karon can za'a je". Ta murmusa sosai ta ce "Ashe duk wasa ka dauki maganata? Wallahi bana fatan zaman aure ya sake hadamu, na riga da na yarda kaddarar haihuwar Jawad da kanwarsa ya sanya na yi muku kutse cikin soyayyarka da Yar mutanen Yemen". A sanyaye Mk ya ce"Amma ai na sha fa'da miki sunan kanwar Jawad Aisha ko? Tunda ta zo da ranta, ko bata zo da rai ba matu'kar yaro ya yi motsi a ciki to a sanya musu suna saboda zasu tashi da sunan su ranar Gobe, dan haka sunan Hajiya Babba ta ci, Nana Aisha ce ina fatan ta zame mana sanadin shiga aljannah babu Hisabi". Sa'a ta amsa da Amin a zuciyar ta. Ya nisa ya ce "ke yanzu da gaske kike yi ba kya so na?" Yana rufe baki ta ce "Wallahi ina sonka Mukhtar! amma bana sonka da aure, ina neman tsari da kaddarar da zata sake hadamu. Ka sani sarai, ina da kishi, idan na dawo ma ba abin da zan tarar sai bacin rai, na ro'ke ka mu rufe wannan maganar tun da sauran mutunci a tsakanin mu". Ya matsa sosai kusa da ita murya a dakushe ya ce "Na miki tanadin farin ciki marar yankewa, kin sani Ina son ki, son da ya zarce kwatance, kin sani har zuciyarki ban zalunce ki ba, ke ce kika musguna mini, amma ina tabbatar miki Sa'adah zan sake ninka miki soyayya akan wadda na miki ta baya, zan sake tausaya miki, zan kuma yi iyakacin kokarina ban yi abin da zai yawaita motsa miki kishi ba, na dade ina roka miki sau'kin kishi a wurin ubangijin da yake sarrafa zuciya. Ko baki dawo dan ni ba, ki dawo dan Jawad, ki dawo ko ubangiji zai azurta mu, da sama masa yan'uwa". Jikinta ya yi sanyi sosai da kalamansa, wadanda ta tabbatar babu yaudara ko da'din baki a cikin su. Amma sai ta waske da cewa "Ina yiwa Jawad fatan samun yan'uwa ta bangaren Farida. Domin kuwa ni dai ba da kai zan samar masa ba". Wani irin abu ya soki Mk tunda ga kan kansa har kan

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});