Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 25

Chapter 25

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba karatun da'a kike koya ba, na raini ne da iyashege." Jikin Sa'adah ya sake yin tubus ta san Innarsu mai zafi ce amma a yau yadda take furzar da magana ta san ba karamin fishi ta yi da ita ba. don haka sai ta sake yin kasa da kai ta ce, "Ki yi ha'kuri Inna" Ta nisa ta ce, "Ke ce da ha'kuri Iyah, domin ina lura da take-takenki, kwatakwata ba ki ajiye kanki kusa ba, ina jiye miki kar ki jefa kanki a *HALIN YAU* na nadama marar amfani". Sai da Baffa ya sa baki sannan ta ha'kura ta ce ta huce magana ta wuce, Sa'adah da kyar ta mik'e bayan ta musu godiya tare da tabbacin ba za ta sake 'ba ta musu ba. Kasancewar sanyi ake kadawa yasa uniform din, nan da nan suka bushe, kafin ta kwanta barci sai da ta goge su tas! Sai da ta kammala komai ta kwanta ta fara tunanin yadda za ta kaya a tsakaninsu, anya ma ba zai ga rashin ajinta ba? daga magana daya sai ta hau bare-bare, kodai ta ki zuwa makarantar ne a iya gobe ta yadda idan ta koma zai gane ba saboda shi ta koma ba, tunda yanzu kam ta gane, ba karamar wauta ta yi na barin karatunta saboda wani dalili marar kangado ba? Da sassafe ta tashi ta yi ayyukan da ta saba yin su, ta karya sannan ta shirya, ta yi wa iyayenta sallama ta karbi kudin makaranta ta tafi bayan sun bi ta da addu'ar albarka da dacewa. Kai tsaye makarantar ta yi saboda ta san Zainab ta riga ta tafi, tunda ta sha biyo mata, tana cewa ba za ta je ba. Ba irin banbakin da Zainab ba ta mata ba, har ta gaji ta fusata ta daina biyo mata. Tana shiga class dinsu aka hau ihun murna tare da fadin "Gogel is back!". Ba su sarara ba sai da Uncle MK ya shiga don yin attendance, ya shiga rarraba ido, ya hango ta zaune kan desk dinta sanye cikin uniform sai daukar ido take yi, ga mamakin ta sai ta ga ya yi kamar bai gan ta ba, bare ya nuna wata alamar ya ji dadin ganin ta. Ya shiga kiran sunayensu, har aka zo kanta, tana amsawa kuwa ya ba ta umarnin ta mike tsaye, sai da ya kammala gaba'daya sannan ya tambaye ta dalilin rashin zuwanta makaranta tsawon sati biyu, cikin rawar murya ta ce, "Am sick!" Ya daure fuska sosai, cikin harshen turanci ya ce, "Waye ya zo ya fadi cewar ba ki da lafiya? Ina kuma shaida daga asibiti da makaranta za ta gamsu da gaske rashin lafiya kika yi? Ta rasa me za ta ce, sai ta yi shiru tana mamakinsa, ganin haka yasa ya ce ta fito, ta bi shi zuwa Staffroom. Bai dake ta ba amma ya yi punished din ta, ta hanyar sata wankin staff toilet wanda duk dalibi ya tsani a sashi wannan aikin. Tana gamawa ya sake cewa ta wanke window glass din Staffroom wanda duk malamin da ya zo wucewa sai ya gan lta, wani ya tambayi me ta yi, wani kuma ya wuce. Mrs Ngozi, Maths Teacher dinsu kuwa sababi ta yi ta mata, tana cewa, "You again? You're rude student." saboda yadda kwanaki ta musu case da Farida. Zuciyar Sa'adatu kamar ta fashe don bakin ciki, tana aikin tana kuka tana raya ashe da ma so yake ta zo ya ci ubanta shi yasa ya yi tattaki har gidansu ya mata kalamai wanda duk karya ne tsagwaronsu?. Har aka tashi, tana wannan aikin, kuka ta yi shi kamar idanuwanta su fado kasa. Koda aka tashin, da kyar Mr. Charles (Chemistry Teacher) ya ro'ki MK akan ya mata afuwa, ya bar ta haka nan, wanda ita a lokacin ta riga da ta fusata ba ma ta bu'katar ya mata afuwar, ai duk tsananinsa dai ba zai raba ta da numfashi ba, sai da aka gama watsewa sannan ya ce ta tafi. Tana kuka sosai ta wuce shi ya ce, "Sa'adah dawo, ba za ki gode mini ba? Takaicinsa ya sha'ke mata wuya, amma sanin halinsa na zai iya janye afuwar da ya yi mata sai ta ce, "Thank you!" Cikin kuka. Zuciyarsa ta yi rauni amma sai ya dake ya kalle ta tana tsugunne cikin kasa, ya tuna yadda ta zo cikin tsabta tana daukar ido amma yanzu ta yi futu-futu ta fita a hayyacinta. Sai ya ce ta jira shi a gate, wajen makarantar ke nan. Takaicinsa ya sake kamata, amma sai ta amsa da to ba don za ta jira shi 'din ba. Tana tafiya ita ka'dai kasancewar duk 'daliban sun tafi, tana rayawa ita kuwa mai zai ce mata? Ai kuma ba zai sake yaudararta a karo na biyu ba. Makaranta dai za ta ci gaba da zuwan ko don zaman lafiyarta da iyayenta, amma In Sha Allah za ta yi iyakar 'ko'kari ta cire MK a ranta, tana shirin tsayar da abin hawa ya cimma ta kusa da ita ya tsayar da mashin dinsa. Ta dauke kai tamkar ba ta gan shi ba ya ce, "Hau na kai ki". Fur ta 'ki, don haka ya sauko ya kafe mashin din, suka gangara inda ba wucewar ababen hawa sannan ya tsaya ya dube ta ya ga yadda ta hade rai tamkar hadari. Ya nisa ya ce, "Sa'adah are you angry with me?" Hawayen ba'kin ciki ya ziraro ta ce, "A a, Am happy with you". Ya san inda ta dosa, don haka sai ya ce, "Saboda Allah kinga ya kamata, ki yi laifi na kasa hukunta ki alhalin dokar makaranta kika karya? Kin san fa, if you want to show an example, you have to start it from your section for them to know you are not a selfish. Ke yanzu na san dauka zaki yi da gayya na miki hakan, Ni kuma na rantse miki, ba zan yi son zuciya a cikin aikina ba, don haka ki ri'ke, ki kuma kiyaye". Ta tura baki irin na sakarci da nuna takaici ba tare da ta ce uffan ba. Ya nisa ya ce, "Ba za ki daina wannan fishin ba?" Sake daure fuska ta yi tare da 'kin tankawa. "Amma kin san na yi farin cikin zuwan ki makaranta yau?" Sai a lokacin ta fashe, cikin kuka ta ce, "Ni kuma ban yi farin-ciki ko ka'dan ba, sai tarin ba'kin ciki da nadama." Alkalamin *SURAYYA DAHIRU*. ✍🏼✍🏼 [5/26, 20:33] Aminan Ibrahim: 🌺 *HALIN YAU*! 🌺 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/ •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_Dokɑr hɑkkin mɑllɑkɑ me lɑmbɑ tɑ 68, tɑ nunɑ cewɑ sɑtɑr fɑsɑhɑ bɑbbɑn lɑifi ne dɑ yɑke dɑidɑi dɑ sɑtɑr dukiyɑ._* *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR*. 30-31. Kuka sosai ya kwace mata, wanda ya yi matu'kar taba shi, tun a wannan ranar kuma ta gane rauninsa yana motsawa ne idan ya ga tana kuka. A ki'dime ya shiga tattaro duk wata kalmar sanyaya zuciya, da nuna kololuwar kulawa, duk da ba ha'kuri yake bata ba, tunda shi ya san akan 'ka'idojin makaranta ya hukunta ta, ba ya kuma fatan

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});