Chapter 50
Chapter 50
kama Karfi ya ce "Yi ha'kuri leko ina kofar gidan ka karba wa Amarya sako" Daga haka ya katse wayar. Kan dole ya fita yana bude gate din ya ga Mahmoud a cikin adaidaita sahu, ga kuma kaya ya sauke masa a bakin kofar gidan. Ganin ya fito yasa Mahmoud ba wa mai adaidaita sahu umarnin ya ja su tafi ba tare da ya yi wa MK magana ba. Da sauri MK ya bi su yana fadin "Karfi tsaya mana!" Amma fur ya hana direban tsayawa kan dole ya juyo yana mamakin yawan kayan da Mahmoud ya jibge masa. Akwatina masu kyau guda biyu babba da karami, kwalin indomie guda biyu, kiret din kwai biyu, da leda mai dauke da kayan shayi. Gefe madaidaicin botiki ne dauke da soyayyar miyar kaji da katan din ruwa na SWAN da katan din coke da fanta. Daga jikin akwatin ya hango yar takarda da alamun soke ta aka yi, hannu yasa ya ciro ya fara dubaw *Abawa Amarya, miyar kuma In ji Umma*. Murmushi ya yi ya san fushi ya yi, a ransa kuma jinjina yawan alherin Karfi yake yi. Haka ya yi ta kinkima yana shiga da su cikin gidan, sai da ya kammala shigowa da su, sannan ya zauna yana cewa "Duka wannan sakon ki ne in ji Karfi". Da walwala a fuskarta ta ce "waye hakan?" "Mahmoud fa." "Oh shi ne Karfin?" Kai ya daga mata yana kokarin bude akwatin da ya fi girma, kaya ne tamkar na lefe, sai dai dogayen riguna da English wears sun fi yawa. Dayan akwatin kuma shake yake da kayan kwalliya da na gyaran gashi. Sosai ta nuna farincikinta kan kayan tare da yi wa Mahmoud fatan alheri. MK ya yi kasa da muryar sa soasai ya ce, "Mu je daki ki ji wata magana". Nokewa ta yi tare da fadin, "Fada mini a nan". "Maganar ba ta nan ba ce Sa'adah na!" Ya tashi yana jan ta zuwa dakin, ganin da gaske yake yi, ya sa ta cewa "Amma dazun nan ka ce ni bakuwa ce, ba zan yi komai ba sai na zama yar gari?" "E na fadi hakan, amma kuma ban ce har da wannan al'amarin ba". Tabe fuska ta yi hadi da tura baki gaba ta ce "Ban warke ba, zafi zan ji." "I promise you, ba za ki ji ba, I will be soft and gentle". "Ni dai a'a uncle". "Bangane a'a ba?" Ya fada yana mata wani irin kallo. Kan dole ta mi'ka masa kai ya yi yadda ya ke so. Bata fahimci komai a sai zafi da wata irin takura. Bai samu kansa ba sai bayan La'asar, don haka a gurguje suka yi wanka, suka yi jam'i. Kwalliya sosai Sa'adah ta sake yi duk da yadda take jin radadi a kasanta. Kwanciya ta yi a dakin, tana ayyana gaskiya ba wani dadi a wannan lamarin, sai dai a barka da radadi da ciwon jiki. Romance dai, idan za a yini ana yi ba za ta kosa ba. A karo na biyu ya sake shigowa dakin. "Kin san dai barcin bayan La'asar ba kyau ko?" Idonta a rufe ta ce "Ni ba barci zan yi ba". "To fito falo, fita zan yi na dora ruwa akan risho idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba". Shiru ta yi tamkar ba ta ji abin da ya ce ba, ya san ba ta gamsu da fitar da zai yi ba ne. "Kin ji". "Ni gaskiya ka kashe rishon". "Ba za ki yi abin da na saki ba ke nan?" Cikin tura baki ta ce "Ni tsoro nake ji kar barci ya dauke ni abincin ya kone". "Ba fa dadewa zan yi ba, salad zan sayo kawai". Da sauri ta ce "shike nan adawo lafiya, amma dai kana sayowa ka dawo gida." "Mai za ki ba ni idan ina gidan?" Kai tsaye ta ce, "Abin dadi mana." Murmushi ya yi tare da fadin, "Kamar gaske, a haka kamar jaruma ana taba ki kadan sai raki". Shiru ta yi tamkar ba ta ji shi ba. Ya juya yana fadin, "Bari ma na zuba shinkafar na san yanzu ruwan ya tafasa". Biyo shi ta yi tana cewa, "Ka je kawai zan zuba, a dawo lafiya" Bai wani jima ba ya dawo, da hanzari ta karbi ledar tana masa barka da dawowa, ya amsa cike da jin dadi. Cikin kankanin lokaci ta yanka salad din ta wanke da gishiri, ta bar shi a kolanda, ta hau yanka cocomber da su tumatur. Ba ta koma falon ba, sai da ta tace shinkafar, ta yi kasa da rishon ta mayar kan wutar don ta silala a hankali. Tana shiga daki ta nufa, ganin hakan yasa MK da ke zaune a kujerar kusa da kofar daki ya fizgo ta ta fado masa. "Kin ce na dawo da wuri na dawo din kuma sai ki shige ki bar ni, ko dai kari kike so?" Zabura ta yi, ta zame tana cewa "Indai ba so kake ka mayar da ni chopping the rice 🍚 ba, ya kamata ka daina wannan maganar haka nan". Dariya sosai ta ba shi, ya dinga kyakyatawa, ita kuma ta shige daki tana cewa, "Dole ka yi dariya mana ka same ni kana yin yadda ka ga dama da ni, ba tausayawa". "Oh haka kika ce? Za ki ga rashin tausayin kuwa". Yanzu ma shi ya shiryo musu abinci, tana zaune tana kallon karamin tray din da ya zubo salad, mamakin yadda ya zauna ya yi garnishing din salad din da waken gwangwani da su cocomber da tumatur take yi, tamkar a restaurant. A plate daya ya zuba musu abincin, suna ci suna yaba dadin miyar Umman Mahmoud. Suna kammalawa Sa'adah ta kwashe kayan ta share gurin. Ya kalle ta ya ce "Sannu da kokari, amma na ce miki sai kin fita daga bakunci kafin ki fara hidima". Ta gefe ta kalle shi, ta juyar da idonta gefe sannan ta ce "Ka bar ni kawai na yi ayyukana tunda hidimar ba duka ka dauke mini ba". Murmushi ya yi tare da cewa "Ashe ban yi gwaninta ba?" Cikin kunkuni irin na shagwaba ta ce "Ba ka yi ba". Karar wayarta ya katse damkar da ya yi niyyar kai mata, daki ta shige don a can wayar take. Da sauri ta amsa kiran "Anty Sumayya kin ce fa za ki zo mu yi sallama kafin ki wuce, ga shi har Maghriba ta kawo kai ban ganki ba". "Kai Iyah! Da gaggawa kike, to muna kofar gidan, zo ki bude mana". Katse wayar ta yi, ta isa gaban madubi ta kalli kanta, riga da siket din atamfa ne jikinta, powder da turare ta sake shafawa sannan ta fito. "Uncle, su Anty Sumayya ne suka zo" Kafin ya yi wata magana har ta fice da sauri. Bin ta ya yi da ido, yana jin wani irin abu a zuciyarsa akan me za ta fita a haka? A hankali ya mike ya fita daga falon ya shige dakinsa da yake tsakar gidan. Ba su jima da shigowa ba, ya fito, suka gaisa da Anty Sumayya da yaranta, ganin Sa'adah ba ta ba su ruwa ba yasa ya shiga kicin ya shirya ruwa da lemo a tray, da tumblers, ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157