Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 143

Chapter 143

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shaidanun da suke ta tunzuraku, Suka 'ki su barku ku gane kun girma". Mk Yana dariya ya ce "itace ai yar burutsa". Baffah ya taya shi dariya sosai ya ce "Kai kuma baka iya rarrashinta ba". "Hmmm Baffah ai ba zaka gane ba". *** A lokacin da Baffah yake bayanin Mk ne zai kaita, Inna hankalinta bai kwanta ba gaba'daya, amma ba yadda za'ayi ta hana ta zuwa wannan shari'ar domin ba karamin daraja bane ace ka samu damar bawa Annabi kariya. Sannan kuma mijinta ne da shari'a ta bashi damar ya tafi da ita duk inda ya so. Yayin da Sa'a ta ji takaicin wulakancin da Mk yake mata, zata bishi suje, Amma ko shine 'kuda wurin naci sai dai ya kalleta kawai, ba zai yiwu ya shareta na sati guda, sannan yanzu ya ce "tare zasu tafi ba". Haka ce ta kasance lafiya Lau suka isa Sokoto. A hotel ya kama musu daki, ya dinga tuno moment dinsu a tafiyar da suka yi Abuja, a wanccan lokacin ba karamin hutawa da soyayya Suka sha ba, amma wannan karon ta yi kicin kicin da fuska, ko kallonsa bata yi. Haka suka kwana! da wuri suka nufi kotun, ta shige cikin tawagar lauyoyi, shi Kuma ya zauna a sahun masu kallo, duk kuwa da an tsaurara matakan tsaro kwarai da gaske. Da azahar suka bar kotun, saboda yadda aka 'daga Shari'ar zuwa wattanni biyu masu zuwa. A hanyar su ta komawa ya ce "ba wadda zaki kaiwa ziyara ne a Sokoto?". Fuska a daure ta ce idan ina da su kaini zaka yi ne?" Da sauri ya ce "Eh Mana ranki ya Da'de, to menene aikina idana ba direbanki ba?" Ta tura baki ta ce "Humaira Suraj da muka yi F.G.C anan take aure sai dai bani da contact dinta". "Amma bari na kira uwar dakina idan tana nan ta mini kwatance muje mu gaisheta". Da kulawa ya ce "Wacece uwar dakin ki ?" Da murmushi ta ce "uwar marubuta, da makaranta da kuma marubuta masu tasowa, Umman mu Hajiya Saliha A.A Zaria." Dariya sosai Mk ya saka tare da cewa dadina da ke ri'ke alakawari! Na tuno sadda kike karanta mini littafin Yarda da kaddara kina fa'din yadda Abba lawal yake yiwa Asama'u zan dinga yi Miki. Dole kam muje nima zan gaisheta, domin littafanta no yasa na samu tagomashi a wurin Sa'ade nah". Ta yi masa shiru. Ta fido da waya bugun farko Umma ta dauka, tare da cewa "maraba da diyata Sa'adatu". Soasai Sa'a take jin da'din karamci da mutuntata Dan adam da Umman Sokoto take yiwa masoyan litttafanta, komin 'karancin shekarun mutum kuwa. Cikin farin-ciki Sa'a ta ce "Gani a Sokoto, kuma ina kan hanyar zuwa gidanki dan gaisuwar girma. Dadi ya kama Hazi'kar marubuciyar mu ta ce "na gode miki Sa'adah, ubangiji ya kawo ku lafiya. Haka kuwa Mk ya tsaya ya tambayi adireshin da ta turo musu, ba wahala suka isa. Murnar da Haj Saliha ta yi, ba yar kadan bace, a lokacin Sa'a da Mk suka gane ashe alherinta da suke ji a waya ba komai bane, sai ka ga zahirinta zaka san ita din Ummul khairi ce. Ta dinga yi musu nasiha da jan kunne kan hakuri, da kuma gwaggaban ladan da mai yinsa ke rabauta da shi. Da zasu ta fi ta bawa Sa'a abu a leda da ba tasan ko menene ba, ita kanta Sa'a da aka bata, bata kula da sadda ta ru'ko hannuta ta saka mata ba, saboda tsananin yadda Umma ta iya karrama dan Adam. Suka tafi cikin Jin da'di kusan saboda nasihar da Umma ta yiwa Sa'a yasa, ta biyewa Mk a hanya suka yi ta hirar arziki, suna ta yiwa Haj Saliha addu'ar samun lafiya da nisan kwana mai albarka. Hadi da yiwa iyalanta addu'ar shiriya da tsari daga dukkan abin ki. Ya ce sai "Ina kuma". "Sai gidan kawar Anty Sumayya! Anty Zalihatu Umar, da k'awata Hauwa'u Umar matar Nasir, Shinenan". Ya ce "angama Hajiyata". Haka yayi ta kewaye da ita tana samun karamci daga wurin mutanen Sokoto da basu san komai ba sai alheri. Sai maghrib suka isa hotel dinsu. Ya dawo daga sallah isah, ya dinga yi mata rawar da lallashi kala kala, amma ta yi funfurunfus ta 'ki ko da kula shi, balle ta bashi hadin kai. "Ashe duk nasihar Umma ta bayan kunnen ki ta bi? Duk yadda na gama yawo dake a gari, dan ki mini yadda nake so, sakayyar da zaki mini kenan? Wallahi cikina ciwo yake yi, marata a daure take, ki yiwa Allah ki bani dama, ban son na yi miki dole plz my Sa'a". Ko motsi ta ki yi balle ta tanka, ya gaji ya kwanta a gefenta, yana ta murkususu. Can kamar awa daya ya kasa hakuri ya janyota, ya fara shafata, ta yi firgit ta tashi, ta fizge, ya kalleta ya gano har yanzu rarrashi baya tasiri akanta, dan haka ya bita ya danne yana jin komai zai faru a yau kam sai dai ya faru amma ba zai 'kyale ba. Ya fara kici kici da doguwar rigar atamfar da ta sanya, wadda ta kamata soasai, amma dan ta takura shi, yasa da ta yi wanka ta daukota a akawatinta ta sanyata a daren ta kwanta da ita. *Gashi nan har da na gobe* SURAYYA DAHIRU. ✍️. *HALIN YAU*! *NA* *SURAYYA DAHIRU*. *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916 *Ga Dukkan daliban UNITY KACHAKO* *Mussaman aji na 2008*. *Fatan alheri a duk inda kuke.* *Sakon taya murna ga dukkan ahalinmu bisa samun karuwar 'Ya mace da muka yi a ranar alhamis 21-7-22.* *Ina addu'ar Ubangiji ya Raya Rabi'atu akan tarfin islama, ya albarkaci rayuwarta. Allah ya bawa mahaifiyarta lafiya, ya bawa Mahaifinta ikon kulawa da su*. *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR*. 109-110. Duk kokarin Sa'a ta kasa kwatar kanta a hannun Mk! Domin gaba'daya a rikice yake, ba zato ta ji yasa dukkan hannuwansa da 'karfinsa ya keta rigar nan, wadda sabuwace ko ruwa bata shiga ba. Haka ya cire mata tare da yin wurgi da ita. Ya matu'kar jigata kafin ya samu, ya isa inda yake nufin isa, saboda yadda ta ki bashi hadin kai ko kadan. Sai da ya gwada mata karfin kwanji. Ya matu'kar jimawa yana abu guda, ba karamin kidima ya shiga ba, a lokacin da ya zo samun nutsuwa, saboda yadda ya ji wata irin jijjiga tunda kansa har kafarsa. Karshe ya kammala cikin kuka tamkar ba Namiji ba. Dukkansu kuka suke yi, mai tsuma zuciya, na Sa'a mai sauti, na Mk kuma hawaine zallah, na tsananin farin-ciki, ya da'de yana ro'kon ubangiji ya sake nuna masa lokacin da zai kebe da Sa'a a matsayin miji da mata. Gefe kuma takaicinta ne ya kama shi na yadda ta wula'kanta shi, tamkar bata san shi ba, duk irin ro'konta da ya yi. Ya yi shiru yana jin kukan da take tamkar wadda ba aure suka yi ba. Ba'kin cikin ke nukurkusarta, mussaman idan ta hararo haka fa yake yiwa Farida. Ta kasa daina kukanta, shikuma Mk wani irin zazzabi ba zato ya saukar masa, tun yana daurewa har

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});