Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 140

Chapter 140

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

komai ya ce "Barka da lokaci" A hankali ta ce "Barkan mu dai". Ya nisa ya ce"Tsakanin ki da Allah ya kamata ace anan kika wayi gari? Komai mutum zai yi ya auna abin nan a mizanin hankali da sharia, saboda kawai ki kuntata mini kika cewa Baban Na'ibawa sai kin shirya zaki tare dan Allah ba ki ji kunya ba?" Ta yi masa banza, abin da ta san ba ya so. Bai yi fishi ba, ya sake cewa wanne shirin zaki yi? Ki tashi kawai mu yi tafiyar mu, ke kanki nake so ba wani shiri ko kwaskwarima ba, har yau ina kallon ki a little Sa'adah dalibar FGC Kano". Ta tura baki gaba amma ba ta tanka ba. Ya sake yin kasa da murya, ya ce " Kin amince na kira Baban Na'ibawa a waya ki fa'da masa kin yarda zaki tare yau? kawai sai mu yi tafiyar mu da waccar katifar da kike ta ajiye da ita. Zan dai siyo miki wata, tunda naga har yau din nan tana cikin abubuwanki masu daraja". Ta hango katifar da take saman wadirof a 'daure wadda ya siyo mata ne tun shigar ta FGC a lokacin ma basu san juna ba, amma ta ki yarda a bayar da ita, ta kafe tana son abarta. Ya taya ta kallon katifar da ba abin da ta yi, tunda ta da ce mai aminci. Ya ce "ya kamata mu tafi da ita, ko akanta ubangiji zai sai a samowa Jawad kani ko kanwa". Ta dauke idonta daga kallon katifar ba tare da ta ce 'kala ba. Ya matsa kusa da ita ya ce "pls Sa'a zuge mini zip din rigar nan, ina son ganin kirjin ki, just gani zan yi, I won't touch it" . Ta mike ta koma kan wata kujera da take dakin, ta juya masa ba, tabbacin ba zata yi ba kenan, zuciyarta sai hango mata take Allah 'dai ya san me ya yi da wata matar kafin ya zo nan, yana mata maganganu na rainin wayo da dasa ciwo a zuciya. Ya nisa ya ce da alama, dukkan hardship din nan da muka yi going through bai zame miki iznah ba. saboda kawai kina da masu daure miki gindi ana dannata, abin da baki sani ba, indai har kika ce zaki cigaba da yi mini taurin kai wallahi zan yi dealing din ki with iron hand". Ta ce "Ai daman na san ba abinda da zan kwasa a hannunka sai ba'kin ciki, na ce bana sonka, bani da burin aurenka amma an matsa mini". Kuka ya kwace sosai. Cikin kuka sosai ta ce"Idan ina sha'awar auren mai mata Allah ya tsine mini. Amma saboda ka fini a wurin Baffah ya mini fin 'karfi, ni an cuce ni, gaskiya angama da ni". Jikinsa ya yi mugun sanyi, amma ya waske da cewa "Da gaske ba kya sona? To Ki yi hakuri son da nake miki ya isa ya ri'ke mana auranmu". Bata tanka ba, haka bata daina kukan da take yi ba. Ya ce zo muje ki raka ni unguwa, daga nan mu biya, mu yi lunch a restaurant din Royal Tropicana, mu tuno moment din mu na baya". Ta 'kara sautin kukanta ta ce "sai dai ka je ka dauki Farida kuje Tahir sai ka fi shaukin tuna bayan. Ni kuwa me zaka yi mini na ga haskenka? ai babu shi, iya tozarci ba wadda ba ka mini ba, ina cikin bala'i amma ka iya daukar wata macen ka tare da ita a hotel, sannan har ka iya ce mini wai sai ka tuno ni kake gamsuwa". Ya matu'kar firgita da kalamanta, ashe. duk motsinsa ta sani? Ya kalleta a kidime ya ce "waya fa'da miki wannan maganar?" A hassale sosai ta ce "wadanda suka ganku, masu son na kalli yadda ka tattara ka yi wurgi da ni da dukkan al'amarina. Masu son na cireka a raina, na daina ganin idan babu kai ba zan iya rayuwa ba, domin kana can kana more rayuwarka da wata macen, ahalin ni ina shirin zaucewa adalilin ka". Ta yi shiru tana shesshekar kuka mai ha'de da gunji mai cin rai. Tausayinta ya maye gurbin takaicinta da yake ji, ya dinga jin komai ya narke na laifukanta a zuciyarsa, ya sani ita din mai tsanani kishi ce akansa, tamkar yadda yake tsananin kishinta. Ya sani kishin Farida ne yake yagalgalata mussaman da bata samu damar amayarwa a lokacin auren ba, ta bar abin a zuciyarta yana cinta. Ya numfasa yana jin sonta da ya makale a kasan zuciyar sa yana ta tunkubowa yana mamaye kowanne gurbi da sako na cikinta, sai shine yake ta kokawa cikin jarumta kar son nata ya mamaye har inda Farida take makale. Ya sassauta ya ce "mu yafewa juna hakanan, zukatan mu sun wahala, gangar jikinmu sun yi kewa ba ka'dan ba, pls My dear Sa'adah let gone be by gone". Har ranta ta ji da'di, dan haka ta sassauta kukan ta sa hannu ta dauko, tissue ta fara goge fuskar ta. Ganin ta rage kukan, ya nisa ya ce "muje ki yi shopping din kayan kwalliya". Ta girgiza kai tare da cewa "ina da su". "To muje ki raka ni, na gaida Aunti Sumayya, na bata ha'kuri ta daina watsi da al'amarina, tunda mun shirya ta yafe mini". "Ba zani gidanta ba, sai ta neme ni". Ya yi shiru, amma jikinsa wani irin bari yake yi, ba abin da yake so irin ya jita a jikinsa, so yake ya samu dalilin da zai rungumeta, ya yi kissing dinta, ya yi sucking harshenta da yake jin zakinsa har cikin kwanyarsa. Sannan yadda ta yi masa magana cikin kwanciyar hankali ya sake sa shi nisha'di ya dinga kallonta yana jin tamkar ya tabbata a hakan. Ya saki ajiyar zuciya mai nauyi ya ce "Sa'adah" Bata amsa ba, haka nan bata dago ta kalle shi. "Sa'adah! Sa'adah! Sa'adah! Sa'adah". Haka ya dinga kiran sunan ba adadi, tun bata jin komai, har abin ya dinga ratsa jikinta , ya na saukar mata da dukkan kasala, yana kuma tuno mata al'amura masu yawa da suka shude. Ta sani idan yana mata irin wannan Kiran cikin laushin murya, to ya kai kololuwar gajiya da son ta daina fishi da shi ne, hakanan ya kai ma'kuran wurin son su shirya, sannan a matu'kar matse yake da ita. Ta sake zurfafa tunani, tana tuno idan yana mata irin haka, ita kuma sai ta yi bakam, har sai kiran ya huda dukkan sassan jikinta, ya saukar mata da matsanancin begensa, kawai sai dai ta tsinci kanta da yi masa kukan shagwaba, tana dirza kafafuwanta. Yayin da shi kuma ya ga hakan ya san ya riga da ya gama kunnata shikenan, sai ya sa dukkan karfinsa ya ru'ko ta, ya bita da kisses da maganganu masu nauyi, tun tana zillewa har sai ya gwada mata, bada ha'kurinsa ba dai macen bil'adama ta tankwabar da shi ba, saboda tsananin dadinsa da shauki mai makalewa a kwanya da zuciya. To a yauma hakan ta tsinci kanta, tunda ya 'kira sunan ta ana goma shi takwas, shikenan ta ji wata irin kewarsa na yi wa gangar jikinta wani irin kutse mai karfin gaske, ta fara mutsu mutsu. Yana kallonta, Yana

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});