Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 130

Chapter 130

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yantsunsa . Ya dinga jin kansa na yi masa nauyi, ganinsa ya koma dususu, jiri ya fara katantanwa da shi. Cikin hikimar ubangiji sai kawai ya zauna dabas angurin, farin yadinsa na tissue original din, ya debi 'kura da ciyayi amma baima sani ba. Yana zaune sai zufa ke karyo masa, take kuma hakoransa suka dinga kadawa tabbacin zazzabi ya kawo gudunmawa a tashin hankalin da yake ciki. Da kyar ya ciro wayarsa ya mika mata ya ce "Taimaka ki lalubo mini Abbas". Jikinta a matu'kar sanyaye har bari take yi saboda halin da yau ta ga Mk a ciki ya matu'kar kidima ta. Bugu daya Abbas ya dauka. Cikin karfin hali Mk ya ce taimake ni ka zo ka dauke ni, ina nan gandu gidan nan na layin Madugu, ba zan iya tuki bane". Ya kashe wayar ya kalleta idonsa ya ka'da sosai ya ce "kin manta duk rayuwar da kika yi ta jin da'di a hannuna, kin manta alheri na, kin manta duk kalolin soyayyar da nake gwada miki, kin dora kuskurena akan dukkan wadannan abubuawan". Ta kasa magana, ya sake kallon ta soasai fuskarsa duk gumi tamkar ya yi alwala ya ce "ki manta dukkan dadin da nake raba dare ina jiyar da ke, kin ri'ke sharri na guda daya. Har yau din nan ban ji a jikina na zalunce ki ba, na san dai babban laifi na auren da na yi ne, aure kuwa ko muna tare idan bu'katar yinsa ta zo ba zaluntarki na yi ba. Amma duk da hakan na yi ta baki ha'kuri, na fada miki kaddara ta ce auren nan da na yi. Amma ubangiji shine shaidata akan ba abin da ya ragu na daga son da nake miki, bana jin kuma a cikin wannan duniyar akwai abin da zan so ya zarta ki". Ya nisa ya ce "Amma duk kin yi fatali da komai, kin dage sai kin yi ramuwar gayya. Abin da baki sani ba, shine ba ni da karfin guiwar juriya akan kishin ki, amma tunda kin dage shikenan, kawai ina jiye miki fargar jaji ne, ina jiye miki ki maida 'danki maraya. Shiga gida na gode sosai". Ya yi shiru, zufa na sake karyo masa ta ko ina. Kafin ta yi magana Abbas ya iso a adaidaita sahu. Ya gaisheta, tare da tambayar ahalin gidansu. Mk ya mika masa hannu, shikuma ya mikar da shi. Suka doshi mota ba tare da Mk ya sake cewa komai ba. Abbas ya dinga jin tausayin wadannan masoya, a ransa ya dinga musu addu'ar samun daidaito ko hankalinsu ya kwanta. Kwanan Mk biyu a kwance Farida na jinyarsa domin a wnanan karon har ruwa aka kara masa, a gida. Mahmoud ya damu sosai ya sake komawa wurin Sa'a Amma ta kafe ita fa ta riga ta ha'kura da Mk. Haka da Baffa ya tambayeta ta ce ita kam bata sonsa, abin ya farantawa Inna rai, ba irin kabalin da Baffa bai yi ba ta ce ita kam ta riga da ta shafe babinsa. Lamarin da ya farantawa Inna rai ba ka'dan ba. Da ta ga da gaske Baffa zai mata fin karfi ta shirya suka tafi Gogel ita da Sumayya, ta kai korafi wurin Yayan Baffah da ya ce a Gogel din za'a daura aurenta wannan karon. Baffah bai san da gaske Iyah take ba, sai da ya ji kokenta akan a roke shi ya barta ta auri wadda zata nutsu da shi. Ya dawo gida a sanyaye, ya tarar da su duk suna gidan har Sumayya. Ya zauna a cikinsu, suka gaisa. Ya kasa daurewa ya ce " Iyah na ji sakon ki, na san wannan hukuncin da kika yanke a iya fatar bakin ki ne, amma tunda kin yarda da shawarwarin makusantan ki, kin tauyewa zuciyar ki, da 'danki fari ciki shikenan. Ai dama ke ce kike da hakkin zabawa kanki miji domin kin girma hankali ya ratsa ki". Ya daga kai sama ya ce "Allah ka zame mini shaida, na yi iyakacin kokarina, na mikata inda zata sami nutsuwa amma basu fahimce ni ba, Allah ka sani ban yi fishi ba, Ina dai roka mata sassauci kar abarta da zabinta, a bata mafi alheri." Ya sauake idonsa a akanta da duk jikinta ya mutu, kunyar 'karar da ta kai shi na kamata, ba ita kadai ba har Sumayya, Innace kawai take kan ba'kanta gara da suka yi hakan. Ya nisa ya ce" ki cewa wadda kuka aminta da shi, ya tura iyayensa Gogel wajen Babanku Ayuba, ni ba sai sun zo mini ba". Ya mike ya barsu da sanyin jiki. Yana fita kuwa, ya kira Mahmoud ya zo ya same shi. Ya kalli'Karfi ya ce "Mahmouda Ina ba'kin cikin sanar da kai cewa duk yadda nake ganin Zan shawo kan Iyah akan al'amarin ta da Mutari abin ya ci tura, na rasa inda zansa kaina kunyar yaron nake ji. Yau din nan sun je can gida sun fa'dawa Yayana Akan na matsa sai ta auri Wanda ba shi take so ba, na samu umarnin akan lalle na barta ta tura musu iyayen wanda take so". Takaici ya kama Baffa ya kasa cigabada maganarsa. Sai ya nisa ya ce "Bazan iya fa'dawa Mutari wannan maganar ba, domin ya riga da ya gamsu na isa da ita, to gashi sun hade min kai, sun nuna mini *HALIN YAU* na rashin girmama ra'ayin magabata. Dan haka ka fa'da masa ya yi hakuri dan Allah, yau ma zan sake maimatawa da ina da wata yarinyar da na bashi, in fatan ubangiji ya albarkaci Jawad da ya ratsa a tsakanin mu". Jikin 'Karfi ya mutu kwarai da gaske! Kenan biyu babu zasu yi? Mk ka'dai zai iya sadaukarwa da Sa'adah, amma matu'kar ba Mk ba kuwa zai shiga ya fafata da kowanne mahalu'ki dan ya tabbatar ya hana shi daukarta, a yanzun ma abin da zuciyarsa take kissima masa kenan indai yana raye bai kamata ya bari ta subucewa Mk din ba. Ya riga da ya hakura da ita, badan ya daina sonta ba, sai dan ya san ubangiji ya dubi girman hakurinsa ya bashi mace ta gari, matar da ako ina zai bugi kirji ya ce ta gari ce, matar da take sonsa da dukkan zuciyarta, take mutuntunta shi, take hakuri da dukkan matsalolinsa, ya sani ba iyawarsa ba ce, horewar ubangiji ce. Ya nisa ya ce "Baffah mu bamu sare ba, har sai ranar da muka ga an daura mata aure". Ka cire kanka cikin maganar kawai, ka barmu da ita, yanzu ne zamu kafa alkalamin mu cikin tawada, jikina yana bani bakin alkalamin mu bai bushe ba". Baffah ya nisa ya ce "To Ubangiji ya dafa muku, ya yi zabin alheri". Kwanaki uku kenan 'Karfi ya kasa fa'dawa Mk sakon Baffa adalilin har yanzu jikin nasa ba kwari, jiyama sai Mahmoud din ne ya mayar da Jawad makaranta, da hutun ya kare a jiyan. Sai da aka sake yin kwana biyu'Karfi ya tarar da Mk har gidansa suka tattauna sakon Baffah! A farko maganar gaba'daya rikicewa ya yi, amma 'Karfi ya shawo kansa ta hanyar fa'din ina tare da kai Bichi banji a raina zamu rasata ga'badaya ba, fatana mu yi addu'a, mu bi hankali kar kuma mu sare, mu yi

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});