Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 57

Chapter 57

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da kyaunsu, shi ma ya ji dadi tare da yabawa Samira. Dadi ya kama shi ganin da ya yi Sa'adah tana ta murnar kayan. Ya ce mai ya rage ba a saya ba?" "Uncle komai an siya kawai rigunan ne unisex, sai anyi haihuwar za a sayi na mace ko na namiji, sai durowar Baby kawai". "Tom shike nan su ma zan saya muku, ke ina naki kayan?" Ta fara daddaga kayan gun tana neman ledar da kayan suke ciki, shi ne ya hangota ta fada tsakanin kujeru, da kyar ya janyo ta. Ya bude yana ganin inner wears ne, sai pads, saboda ya tura Lagos Anty Hafsatu ta siyo mata lace da shadda. Ya daga bireziyar da ta masa kyau sosai, har zai mayar, sai ya yi niyyar tsokanar ta, ya ce "Anya wannan za ta miki kuwa?" "Za ta mini mana ba ka ga an kara size din akan wadda na saba sawa ba?" "To abin ne na ga kamar ba za ta rufe su ba". "Kuma haka zan ta zama, ai Inna ta ce zan huce". Ya guntse dariyarsa ya fita yana fadin, yanzu zafi ne da ke?" Sai da ya dawo ya zauna ya ce, "Ki fito da kayan da zan kai miki dinkin". Shiru ta yi masa tana ala'adarta ta zumbura baki. Ya maze ya ce, "Da ke fa nake magana kin san na sha fada miki ba na son na miki magana ki yi kamar ba ki ji ba. Ga mamakinsa sai ya ga hawaye na zuba a idonta, kafin ya tambayi ba'asi ya ji tana cewa, "Da alama idan na yi kiba daina sona za ka yi, kullum sai ka mini dariya, ina kallon ka kawai sharewa nake yi, don ma kai ka mayar da ni hakan din". Ta kare tana kifa kai a hannun kujerar da ta ke zaune, tana masa kukan iyashege. Maimakon ya ji ya damu sai kawai dariyar ta zo masa sosai, ya dinga kyakyatawa. Lamarin da ya harzuka ta, ta tashi ta koma daki tana kuka sosai. Sai ya yi shiru da ya hasaso yadda hanci da bakinta suka zama sai ya sake fashewa da dariyar, ya jima kafin ya samu dariyar ta tsaya masa. Ya shiga mayar da kayan cikin ledoji ya kai su dayan dakin da ba kasafai suke amfani da shi ba, ya bude wardrobe ya zuba su ya rufe. Dakin ya bi ta, ya samu tana ta goge fuskarta da tissue, kusa da ita ya zauna ya rungumo ta ta gefe, so take ta fizge amma ta kasa, ya fara magana a hankali. "Me ya sa kike da saurin kuka ne Iyah? So kike Babyn mu ya zama mai kukan banza? Me yasa ba ki san wasa ba, ko buhu kika zama wallahi ba abin da zai ragu a son da nake miki, ba sha'awar ki nake yi ba, ba jikin ki nake so ba, ke nake so. Tsufa ko tawayar halittar ki ba za su canja soyayyar da nake miki ba, ki ri'ke wannan". Sai ta lafe sosai a jikinsa tana sha'kar kamshinsa, ta sa hannu ta balle links din dake gaban rigar ta zura hannu tana shafo kirjinsa. Cikin lokaci kalilan suka birkice, Sa'adah, ba karamin kidima MK take ba, nauyin cikinta baya tasiri a wannan fagen. Sosai kalamansa suka sata farinciki, shi yasa ita ma take mayar masa da tarin soyayyar da take masa a aikace ba ka jin komai sai numfarfashin MK. Soasai suka sha shagalinsu, katon cikin su ba ya hana su komai, sai dai Mk ya san yadda yake yi ba tare da ya takura ta ba. Yana tsaye gaban madubi, yana daura Agogon hannunsa, ita ma ta fito daga wanka daure da tawul, a bakin gado ta zauna tana ta numfarfashi, shi ya taimaka mata da shafa mai, pant da siket kawai tasa ta zura doguwar riga marar nauyi. Ya dauke tawul din ya shanya a kofar bandakin. Ya dauke bireziyar da ba ta saka ba ya mayar inda take ajiye su. Dake ya saba da tsokanarta ya kalle ta yace, "Iyah na lura idan kina koke-kokenki inviting dina kike yi ashe, daga yau na fahimta. I will be noted". Hararar sa ta yi tare da cewa "Ka daina ce min Iyah, ba na so". "Ni kuma ina so". Duk wani abin da za a bukata lokacin haihuwa MK ya tanadar mata, hatta dinkunan da za ta saka ya karbo, ba abin da suke jira illa zuwam ranar haihuwa. Ranar Talata da ta yi daidai da hudu ga watan Mayu 4/5, tun Asuba take faman murkususu, tun tana daurewa har ta gaza, a sukwane ya samo Adaidaita Sahu suka nufi asibitin Murtala, waya ya yi wa Hajiya Babba, ita ma a gaggauce ta bi su, sai da ta isa, sannan ya koma gida don dauko akwatin da suka shirya kayan zuwa asibiti, da kuma tabarma. Karfe 1:45pm na rana Sa'adah ta haifo sankacecen yaro namiji mai cike da koshin lafiya, kukan da yake canyarawa ne ya tabbatar ma Hajiya Babba, Sa'adah ta sauka. Ana zuwa albishir da karban kayan jariri, MK na isowa, ya tarar da labari mai dadi. A Daren ranar aka sallame su, bayan an tabbatar da lafiyar uwa da jaririnta. ```Alkalamin Surayya Dee``` ✍🏼 🌺 *HALIN YAU*! 🌺 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/ •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_Dokɑr hɑkkin mɑllɑkɑ me lɑmbɑ tɑ 68, tɑ nunɑ cewɑ sɑtɑr fɑsɑhɑ bɑbbɑn lɑifi ne dɑ yɑke dɑidɑi dɑ sɑtɑr dukiyɑ._* *A guji taba ko sarrafa labarin nan ba tare da izinin mai Hakkin mallaka ba*. *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR*. 57-58 Kafin wayewar garin labarin haihuwa ya isa kunnen Yan uwa da abokan arziki. Umman fanshekara da ta kasance kanwa ga Baffa, Ya'yan Baffani su ke(cousins)! za ta zauna da Sa'adah kasanitacecewar mijin ta ya kwana biyu da rasuwa, kuma ba ita kadai bace tana da abokiyar zama. Sosai Mk yake hidima da mai jego, komai akace ana bu'kata da rawar jiki zai kawo, har wadda ma ba a nema ba. Umma sai yaba kirkin Mk da iyayensa ta ke yi, kullum suka zauna da Sa'adah sai tace "kin yi Sa'a Iyah, kin hadu da miji da ya gaji arziki d mutunci a wurin iyayensa, shi kam bai shure kyawawan dabi'un gidansu ba". Murmushi kawai Sa'adah ta ke yi tana gasgata maganar Umma. Ranar suna yaro ya ci sunan mahaifin Mukhtar, wato Muhd Kabir tun a ranar kuma Samira ta lankaya masa Jawad. A zuciyar Sa'adah ba Jawad ta so ba, amma saboda kara ga kanwar Mk sai bata canja ba. Sosai aka yi shagalin sunan Jawad abinci mai kyau aka yi a gidan su Mk, aka ciko manyan kuloli aka zo da su, jollof din shinkafa, bandashen Gurasa, da Alale. ga kuma dangin kayan sha irin su zobo, ginger, da kunun Aya masu dadi da sanyi. mai daukan hoto da video duk motsin Sa'adah sai dai ta ga hasken camera, tun safe kafin a cika suka sha hotuna da Mk cikin kwalliya ta burgewa. Da azahar sai ga Halima da Safina sun zo kwatsam,sama sama suka gaisa da Zainab Ma'aji ta gabatar musu da

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});