Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 148

Chapter 148

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

turo katin MTN ta wannan line ɗin 08167768704.* Kada ku bari abaku labari domin wannan karan salon na daban ne,tuna da sunan *TAIMIYYAH!* sai ku garzayo don ji wacece TAIMIYYAN ya rayuwanta zai kasance alhali ta kasance gurguwa! Masu buƙatan a tallata muku jahar ku a wannan daddaɗan labari zaku tuntuɓi marubuciyan ta wannan layin 08167768704. Share it ga wanda taci karo da wannan tallan,tayi sharing ɗinsa fisabilillah! 👏🏻 THANK U ❤️ *GAISUWAR GIRMA GA* *IYAYENA! KUMA MANYA MATA!* *HAJ HAMZIYA ALI(MRS BELLO BAFFAH MAITAMA)* *AUNTY ZAHRAH IBRAHIM* *AUNTY KHADIJA ABDULLAHI(MRS IBRAHIM BABA)* *HAJIYA MAIJIDDA TA GWARAM(MRS ALI BUKAR MAKO'DA)* *AUNTY AISHA HAMISU KANO(MRS ABDULAZIZ SHEHU)* *AUNTY AISHA SANI GWARAM* *AUNTY SA'ADATU SANI GWARAM* *AUNTY SHEMA'U SANI GWARAM* *AUNTY AMINA SANI GWARAM* *AUNTY ZARA'U BILYAMINU USMAN HADEJIA* *AUNTY A'I GARBA* *AUNTY SHAMSIYYA USAINI* *AUNTY ZAINAB SIBA* *AUNTY FIDDAUSI 'DAYYABU TAURA* *AUNTY WASILA MUHAMMAD* *(AMINYAR AUNTINA TA KAINA RABI SANI)* *FATAN ALHERI ALLAH YA KARA MUKU LAFIYA DA NISAN KWANA MAI ALBARKA*. *FATAN ALHERI GA AISHA JOS MARUBUCIYAR TA CUCE NI*. *ALLAH YA 'KARA BASIRA* *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR* 111-112. Katon gida ne mai dauke da babbar haraba, ga wasu irin gini flat guda biyu, a tsakiyar filin. Sai daga can kusa da karshe kuma wani flat din mai kama da boys quarters. Shuke shuken fulawowiyi sun 'kawata harabar, sosai gidan ya burgeta, saboda tsarin gini ne na kasashen ketare inda zaka samu yalwar iska(ventilation). A jere suke da juna, sai dai akwai Yar tazara a tsakanin gidajen. Kai tsaye ya nufi wadda yafi kusa da 'bangaren dama. Ya fito da mukalli a aljihunsa ya bu'de babbar kofar, tunda akwai karamar kofa wadda 'karamin falo ne da toilet a ciki saboda zama da abokansa ko ba'kinsa maza. katon falo ne a farko mai dauke da wurin cin abinci da kicin sito, akwai kofar a kicin din da zaka iya shigowa daga waje. Sai ta gefe kuma dakunan barci ne suma manya guda biyu kowanne da bandakinsa a ciki. Har ilah yau daga can karshe akwai wata kofa idan ka bu'de dogon corridor zaka ga ni mai dauke da wasu 'dakuna guda biyu, da bandakinsu. Ta jikin wannan koridon akawai kofar da zaka iya fita waje ba sai ka shigo falon ba. Sosai tsarin ya burge Sa'a marbles din da aka shimfida a ko ina, da kuma girman falon da dakunan ya sake sawa ginin ya zama na mussaman. Sannan ko ina ansaka labule masu tsadar gaske. Cikin dakin guda da suka yada zango har da madaidaicin karfet a shimfide. Suka a zuana akan karfet din. Ya ce" ina fatan ya yi miki?" A hankali ta ce "ko gidan da muka fara rayuwa ka kai ni, ya yi mini sosai, bare wannan". Ya tsura mata ido yana gasgata ta domin yanzu babu dogon buri a tare da ita, amma da yake tana samun hanyoyin samun ku'di bata yiwa kanta kwangen sutura da kayan kwalliya na alfarma. Son ta yi gayu a jininta ne ba wai 'karya ko fariya ba ne. Ya matsa sosai kusa da ita, yana shakar 'kamshinta, ya na kuma yi mata wani irin kallo mai tsanani. Ta sunkuyar da kanta 'kasa tana Jin kallon har a zuciyarta. Ya nisa ya ce "yunwa kike ji ko?" Da sauri ta 'daga masa kai. "Shine kuma ba zaki fa'da mini ba? Ai da na tsaya a hanya na siyo miki". Bata ce komai ba. "To me zaki ci?". A hankali ta ce gasheshshen nama da yourgt mai sanyi". A zuciyarsa sai ayyana irin haka ta yi a cikin Jawad, ba rashin lafiya, sai kasala da rashin cin abinci sai kayan kwadayi, da barci. Ya mike da sauri ya ce "zamu je mu siyo, ko na je na dawo?" "Je ka dawo! na gaji". Bai 'dauki lokaci mai yawa ba, ya dawo da dukkan abin da take bu'kata, ya tarar da ita, tana sharar barci hankali kwance. Bai tashe ta ba, ya ajiye ledojin ya shiga bayi ya 'doro alwallah ganin 12:45 pm ta yi, yanzu za'a fara 'kiran sallah. Ai kuwa yana fitowa ya jiyo Kiran sallah, sai da ya yi nafila, sannan ya fice zuwa masallaci. 'Karar rufe kofar ya tasheta, a hankali ta yun'kura ta zauna da salati a bakinta. Kamshin nama ya bugeta, da sauri ta mike ta wanko bakinta ta dawo ta fara cin naman nan a hanzarce saboda yadda ta tara yunwa. Bata son cin abinci, sannan bata iya siyan abin da take so dan kar ta janyo hankalin Innah. Ko a gidan Sumayya bata iya cewa ga abin da take sha'awa shiyasa take zaman yunwa, sai ta ga zata galabaita ne take zuwa gidan Zainab, ko ta siya ta samu inda zata buya ta ci. Duk yawan nama da gurasar da suke na'de a poil paper 'dan ka'dan ta rage, ta bude dadda'dan yougurt ta fara sha tana jin sanyinsa har cikinta. Sai da ta huta, sannan ta yi gyatsa ta mike ta 'doro alwallah. Ta kusa idarwa ya shigo. Ya zauna yana jan ledar gabansa dan shima ya ci, mamaki ya matu'kar kama shi, saboda ganin wanda ta rage. Ya karasa cinyewa ya bude yoghurt ya sha. Bata yi masa magana ba, ta sa hannu ta dauko robar ruwa ta bude ta kai bakinta. Sai da ya kammala ya matsa kusa da ita sosai, ya ru'ko ta. Yana cewa "zo ki ji wata magana, na sani ba iya yunwar nama kike ji ba". Ta fara ture shi tana cewa "Ni wallahi iyakacin yunwar kenan, kuma na koshi sosai". "To ai ni ban koshi ba, tunda dai baki rage mini na kirki ba". Ta 'ki tsayawa, shi kuma ya'ki sakinta, ganin da ya yi da gaske ba amincewar zata yi da shi cikin kwanciyar hankali ba, sai ya saketa. Ya koma gefe ya na jin bacin rai sosai. Jikinta ya yi sanyi, amma bata san me yasa take jin tsananin bacin rai idan ya nemi kusantarta ba. Tsawon lokaci suna zaune ba um, ba um um, a tsakanin su. Ta saci kallonsa ta ga yadda yake cikin fishi sosai, ta hadiye maganar da take son amayarwa. Ya mike yana cewa "Tashi mu tafi"! Ta 'ki yin ko da motsi, balle ta tashi. Dan jim ka'dan! Ya nufi hanyar barin dakin yana cewa "ki same ni a mota". Ta daga murya ta ce "Ba ka ce mini komai ba akan maganar da na yi maka 'dazu, kuma ka ce mu tafi?" Ya dawo ya tsaya akanta fuska ba walwala ya ce "wacce magana ce? Tuna mini, dan ni na manta". Takaici ya shaketa, amma hakanan sai ta daure ta ce "Tariyar Mana". Kai-tsaye ya ce "Ban kammala shiri na ba, ba kuma ku'di a hannu na". Ta fara kuka tana cewa "Ni ko ba ku'din zan tare, kar ka mini haka, so kake na kunyata?" "To ki ta kunyata mana! Ina ruwana? idan kuma kina da yadda zaki yi da cikin dan ki tsallake kunyatar sai ki yi". Ta dago a razane dan ta ga shine yake wannan maganar ko kuwa?. Ai kuwa suka ha'da ido, fuskarsa a matu'kar 'daure. Ta Sanyaya murya, hawaye na zubo mata, ta ce "Haka ka ce mini?" Take ya ji tausayinta! Ya zauna ya ce "Haka na fa'da miki Sa'adatu. Hakan

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});