Chapter 49
Chapter 49
shige toilet ya watsa ruwa don ya samu sau'kin nauyin da jikinsa ya masa musamman cinyoyinsa da yake jin su a daure suna masa ciwo. Ya fito daure da towel babba, bayan ya dauro alwala. Ya shirya cikin kananun kaya da suka yi masa kyau, sannan ya hau bakin gadon ya fara shafa gashinta da ya tarwatse, yana kiran ta a hankali, kamar a mafarki ta ji shi. Sai dai kunyar sa ta hana ta bude ido bare ya gane ta farka, tana ayyana da wane ido za ta kalle shi da rana? Ya san ta ji shi sarai, don haka ya shammace ta ya zame bargon da ta rufe jikin ta da shi, 'kirjinta ya bayyana, da sauri ta sa dukkan hannun ta, ta kare su, tare da fadin "Na shiga uku!" A shagwabe idonta kuma a rufe. Dariya sosai MK ya yi tare da cewa, "Ashe ban gama cire kunyar gaba'daya ba?" Cikin tsokana ya hau gadon sosai, ya riko ta jikinsa yana fadin "second round ina kallon ki, kina kallo na, sai mu binne kunyar nan kawai". A sukwane ta bude idonta ta ce "Uncle wallahi ban da lafiya, ka yi hakuri". Murmushi ya yi sannan ya ce "Kalle ni to". Idonta a bude amma ta kasa dora su akan fuskarsa, da gaske kunyar sa take ji ba kadan ba. Ganin hakan sai ya 'kyale ta, ya ce ta tashi ta shiga wanka, ya hada mata ruwan wankan. Ba ta yarda ta saki bargon ba, sai da ya ba ta tawul ta daura, nan ma ta kasa tashi sai da ya rike hannunta ya kai ta bakin kofa sannan ta shiga. Kafin ta fito ya gyra gadon ya share dakin da falon har tsakar gidan kasancewar kwana aka yi ana kada iska, kura da ganyayyaki sun ba ta tsakar gidan. Yana gamawa ana kiran sallar azahar dan haka ya le'ka ya gan ta tana shafa mai, daga bakin kofar ya ce "Bari na je Masallaci idan na dawo sai mu karya ko?" "Adawo lafiya." Ta ce ba tare da ta kalle shi ba, ya amsa yana jin dadin addu'arta, shi ma ya zama magidanci. Ana idar da sallah ya juyo, a kicin ya yada zango risho kirar Butterfly ya kunna. Ya shiga fasa kwai yana soyawa bayan ya sa albasa sosai, da atturuhu, da maggie. Yana kammala soya musu ya kashe rishon tunda ya riga ya dafa shayi a kettle kafin ya fita ya juyo a tea flask. A falo ya shirya komai ya leka ya gan ta kishingide a gefen gado da doguwar rigar shadda da aka mata shahararren dinki. Fuskarta ba kwalliya amma ta yi kyau sosai duk da ta yi fayau, ta dan fada kadan. Kamshinta ya cika dakin, da sauri ya isa gareta yana fadin "Woow Amaryata kin kara yin kyau fiye da jiya." Ya sa hannu ya dago ta yana ci gaba da fadin "Anya yarinyar nan za ki dinga barina ina fita kuwa?" Kallon ki kawai, ya fi mini komai". Dadi ya cika mata zuciya, tasirin kalamansa, suka bayyana akan fuskarta, saboda yadda take ta murmushi dimples dinta na lotsawa. A haka suka isa falo yana cewa "Zo ki karya, ni kaina yunwa nake ji bare ke da nayi ta dabdala da ke" Kunya ta kama ta, ta rufe idonta, kunya na burgeshi sosai bai yi zaton kunyarta ta kai haka ba, musamman yadda ya san ta da fitina. Da kyar ya samu ta bude fuskarta, amma fa idonta na kasa tana kallon yadda ya baibaye falon da kayan shayi, dangin su madarab(peak), Ovaltine, sugar mai iyali (cube) da bread din Oasis Bakery, ga kuma soyayyen kwai. Da kansa ya hada mata tea din da ya zama tamkar kunu saboda yadda ya ji kayan hadi ya tura mata gabanta yana cewa "Ki yi ha'kuri da iya wannan Amarya! Gobe In sha Allah, da wuri zan tashi na miki girki na musamman, yau mun makara ne". Ita dai bata ce komai ba illa juya tea din da take ta faman yi ta kasa kaiwa bakinta. Ya sake cewa "Akwai fa cake a fridge, ko na dauko miki?" Kai ta girgiza ta ce, "A'a". Kofi ya dauka ya hada nasa shayin, wanda ba shi da madara sai ganyen shayin (Beyond Comment) na asalin. Sosai suka ci abinci saboda dukkan su yunwa suke ji ba kadan ba, duk da dai Iyah ta kasa sakewa sosai, sai dai shayinta kadai ya isa ya kosar da ita. Ganin sun gama ya sa Sa'adah tattara kayan da suka bata, MK ya karba yana fadin "Yi zamanki ki huta, ke bakuwa ce a gurina don haka ni zan tayin hidimar har sai kin zama yar gari a gidanki". Murmushi ta yi, tana zaune ya kwashe komai yasa tissue ya goge mata hannu da baki, yana yi yana tsokanar ta, sai da ya fita zuwa kicin ita ma ta shiga toilet ta wanke hannun ta da bakinta sosai. Ta fito tana karewa kayan furniture's din dakin ba karamin kyau suka mata ba, ko a ina ya samu kudin siyan wannan gadon?Haka nan tsaruwar falon ma ya burge ta, ta tabbatar ko iyayenta ma ba lallai su shirya mata gida haka ba. Tana tsaye a falon tana jin buruntunsa a kicin da alamu wanke wanke yake yi, sai ta ji babu dadi yadda ta sakar masa yin komai, don haka sai ta saka takalminta da yake gefe wanda ta sako jiya, ta nufi kicin din ta tarar ya kammala, Frying Pan kadai ya rage, da sauri ta ce "Kawo na karasa, dama ka bari zan yi". Ya juyo da dukkan hankalinsa gare ta ya zuba mata ido yana jin sabon son ta na huda zuciyarsa, idanuwansa da gangar jikinsa gaba'daya. Ba ta san dalilin da ya sa ita ma ta zuba masa ido ta kasa daukewa ba, tsawon sakwanni suna kallon juna, Chemistry na aiki a jikin su. Ita ta fara janye fuskarta tana jin kunya na taso mata Murya a dakushe ya ce "Ki koma ki yi hutawar ki, na gama yanzu zan zo". Tana shiga falon NEPA suka dawo da wuta, ta kunna TV, a lokacin DVD ce tafi yawa, fim din sai Wata Rana ya bayyana akan gilashin TVn. Ba ta kai ga zama ba, ya shigo falon, kai tsaye ya isa kusa da ita yasa hannuwa ya janyo ta zuwa jikinsa sosai, bugun zuciyarsu ya karu, har kowa yana jin yadda zuciyar dan'uwansa ke bugawa. A hakan ya zauna a kujera, ya zaunar da ita kan cinyoyinsa, ya zame dan'kwalinta yana shinshinar ta tamkar maye, hannuwansa na ta kai komo a jikinta. Jikinta sai tsuma yake tare da wani irin shauki na ban mamaki. Ya dinga kici-kicin ya zura hannunsa kasan rigarta amma ya kasa kasancewar doguwa ce kuma fitet. Karamin tsaki ya yi, yana rada mata "Ki daina samin doguwar riga irin wannan a yanzu". Ba ta iya cewa komai ba, sosai yake ya mutsata. Ya yi nisa wurin tsotsar harshenta, ya ji wayarsa da ke aljihunsa tana ta kuwwa, da kyar ya hakura ya raba bakinsu ya fito da da wayar, ganin sunan Mahmoud ya sa shi sakin tsaki a fili sannan ya amsa tare da cewa "Saboda Allah mene ne hakan?" Mamaki ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157