Chapter 19
Chapter 19
"Wannan maganar dai kin fi ri'keta a duk maganganun Annabi. saboda ta dace da ra'ayin ki, amma saka hijabi da ke yaci karo da tsarin ki, ai jiyan nan a gabana kika ce 'kauyanci ne" Kasa magana tayi kawai ta shige 'dakinta, ta fara cin abincin ta, tana ayyanawa a zuciya duk saurayin da yayi gigin yi mata kyauta, ita ko ba zata 'ki amsa ba, tunda dai ba ro'kon su take yi ba. Tana gama karyawa ta fita da kayan sannan ta sake yin brush wadda sau biyu take yi a kullum safiya tun Inna na mitar barnar makilin har ta gaji, ganin hakan yasa Baffa ya ware mata makilin din ta yana cewa uwar masu gida dole a bata komai, indai ba wadda ya wuce ka'ida bane. Sai da ta shirya tsaf ta fito tana fadin Inna zan tafi, kallo daya ta mata taga yadda ta yi kyau tamkar ba uniform tasa ba, tasan 'yarta mai kyau ce fiye ma da Sumayya dan dai kawai ita duhun fatar mahaifin su ta kwaso amma Ubangiji ya mata cikkaken diri. Ta nisa tace "Iya! wannan turaren na ki bana zuwa makaranta bane,'kamshin sa bana shiga cikin maza bane". "To Inna" ta fada a gajarce ba dan ta gamsu ba. " 'Daga can ki dauki kudin makarantar,yau Baffan ku jana'iza ya tafi tun sallar asuba bai dawo ba". Turus tayi dan kuwa ba yadda za'ayi tasa hannun ta a wurin sana'ar Inna tunda ta riga ta shirya. Ganin yadda taja ta coke tasan ta'bawa ne baza ta yi ba, kwafa tayi sannan ta mi'ke ta 'daga daron kayan, ta 'kirga kudin ta mi'ka mata, maimakon ta karba sai ta mi'ka mata pos din akan ta sa mata a ciki, hakanan tasa mata tana mata adduar shiriya, tun tana yar 'karamarta, bata son daddawa da kuka, da kubewa bushasshiya, da Inna ke 'kullawa tana siyarwa. A bakin titi suka hadu da Zainab kamar kullum,suka rankaya suka tafi. Suna Isa makarantar suka tarar da dodon na ta on duty, yana sizing kayan da makaranta ba ta yarda dasu ba. Kowa yazo sai ya gaishe shi, hatta Zainab Ma'aji sai da ta risina ta gaida shi cike da girmama wa, amma ita banda kirne fuska ba abin da ta yi. kallo ya bi ta dashi yana raya wadda duk ke mata gugar kaya, ya kamata a bashi sarautar shugaban masu guga. Ita ko sanin ba wani abu na karya doka a tare da ita yasa bata ji 'dar ba. Har sun wuce sai yasa baki yace "Gogel" Zuciyarta ta buga tare suka juyo da Zainab, amma sai yace Zainab ta tafi, itakuma ta dawo, tsaye ta yi mishi 'kerere fuskar nan tamkar gobara, ta gefen idonshi ya ke 'kare mata kallo baisan mai yasa kyaun da ta yi cikin sabon uniform 'dinta ya mintsine shi ba. Sassanyan 'kamshin da ke tashi a jikin ta ya matu'kar ta'ba shi, ta na zuwa gaba daya gun ya cika da 'kamshi. ita kanta bata san tsadadden turare bane dan kuwa na Sumayya ne ta dauko mata. Ba tare da ya kalle ta ba yace "On ur kneels" Nan da nan hawaye ya cika idon ta wanne irin mugun mutum ne wannan? mai ta mishi zai wula'kantata daga dawowa? haka ta zube cikin 'kasa da ciyayi bai sallame ta ba, sai da ya tabbatar ta shiga sahun 'yan late comer's(makararru). bayan ya mata bulala biyar a hannu masu zafin gaske, yana ce mata " for ur indispline manners, u are not here only to learn, but da tarbiya in ganeral". Haka nan dai aka sake mata punishment (horo)na latti. a wannan rana haka ta yini da ba'kinciki, murna da ake na shigar su aji shidda ita kuka ne ya maye gurbin, hankalin Khalil dana 'kawayen ta ya yi matu'kar tashi sai lallashinta suke. dukkan su tsanar Mk ta cika 'kalbin su mussaman ma Khalil da ya ke jin tamkar ya yi hayar yara a bishi unguwar su a mishi dukan kawo wu'ka. Alkalamin SURAYYA DAHIRU ✍🏼✍🏼 `Alkalamin SURAYYA DAHIRU ✍🏼✍🏼 [5/22, 12:02] +234 806 791 2288: 🌺 *HALIN YAU*!🌺 ·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/ •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR*. 25_26. Kwanci tashi har jarrabawar mock ta fito cikin ikon Allah Sa'adatu ba ta sami matsalar komai ba tasan kuma MK ya taka muhimmiyar rawa ga samun nasararta, tunda a sanadin matsin da yake mata yasa ta zama cikin jerin daliban da suke nacin karatu. A wannan term din kuma ta tsinci kanta da jin haushi idan ta gan shi da Farida, gashi dai ta tsane shi, amma ko yaya ta gan shi da ita, musamman da ya kasance Farida Prepect ce, kuma mafi yawa idan shi ne Duty Master, to kuwa za ta kasance Duty Prefect, sai ta ji ranta ya mugun 'baci. A yanzu tafi jin takaicin 'kokarin da Farida take da shi fiye da komai cikin FGC. Kasancewar Farida na cikin daliban da suke wakiltar makarantar gaba'daya, dan yanzu ma shirin tafiya Lagos gasar Cowbell Competition suke yi, tunda sun cinye na jahar Kano, yanzu matakin 'kasa zasu tafi, kuma Uncle MK din na cikin tawagar Malaman da za suyi masu rakiya zuwa birnin na Ikko. Wannan dalilin sai ta sake zama so mute, ita kadai ta san mai ta ke going through a zuciyarta. Kullum idan ta zauna ta dinga bincikar kanta, me yasa ilimin Monica Paul bai dame ta ba?me yasa Khalil Ibrahim da yake da 'kokarin shima bai dameta ba, tunda har da shi za'ayi ma tafiyar? Kanta har zafi yake dauka akan wannan tunanin. Kyashi take mata ko kuwa hassada ne?. Kullum kuma indai ta ga Farida, a ranta sai tace, oh ance mutum tara yake bai cika goma ba, komi da ake so Farida ta hadasu, doguwar mace, Fara tas, mai dogon gashi, mai ha'kuri, mai tarin ilimi gashi ta yi sa'ar fitowa a gidan wadata, kawai dai ba ta da dirin jiki, sai tsananin kyaun fuska. siririyace ta sosai, shiyasa komi na jikinta 'karami ne. Sannan kuma ta lura bata da cikakkiyar lafiya wadda takan shafe sati idan ciwon ya tashi ba tazo ba. wannan ciwon da rashin cika irin ta cikkakun mata, shine tawayar da tasa bata cike goma cif cif ba. Tauraron Farida ya sake haskawa ne bayan sun yi nasarar zuwa na 'daya a gasar da suka yi, wadda itace tafi bada amsa a tsakanin Monica da Khalil. Kowa nan nan yake da ita tunda ga kan principal da sauran teachers, dama student gaba daya. Wannan ya sake sa tsanar ta a zuciyar 4stars da suke jin su din isassu ne. A kuma wannan term din Sa'a ta dage, ta 'kure malejin jarumta, ta dau ki 8th position, wadda shine sakamakon farko mafi kyau a tarihin rayuwarta, dan ko a makarantar da ta baro, double lamba take dauka, bare wannan makarantar da ta ha'da za'kwa'kuran 'dalibai. Wannan sakamakon shine mafarin dai na 'yar tsamar su da Uncle Mukhtar, duk 'karshen zangon karatu ya wajabta wa kanshi bawa daliban ajin nasa daga na daya zuwa na uku kyautar 'karfafa guiwa, a matsayin sa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157