Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 104

Chapter 104

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a kasa, yanzu kuma zai yi aure tabbacin ya riga da ya sallama ki". Zuciyar Sa'adatu ta dinga budewa tana fahimtar maganganun mahaifiyar ta, tana gasgata dukkan kalmomin ta, matsanancin kishi da miyagun kalmomin da Mk ya jefata da su sun taimaka wurin narkar da zazzafar soyayya da take masa, sun dakusar da kulafacin ta na son sake zama da shi by fire by force. Inna ta Kai hannun ta kan leben Sa'a tana jin wani bacin rai na taso mata fiye da kowanne lokaci, akan me zai dukar mata 'ya alhalin ya ce ba ya yi da ita, dan mugunta har ya ya nemi canja mata fasali, sai dai ya makaro domin tana da yakinin ko hakori ya cire mata, ta zama mai wawulo ba zata rasa wadda zasu sota ba, da yawa ma kuwa. Da karfin zuciya ta ce "In sha Allah Inna na miki al'kawarin bazan sake bibiyarsa ba, ba zan sake rokon ya zauna da ni akan dole ba, ba zan sake masa kallon idan ba shi rayuwa ta bata da amfani ba, na jingine shi, ki taga ni da addu'a Allah ya taimake ni" Ta fa'da hawaye na gangarowa, da sauri Inna ta ce "da ikon Allah idan kika yi haka ba zaki wofinta ba". Har dare Mk na murdadawa da bacin ran mugun fatan da Sa'a ta masa, da kyar ya lallaba ya isa gidan su Farida adalilin kiran da mahaifin ta ya masa. A katafaren mahaifin Farida Mk zaune kan lallausan karfet na alfarma, kamshi na mussaman da sanyin AC ya sake maida falon aljannar duniya, duk juyin da Alh Nasir ya yi da Mk ya hau kujera ya 'ki hawa, hakan ya sake karawa Mk kima a idon dattijon. Cikin 'kankanin lokaci aka baibaye gaban Mukhtar da nu'ikan abinci da na sha kala kala. Cikin hikima yake jan Mk da hira har ya zo kan maganar da za su tattauna. "Ka saurare ni da kyau Mukhtar! Na baka auren Farida ba dan ka nuna sha'awar ka ba, sai dan yadda ka ke da matsayi a wurinta, sannan nima da na ganka na gane tabbas kai din mutumin kirki ne! Amma na yi wani kuskure guda daya, da tun farko ban fa'da maka cewa ita din bata da koshin lafiya sosai ba, duk da lalurar bata hanata komai, amma dai tana tashi akai akai sannan hakkin ka ne a fa'da maka tunda dawainiya mai yawa ce zata sake hawa kanka". Ya nisa ya cigaba da cewa "Farida tana fama da ciwon gabbai(Arthritis)! Wanda hakan ke sababa mata kumburar yatsu, da guiwa dama kafafuwanta, daga lokaci zuwa lokaci, an tabbatar mana ba zata warke ba, ma'ana zata dauwama akan shan magani ne, idan har zaka yi shahadar karban aurenta, Ni kuma ba zan gaza da 'dawainiyar maganin ta ba". Ya nisa yana sauraron Mk amma ganin ko kwakkwaran motsi bai yi ba, ya ce "Ka je ka yi nazari idan kaga da damuwa ko zaka takura, ka yiwa Allah da Ma'aiki ka fa'di gaskiyar ka, sai na maida auren kan 'Dan uwanta da ya 'dade yana sonta tana ki! Hakan zai fi mini sau'ki da na baka aurenta ta kasa samun kwanciyar hankali da nutsuwa a tare da kai". Harshen Mk ya yi nauyi ainun, shashen zuciyarsa da ba son auren Farida yake yi ba, ya dinga tsalle yana jin ga dama ta samu, da zai zillema auren cikin kwanciyar hankali. *SURAYYA DEE.* ✍️✍️ 🌺 *HALIN YAU*! 🌺 Na *SURAYYA DAHIRU* •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/ •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_Dokɑr hɑkkin mɑllɑkɑ me lɑmbɑ tɑ 68, tɑ nunɑ cewɑ sɑtɑr fɑsɑhɑ bɑbbɑn lɑifi ne dɑ yɑke dɑidɑi dɑ sɑtɑr dukiyɑ._* *Gaisuwa da fatan alheri ga* *kanwata* *Fatima Isiyaku (Baby)* *Mrs* *Nasir Auwal Gwaram* *Na gode da nuna yabar ki kan rubutuna* *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR*. 87-88 Mugun fatan da Sa'a ta masa na ba zai gama da Hajiya lafiya ba, ya Fado masa, ya hassalo sosai. Cike da ladabi ya ce "Ciwonta ba matsala ba ce ina sonta a haka, zan kuma kula da ita da iyakacin iyawata". Da'di ya cika zuciyar Alhaji ya ce "Ubangiji ya maka albarka, ya rufa maka asiri duniya da lahira, Allah ya zaunar da ku lafiya" "Iyayenta mata suna son zuwa yin jere na dakatar da su, akan sai mun tattauna, nasan baka shirya komai na auren ba, dan haka na gyara maka wani karamin gidana da ke LAMIDO crescent" Ya ajiye mukulli tare da takardun gidan kusa da Mk. A nutse Mk ya ce " Na gode sosai Alhaji amma ba zan karba ba, domin zan dinga jin tamkar Ina gidan mace ne, ina fatan kalamina ba zai zama laifi ba". Sosai Alh Nasir ke nazarin Mk, yana jinjina masa, domin samun irin su da zuciyar su bata zarme ba, zai yi wahalar gaske, saboda yau muna cikin wani irin zamani da ake auren jari. Da murmushi a fuskarsa ya ce "Mukhtar ina da tabbacin ko a gaban Farida na baka wannan gidan ba zai zame maka na'kasu ba, ba a shaidar 'dan Yau amma na shaidi Farida. Balle ma ni a satin nan na siye shi, ba kuma wadda yasan na siya, da sunanka na siye shi, Dan haka mallaka maka na yi ba aro ba". "Na gode sosai, Allah ya kara arziki, amma ba zan karba ba, abawa masu son zuwa jere ha'kuri, ba zata tare ba, zamu tafi Uk ne, idan ubangiji ya kaddara mun dawo lafiya, Ina da 'karamin gida a gadon kaya sai ayi komai". Ganin da mahaifin Farida ya yi da gaske Mk yake yi ba zai karba ba, sai ya bar maganar gida yana 'kudire dole ya masa wani abu na alheri komin dadewa. Ya ce "idan nace ina son na dauki nauyin tafiyar iyalin naka fa, ko shima baka so?" Kunya ta kama Mk ya sake yin kasa da kansa domin ya gaji da yin musu ya ce "Na gode sosai, Allah ya kara arziki". Alh Nasir ya mike yana ta musu addu'a da fatan alheri, tare da cewa "Bari na turo maka ita". Ba a dauki lokaci ba, ta iso cikin tsadaddiyar abaya baka sai walainiya take yi daga hannun rigar an masa ado da shudin duwatsu, dan haka ta yi anfani da shudin mayafi a maimakon na abayar, ba kwalliya a fuskarta tunda ita ba ma'abociyar adon fuska bace, kawai powder ta shafa sai wet lips sai tsadadden turaren ta na amour amour. Soasai ta masa yi kyau, sai ya dinga tuno sadda yake zuwa zance wurin Iyah yana ce mata ta yi kyau tamkar balabiyar Habasha. Ya zuba mata idon da suka yi jah tamkar mai fama da ciwon afolo, alhalin bacin ran da Sa'a ta jefa shi ne yake neman kassara shi. A hankali cikin sanyin muryar ta gaishe shi ya amsa da karsashi. Ya zuba mata ido sosai, kanta a kasa tana jin yadda kallon ke ratsata. A hankali ya ce "ya jikin ki? Ko da yake kin warware, irin wannan kyau da kika 'kara yi tamkar balabiyar Yemen" Kanta na 'kasan ta murmusa tana jin kunyar sa sosai. Ya dinga

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});