Chapter 77
Chapter 77
sai na gyara tunda ubangiji ya dora mini sonki da son zama da ke". Ta girgiza kai muryar ta na rawa tace "Ba ka gaza ba Malam". Ya nisa yace "Am not good in bed?". Kunya ta kamata, ta cusa fuskar ta a kirjinsa, yace "magana muke yi ta gaskiya". Ta dinga dan dukan kirjinsa tana cewa "Ai kasan dai kure ni ka ke yi anan ma." "Idan kuwa hakane, to mai ya kawo Kika canja, mai yasa kike bijire mini?" "Ka yi hakuri zan canja". Yaushe zaki canja din?". Ta tura mai Baki gaba cikin shagwaba tace "Na canja fah". Da'di ya kamashi ya dinga kai mata kisses ta ko ina tamkar mayunwacin zaki.hannuwansa suna ta kai komo a jikinta. Da kyar ya sarara mata, dukkansu sai numfashi suke mayarwa, daga inda yake ya mika hannu ya janyo ledar yogurt ya bude ya fara bata a baki, Yana cewa "ke Amaryace yau! irin Amaryar da ta kerewa mata hudu" Da'di ya kamata, ta sha iyakar shanta, ya shanye ragowan da ta bari daga nan ya sa harshe yana lashe mata baki, ya janyo harshenta Yana sucking irin deep din nan, daga haka suka fada zazzafar soyayya mai dimautarwa. Haduwar ta zama so ma sha Allah, saboda hadin kai da Sa'adah ta bayar, sabanin kwanakin baya da take zame mishi very doll. *Surayya Dahiru* ✍️✍️ 07/04. 🌺 *HALIN YAU*!🌺 NA *SURAYYA DAHIRU*. lafazee writers. *A guji taba Wañnan labarin ba tare da izinin mai Hakkin mallaka ba*. *Doka mi lamba ta 68 ta yi nuna cewa satar fasaha Babban laifine da yake dai-dai da satar Dukiya*. *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR* *Tukuici ga* *HAJIYA RABI SANI* *Bisa yaddda kike son rubutun Halin Yau, Na gode, Allah ya shirya zuri'a* *SA'ADAH NA GAISUWA*. 71-74. Wannan dare ya shiga cikin dararen da ba zai shafe a zukatan su ba, saboda sun jiyar da junansu farin ciki na ban mamaki. Sosai Mk ya bawa Sa'adah soyayya da kulawa mai yawa, kullum suna tare ba inda yake zuwa idan ba masallaci ba, itama kuma bata komai sai gyaran daki, wannan hutun ya sabunta soyayyar su, ya kara musu shakuwa, ya kuma goge dukkan tsattsar dake zukatan su, aminci da Nishadi ya cika 'kalbinsu. Kwanaki biyar suka yi amma fahimtar da suka samu a cikinsu ya zarta na wattanni biyar. Ana gobe za su dawo da daddare, suna kwance ya rungumeta sosai tamkar zai maida su halitta 'daya, hatta bugun zuciyar su suna ji, sai dai bugun da zuciyar Mk yake yi ta zarce ka'ida. A hankali Sa'adah ta ce "Malam baka da lafiya ne?" Murya a dakushe ya ce "me kika gani?" "Bugawar da zuciyarka take yi yanzu ya sha ban ban". Cike da rauni ya ce "fargaba nake yi Sa'adah! bana son mu koma Kano ki canja mini, na fi son wannan rayuwar da muke yi, mai cike da nutsuwa da girmamawa". "Nace komai ya wuce fa, sannan ai na baka ha'kuri, mai yasa ba ka gamsu ba?" Kai tsaye ya ce "ki mini al'kawarin yanke kawancenku da su Halima, Ina rokon ki, ki rabu dasu, sannan ki mini al'kawarin baza ki dinga 'daga mini hankali ba, komai kike so a hankali zan miki kin ji? Ni dai fatana mu zauna lafiya". Haka kawai ta ji hawaye na zubar mata karon farko da ta ji tausayinsa ya cika mata zuciya, sai take jin tamkar mutuwa ce zata sure wani a cikinsu. Jin 'dumin hawayenta na zuba akan kirjinsa, yasa nasa hawayen da tun dazu yake kokawa da su, suka kwace masa! kwatsam Sa'adah sai jin saukar hawayensa ta yi akan goshinta, karon farko da ta ga ko jin hawayensa a cikin shekaru biyar da ta yi tare da shi, hatta mutuwar Hajiya Babba da ta masa mugun bugu, ita dai bata ga hawayensa ba. Kuka sosai Sa'adah ta saka tana cewa "Malam me kake yi haka, me na yi haka? me yasa kake zullumi har haka akaina? Kai baka ganin laifin kanka sai nawa ka'dai?" Da rawar murya ya ce " Nan duniya ba wadda zai cusa mini ra'ayi akan ki na yarda, saboda na fishi sanin ki, hakanan son da nake miki ba za bani kuzarin da zan cutar da ke ba". "Nima ba a cusa mini ra'ayi akan ka ba". Murmushi mai sauti ya yi wadda baya dau'ke da nishadi ko ka'dan. Ya ce "shikenan fatana dai ki kulle kofofin da kika bude wasu suke shigowa cikin matsalar mu, wadda Ni da ke kawai ta shafa". "To Malam ya maganar makaranta ta?" "Da gaske za ki yi, amma sai kin dawo mini Sa'adah ta, kinsan tun farko bana shiri da Gogel badan komai ba, sai dan rudeness dinta, shine yanzu zaki dawo mini a Gogel din?" Ta 'dan dara kadan! kafin ta yi magana, ya rigata da cewa "Ban so na fada miki yanzu ba, amma bari ki ji, kinsan naje Abuja na yi jarrabawar scholarship, idan na Sami nasara, zan yi PhD dina tsawon shekaru hudu a kasar England, so nake idan na tafi, naga da yiwuwar ku bini ke da Jawad sai ku bini, sai kiyi karatun ki acan, amma ba al'kawarin hakan na yi ba, Ina fatan dai hakan ya kasance, muna komawa zaku yi passport, na riga na yi nawa, idan hakan bai samu ba sai kiyi anan, kafin na dawo kinci karfin karatun ki". "Allah ya zaba mafi alheri" Inji Sa'adah. "Ameen ameen" MK ya amsa mata. Da haka ya shiga lasarta cikin wani salo mai gigitarwa, tsawon lokaci yana sarrafata kafin su fada duniyar masoya mai nauyin bayyyanawa. Karo na biyu da Sa'adah ta gasgata ana kwana ido biyu, a ranar basu runtsa ba, dan kuwa a kunnen su aka fara kiran sallar asuba, wanka Mk ya fito ya ganta kwance tamkar matacciya barci na kai mata caffa "Daurewa za ki yi, ki yi wanka ki yi sallah, sai ki yi barcinki". Da kyar ta tashi tana Jin dukkan gabb'anta sun mata nauyi wadda ba komai bane ya sababa hakan ba illah sububurdar da ta sha a hannun Mk hatta farcenta nauyinsu take ji, ya fice masallaci yana jaddada "kar fa ki koma". Ta yunkura ta nufi toilet din tamkar mai koyon tafiya, da ruwan mai zafi ta yi wankan, ta jima zaune cikin ruwan saboda yadda take jinta a bude, tana ayyana me yasa shi baya kaita toilet ya gasa mata jiki, ai yasan yau bai mata da sauki ba. A daddafe ta yi sallah, akan sallayar ta kudundune tana ta fama da kanta tare da fatan ta sami barci ko ta dawo daidai. Koda ya dawo ya iske ta a kasa, murmushi ya yi sannan yace "ga ta da kwadayi ga kuma lalaci". Ya dauke ta cak ya dora a gado, ya cire jallabiyarsa, sannan ya kwanta ya lullube su da bargo, a tsarinsa so ya yi su tafi daidai wannan lokacin, rashin barcin da bai yi ba, yasa ba zai iya tuki cikin nutsuwa ba, dan haka ya kwanta yana raya ko da la'asar zasu iya tafiya kaduna, su kwana acan, jibi da safe sai su wuce Kano, a lokacin hanyar Abuja zuwa kaduna cike take da aminci da tsaro, Allah mun tuba, Allah ka dawo mana da aminci da tsaro a yankin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157