Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 48

Chapter 48

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daga jikinsa ta koma bakin gado ta zauna kunyar duniya ta rufe ta. Murya a da'kushe sosai yace, "Ga rigar barci tashi ki saka". Kai ta sunkuyar 'kasa tana kallon 'yar guntuwar rigar da ba ta da maraba da abin tatar koko, ta ya ya za ta iya sanya wannan rigar, ko a ina ya samo ta? Ganin ba ta da niyyan tashi ya matsa kusa da ita ya 'dora mata akan cinyarta tare da fadin, "Tashi ki saka don Allah" Ta 'daga taga lalacewar riga ta wuce ma yadda ta ke tunani, da sauri ta ajiye ta tana fadin "Ni ba zan iya sawa ba, ba na son ta". "Ni ina so! kin san tun yaushe na siya miki na ajiye? Kullum addu'a nake Allah ya kawo mini ranar da zan gan ki a cikin ta. Ta shagwabe fuska ta 'daga rigar da sauri ta mayar ta ajiye, ita rigar ma kawai kunyata take yi, balle kuma a ce ta saka, kanta a kasa ta ce "Ka yi hakuri ni ba zan iya sawa ba". Nan da nan ya ci laya, "Wallahi sai kin saka na gani". Ya fada a dake! gabanta ya yanke ya fa'di ta shiga bubbuga 'kafa, tana 'kananun kukan da babu hawaye, hakan da ta yi ya sake 'kawata masa ita, ya sake matsawa kusa da ita sosai, ya yi 'kasa da muryarsa ya ce, "Rufe idon ki ni sai na sa miki da kaina". "Ni dai ka yi hakuri ka bari". "Amma kin ji na rantse, so kike tun yanzu ki fara 'ba ta mini rai, ki fara kwasar zunubi?" Kai ta girgiza, ya ce, "To ki bar ni na yi abin da nake so, tun yaushe nake ha'kurin ki zama halaliya ta". Ya fara zuge zip din rigarta ta ri'ke da sauri, tana fadin "Ka kashe fitila to". "Idan na kashe fitila me zan gani?" Ta yi shiru tana jin tamkar kasa ta tsage ta shige. Ta kasa kallon sa a raunane ta ce, "Ka juya to, ya yi murmushi ya ce, "To" Ya juya mata baya. Kan dole ta sanya rigar amma ta kasa cire kayan ciki! Ta kuma lullube jikin da mayafi. Jin ta daina kiciniyar sanyawa ya sa shi cewa "Na juyo?" Jin ta yi shiru ya sa ya juyo gabadaya, sai dai ganin ta a lullu'be kuma a takure ya sa shi fa'din "mene ne haka kuma?" Ya isa ya mikar da ita tsaye ya fara janye mayafin, ita kuma ta 'kan'kame 'kirjinta da dukka hannun ta biyu. Ya juya ta bayanta ya ga yadda rigar ta kama ta, shape din surarta ya fito sosai. Da 'kadan ta rufe mazaunanta 'yar guntuwa ce sosai, mai kuma kama jiki, rashin kirkin rigar ya kai 'kurewa. Tsayawa kawai ya yi yana kallon ta yana fadin "Ma Sha Allah kin yi mini fiye da yadda nake so". Jin yana 'kokarin 'daga rigar sama sai ta yi maza ta saki 'kirjin ta ruko kasan hakan ya ba shi damar juyo wa ya kalli 'kirjin ta. bai ce komai ba kawai ya ci gaba da tasbihi, ya jawo ta ya rungume ta sosai fiye da rungumar farko. A haka ya dangana su da gado, ya sa hannu ya kashe fitila, hasken bandaki ya ragewa dakin duhu, ya cire rigar da ragowan kayan ya wurgar. Sannu-sannu ya bi da ita, duk wata ga'ba da 'kofa ta jikinta ba inda bai sa baki ya lashe ba, ya rikita mata jiki sosai! nishin da yake yi ya sake jefa ta cikin tsananin shauki da za'kuwa. A ranta kuma ayyana rashin 'kyankyami irin na MK take yi, inda ba ta yi zaton ana sa baki ba, shi yasa harshe yana lasa bai kuma tofar a 'kasa ba. Sai da tafiya ta fara nisa ta gane al'amarin ba mai sauki ba ne, bai 'kyale ta ba sai da ya mayar da ita cikakkiyar mace. Dukkansu sun galaibaita, saboda a tare suka bude junansu a leda. Sai da nutsuwa ta zo wa MK ya rungume ta tare da shafa kanta yana fadin maganganu masu nuna 'kololuwar soyayya da yabawar yadda ta kame kanta, kamar yadda shi ma ya kame. Wani irin son junansu ya cika zuciyarsu da gangar jikin su gaba'daya. A tsakiyar Daren ya fita kicin ya dauko buta ya jona musu ruwa, shi ya fara shiga, kafin ya fito nata ya tafasa, ya kai mata ban'dakin ya taimaka mata ta sauko da ga gadon sai da ya ga ta shiga toilet din sannan ya ye zanin gadon saboda yadda suka bata shi, idan ya bushe jirwaye zai yi, ga kuma jinin budurci. Ya shimfida wani, daga yadda yake aikin ka san a cikin farin ciki ya ke sosai. Ita kuma Sa'adah tana can tana gasa kanta tana fadin ai a littafi daukar amarya ango yake yi, ya gasata ya mata wanka, sannan ya nade ta a towel, ya mayar da ita daki, ya shirya ta a kuma kwantar da ita kamar jaririya, shi komai bai iya ba. Amma tana tuno yadda 'dazu ya sarrafa ta, ya jagwalgwalata son ransa, ya lashe ta tas, sai ta rufe ido da hannunta saboda yadda kunya ta kamata, ba ta taba karanta yadda ya mata din ba, salonsa daban ne. Ta fito tana ra'be-ra'be, ya taro ta yana fa'din, "Sannu My Sa'adah! Allah ya miki albarka, da kansa ya shafa mata mai, da turare, suka kwanta ya dora ta akan cikinsa yana shafa jikinta a ranta fadin take shi baya gajiya ne da wannan shafar? Kafin barci ya dauke su, sai ji suka yi ana kiran sallah. Mamaki ya kama MK yana tunanin ashe ba karamin lokaci suka shafe a tare ba, ba su kwanta ba sai da suka yi sallah. Zuwa masallaci ya gagari MK, ba zai iya tuna ranar da ya yi sallar Asuba ba a jam'i ba, sai yau da suka yi da amarya. 😁 Wayarsa ya kashe ya rungume amaryar sa bayan ya lullube su da duvert, barcin gajiya ya yi awon gaba da su. Alkalamin *SURAYYA DAHRU* ✍🏼. 🌺 *HALIN YAU*! 🌺 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________ https://mobile.facebook.com/Lafazi-Writers-Association-104448621878916/ •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_Dokɑr hɑkkin mɑllɑkɑ me lɑmbɑ tɑ 68, tɑ nunɑ cewɑ sɑtɑr fɑsɑhɑ bɑbbɑn lɑifi ne dɑ yɑke dɑidɑi dɑ sɑtɑr dukiyɑ._* *A guji taba ko sarrafa labarin nan ba tare da izinin mai Hakkin mallaka ba*. *SADAUKARWA GA* *SADIK ABUBAKAR* *UZZIRI*. *kwanaki biyu baza'a Sami posting ba, Ina cikin hidimar Biki ne, da zarar na Sami nutsuwa, zaku ji ni, na gode sosai da yabawar ku akan Rubutuna*. 51-52. Barci sosai suka yi sai wurin 12:25pm MK ya farka, idonsa ya sauka kan agogon dake makale a bango. Salati ya yi, bai ji mamakin yadda suka shafe lokaci suna barci ba, saboda sun ci bashinsa a jiya. A hankali ya raba jikinsa da Sa'adah, ya zuba mata ido yana ganin yadda take numfashi a hankali gashin kanta ya barbaje ya zubo har kan fuskar ta. Ba karamin kyau ta masa ba, duk kuwa da ba komai na alamun kwalliya, sai ya tsinci kansa da yi mata hotuna a hakan. Da 'kyar ya yunkura ya

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});