Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 128

Chapter 128

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

zuwa. 9 ake faraawa, a tashi 1pm. *A samarwa Yara lokacin da zasu dinga zuwa wurin koyon sana'a domin hakan zaisa su taso da burin tsayuwa akan kafafuwansu, zai rage musu burin su kammala digirin farko su zauna zaman jiran gwamnati ta basu abin yi, lokaci ya yi da zamu daina yaudarar kanmu cewa gwamnati zata iya WADATAR da kowa*. Haka kwanaki suka dinga shudewa, har shari'ar mahaifin Khalil ta zagayo, aka yi ta cakudawa bisa taimakon lauyoyinsa mussaman Sa'adah suka samu kotu ta bada belinsa, bayan sun kawo wadda kotu ta bu'kata a matsayin sharudda. Kotu ta sake zabar ranar 28/08 a matsayin ranar yanke hukunci na karshe. Wannan shari'a ta matu'kar Jan hankalin yan siya domin gaba'daya al'amarin siyasa ne, belin da ya samu ya matu'kar daga darajar lauyoyinsa mussaman Sa'adah da ta kasance mace tilo, duka shafin jaridun kasar nan shafin farko sai ka tsinci hoton Sanata Ibrahim Hassan da lauyoyinsa. Mk da ya tsinci hoton Sa'adah a tsakanin manyan lauyoyi gefe kuma ga mahaifin Khalil sai ya ji tamkar ya shide dan tsananin takaici. Ya sani tabbas burinta ne tun tana secondary ta zama lauya, shiyasa a lokacin da zai samo mata gurbin karatu ya yi iyakacin kokarinsa ta samu fannin shari'a, Dan ta sami sau'kin halin da take ciki a wanccan lokacin. Sai gashi duk irin fa'di tashin da yayi akan karatun nata, ashe a mahaifin wannan Dan isakan yaron da ya tsana, zai fara yi wa rana? Ya sake zubawa hoton idon suna kallon juna ita da Bar. Mustapha, da ya kasance saurayi, wani irin al'amari mai nauyi ya danne masa zuciya, idan ba Sa'a ba kishin Sa'adah ne sanadin mutuwar sa domin zuciyar sa zata iya bugawa. A fili ya dinga ambaton "wallahi ba zan iya ba, ba zan jure ba, dole ki ajiye aikin nan, inko ba haka ba rana daya za'a tarar na zama gawa". Karfin addua ne kawai ya daidaita Mk. A yammacin ranar ya shirya ya nufi gidansu yana jin yau kam dole sai ya ganta. Yana zuwa ya tarar da wani bacin ran domin tarar da ita ya yi tana zance da Anwar da ta ganshi kuma ko dar bata ji ba, bare ta sallami bakon ta saurare shi. A sanyaye ya juya ya tafi, cikin sanyin jiki. Hankalin Mk ya yi matu'kar tashi domin ya fara gasgata Sa'a cewa da gaske take zata dora ikon da Sharia ta bata akan ikon Baffa. Ya kasa jurewa, washagari da yamma ya bita gidan Sumayya, da kyar ta saurare shi adalilin Idris din Sumayya na gidan ya masa masauki a katafaren falonsa na kasa. Sumayya tana ta fishin akan me zai saurare shi, bayan ya san duk irin ba'kin cikin da suka sha adalilin sa. Haka dai ya lallaba su tare da fa'din ai mahaifin Jawad ne, dole kuwa ayi taka tsantsan. A rikice Mk yake fa'din "ya kike so na yi miki ne Sa'adatu? Ke fa kika mini laifi, ke kika zalunce ni, yanzu na samu, na farfado daga gashin Kumar da kika mini, shine kike son sai kin Kai ni kasa, wai me na miki ne da ban cancanci na sami nutsuwa da ke ba?". Ya nuna kansa da yatsa ni kike cewa ba Kya so? A akan idona kike hira da wani namijin, kika wulakantani a gabansa? Ashe ba ni da wata alfarma a gurinki komin kankatarta, sai na fa'di na mutu ko sai na hadu da mummunar jinya sannan zaki gane ina son ki?" "Ki na fadawa mutane ba Kya so na ko?" Ya fa'da da wata irin murya mai nuna sarewa kwarai da gaske. Ya mike shikenan Sa'adatu, shikenan, na yafe miki komai, ko na mutu ma, na yafe miki". Ya tafi ko waiwaye bai yi ba. Kwana ta yi tana jin fargabar ko ya tafi kenan? Washagari Jawad ya biyota gidan Sumayya ya tarar da ita a compound din gidan tsaye da Alh Mamman da alamu rako shi ta yi zai tafi. Wani iri Jawad ya ji, ya zo zai wuce su, ba tare da ya musu magana ba. Alh Mamman ya ce" zo mana tare da yafito shi. Jawad akan dole ya karasa ya ce "ina yini a tsaye kerere, sannan fuskar nan a hade tamkar bai san murmushi ba, bare dariya. Alh ya ce " da gani wannan shine 'Dan nawa ga shi nan sak Babansa". Ya zura hannu ya dauko bandir din Yan dari biyu sabbi ya mikawa Jawad yana fa'din ka sha Ice-cream". Jawad ya sake daure fuska fiye da dazu "Ya ce Babana zai mini fa'da ka ajiye' ka bawa masu bara". Ya juya ya bar Alh Mamman da kudi sororo yayin da kunyar duniya ta kama Sa'adah, ta kasa cewa komai, mussaman yadda take bashi labarin hankalin Jawad da yadda yake sonta yake tausayin ta. Haka Suka rabu ita a kunyace, shi Kuma jikinsa a sanyaye na mamakin iskancin karamin yaro irin wannan wato ya san kishin uban sa? Sai da ta bari sun kwanta ta dinga yiwa Jawad nasiha da nuna masa rashin tarbiyar da ya yi ka iya ta'ba cigabaansa. Ya amsa da ya daina. Bayan kwana biyu ta je kotu Anwar ya dawo da ita. Jawad na compound din suna ball da su Ayman da Anis har ma da Khairat, suka ga shigowar motar Su Sa'adah. Dukkansu yaran suka ruga wajen Yi mata oyoyo tare da gaida Uncle Anwar, soasai suke sonsa saboda yadda yake ciko musu leda da kayan ciye ciye. Jawad ne kawai bai doshi inda suke ba sai kawai ya ja ya tsaya ya rungume hannunsa a kirjinsa. Sa'a ta yafito shi da hannu, ya karaso ya tsaya bai ko kalli inda Anwar yake ba. Ta ce Jawad ga Uncle kullum na tambayar ka". Ya sake dauke kai ya ce "na ganshi sannunsa". Ba'kin ciki tamkar ta hadiye zuciya. Ta ce "ba zaka gaishe shi ba?" Ba kunya ko shakka ya ce "Ai ba ubana bane" a hankali, sai dai dukkansu sun ji shi. Ya juya ya barsu. Anwar da ransa ya baci sosai, dole ya mata sallama ya tafi. Ta shiga gidan a fusace tana neman Jawad tana jin tamkar zuciyar ta ta Fado dan tsananin bacin rai. Ta nemi shi ta rasa amma ta kudiri aniyar yau sai ta masa dukan kawo wuka, gobe idan akace ya sake wulakanta ba'kinta zai ji shakka. Ta rasa irin wannan rashin tarbiyar da ya tsira a yan kwanakin nan. Shikuma yana can ya buya a boys quarters. Sai yamma lis ya fito, ai kuwa ta hango shi ta windo ta dauki wayar wuta ta fita domin ta san bata isa dukansa a gaban Sumayya ba, cewa zata yi rainata ta yi shiyasa zata doke shi akan idonta. Cikin Sa'a Jawad ya ankara da yadda ta tunkare shi a fusace, ai kuwa ya kwasa ya yi gate a guje, ba'kin ciki yasa ta bishi itama. Suna fita suka yi kicibus da Mk a waje zuwan sa kenan parking ya gama yi. Ai kuwa ya ruga ya buya bayan Babansa. Mk ya ri'ke shi yana fa'din "menene?" Ya kalli Sa'adah da take hawayen takaici, tana rantsuwar sai ta dake shi. Jawad ya ce " yau zan bika mu tafi Malam kar bar ni anan duka

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});