Chapter 144
Chapter 144
hakoransa suka fara kadawa, jikinsa ya dinga bari. A farko share shi ta yi, sai da ta ga tabbas jikin ne, tasa hannunta, ta ji zafi sosai a jikinsa, ga hawaye sai zubo masa suke yi. Ta yun'kura ta laluba akawatinta ta dauko rigar barcinta ta saka, ta debo ruwa, tare da 'karamin tawul 'dinta, ta dinga goga masa a jiki. Hankalinta ya matu'kar tashi, ba ta san har yanzu haka son Mk yake da karfi a zuciyarta ba, sai da taga yana zazzabi nan, saboda gaba'daya jijjiga yake yi. Damuwarta ta kai kololuwa, ta dinga jin inama ita take wannan ciwon shi kuma yana jinyarta. Ta dauko paracetamol ta bashi da kyar. Tana hawaye, tana tofa masa addu'a. Mk bai samu sassauci ba sai wajen 'karfe biyun dare. Barci ya yi awon gaba da shi. Sai da ya yi barcin sannan itama ta kwanta kusa da shi, hannunta rike da nasa hannun. 'Kiran farko akan kunnensa, ya tashi baya jin ciwon komai sai kasala, ya jima yana zaune yana kallon yadda take barci, tana sauke numfashi a hankali. Gashinta da ya sha gyara, yanzu duk a hargitse. Wula'kancin da ta yi masa na rashin yarda da shi a farko ya matu'kar tayar masa da hànkali, zuciyarsa tana gasgata sonsa ne da gaske ba ta yi a yanzu. Amma damuwar da ya gani a fuskarta a lokacin da bashi da lafiya, ya fahimci sonsa take da dukkan zuciyarta, kishi ne babban matsalar da idan ba'a yi taka tsan tsan ba zai sake ruguza musu rayuwar aurensu a karo na biyu. Ya kudiri aniyar yi mata addu'ar samun sassauci akan kishinsa da take yi da ya wuce ka'idar Sharia da mizanin hankali, tunda ko aka ran kanta ba zata ji dadin rayuwarta ba. Da kyar ya sauka ya shiga bayi, ya yi wanka, ya doro alwallah, sai da ya yi nafila, sannan ya tashe ta, ya fice zuwa masallaci. Ya dawo, ya tarar da ita zaune akan sallayah da hijab a jikinta. Ya cire jallabiyar jikinsa, ya kishingi'da a bakin gado, tana daga zaune a inda take. Ta ce "Ina kwana, Ya jikin?" A hankali ya amsa da cewa ", Lafiya lau Alhamdulillah". Daga nan kowa ya yi shiru, sai tunanin zuci suke yi. Tsawon lokaci kafin ta ji ya yi gyaran murya ya ce "Yau nake son mu tafi, amma jikina babu kwari, ba zan iya tukin nan ba". A hankali ta ce "Ubangiji ya baka lafiya, sai mu jira zuwa gobe, mu ga mai zai zartar." Ya yi shiru! Yana kallonta, yana jin sonta da tausayinta suna neman kassara shi. A hankali ya ce "sanyi nake ji, da sauri ta mike ta fara kokarin ware bargo, Dan ta rufa masa. Ya kalleta ya ce "Ba shi ba". Zuciyarta ta buga, ta sani tun fil'azal idan yana zazzabi, sai dai ta cire kayanta ta mannu da shi, dumin jikinta shine maganin sanyin da zazzabi ke sababa masa ji. Ta yi sororo bata san me yasa a duk sadda ya nemi ta'ba ta ba, sai ta ji wani irin bacin rai ya taso mata ba. Tsayuwar da ta yi, yasa shi fahimtar abin da yake son ta yi masa ne, ya sake sanyaya jikinta. Ya waske kamar bai gane halin da take ciki ba, ya sake cewa "Dan Allah". A sanyaye ta cire rigar jikinta, ta bar pant dinta, ta isa gare shi, ta kwanta, ya yi mata wata irin runguma mai tsananin gaske. Suka dinga sakin ajiyar zuciya! Ya dinga rada mata "Hold me tied please". Amma Sa'a ta kasa yin komai, saboda rashin sukunin zuciya. Tana jin yadda ya gyra kwanciyarsa ya fara laluben kirjinta da bakinsa, kan dole ta kyale shi ya zama tamkar sabon jariri saboda yadda yake tsotsar su. Jikinta gaba'daya ya amsa, sai tsuma take yi, shi kuma rashin 'karfin jikinsa ya masa cikas din tafiya second round ko da ta 'karfi ne kuwa irin na daren jiya. A hakan da suke barci ya yi awon gaba da su. 9:18am dai dai Sa'a ta bude idonta, har lokacin kuma Mk barcinsa yake cikin nutsuwa da kwanciyar hankali. Fuskarsa na manne da kirjinta sai ka rantse baya samun iskar zukar numfashi. A hankali ta zare jikinta, ta mayar masa da filo gurbinta, kamar yadda take yi masa a baya. Bata tsaya a ko'ina ba sai a bayi, kai-tsaye ruwa mai zafi ta ha'da, ta yi wanka sosai, ta fito, ta shirya cikin matsakaiciyar kwalliya, ta zauna akan stool ta kasa daura dankwali saboda yadda take jin tsananin yunwa. Bata son tashinsa, gashi kuma ji take tamkar ta ci babu saboda tsananin yadda cikinta yake yi mata karta. Ta dauko hijabinta ta saka, ta dauko jakarta, ta nufi kofa da nufin fita ta nemi abinci. Ta bude kofar kenan ya tashi, da azama ya ce "Ina zaki?" Ta dawo da sauri ta ce "yunwa nake ji, tamkar an mini yasa a ciki". Ya bata rai sosai ya ce "shine dalilin da zaki dauki hijab ki fita babu izni, alhalin kina kallona, Wai ke wanni irin raini kika mini ne? Ke ce zaki fita siyan abinci? Karatun naki abinda ya koya miki kenan?" Ta yi shiru, ta kasa cewa komai. Idonta ya ciko da kwalla. Ya ja tsaki ya mike ya shige bayi. Bai wani jima ba ya fito, amma ita sai ta ga tamkar ya kusan awa guda. Jallabiya ya zura ya dauko wallet din sa ya fice. Mintina Kamar biyar, ya dawo dauke da ledoji a hannunsa. Ya tarar da ita tana kan stool din mirror tana faman goge hawaye da tissue. Ya ajiye ledar a gabanta ya ce "gashi sauko ki ci". Ta yi tamkar ba ta ji shi ba, shikuma ya shige bayi, ya fara wanka. Amma da yake yunwa ba kanwar uwa ba ce, sai ta sauko, ta hau duba ledar. Leda daya dankalin turawa da kwai ne, 'dayar kuma doyace da aka soyata cikin kwai. Sai kuma leda mai dauke da daurin kunu biyu, na gyada da na tsamiya. Doyar ta hau ci a yunwace, kafin ya fito ta cinye tass, sai ragowan kunun tsamiya a hannunta da take shirin zuke shi. Sai da ya shirya, sannan ya zauna yana cewa "yanzu duk doyar nan kin cinye ke ka'dai, yaushe kika zama mai cin abinci haka? " Takaici yasa ta cigaba da matso kwalla ta na gogewa, shikuma ya hau cin abincinsa hankali kwance, yana jin wani irin shau'ki. Bai san me yasa iskancin Sa'a ke tafiya da shi ba, ya lura a yanzu bata da burin kayayyakin 'kawa, ba ta harkar kawaye, cikin dabi'unta masu Muni kaifin harshe ne ya rage mata, shima kuma dole ta rage indai tana gabansa. Amma sakalci, sai ya ga tamkar tana girma, yana sake bin jikinta ne. Ya tabbatar har kukanta yana jerin abubawan da yake kewarsu. Sai da ya kammala ya dubeta ya ce " ke kam kin ji kunya wallahi! Ai bai kamata ki tisa ni gaba kina mini kukan shagwaba ba, tunda dai jiya ba irin ro'kon da ban miki akan ki taimake ni ki mini abin da zan samu nutsuwa, amma ki kika shafawa idonki toka. Sai dai kuma na nuna miki ba zanci gaba da zuba miki ido kina mini
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157