Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 119

Chapter 119

Halin Yau Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yi, sai kuwa ya juyo ya kaiwa bakinta damka ya murde da iyakacin karfinsa, yana fa'din ai tunda kin riga kin tsufa ba zai yiwu ki dinga mini kaifin harshe ba, jikin ki ne zai fa'da miki. Cikin kishi mai yawa ya ce "ki je ki kai ni court of appeal, ko kuma ki sakaye ni a gidan gyaran hali na muddin Rai karshe dai na san ba komai ya saki hakan ba sai kishin na auri first love Dina". Hawaye ya goce mata ta ce "Me zan yi wa kishin, ina abin kishin ya ke?" Ya make kafada ya ce "kin fi kowa sanin inda abin kishin ya ke? wato har kin yi ilimin da za ki kai ni Human Right ko? Ina rantse miki da Allah sai na raba ki da wannan damar". Ta yi tsaki ta ce "Bismillah". Gaba'daya ya damkota ya jijigata idonsa ya ka'da da wani irin karfi saboda yadda taga idonsa ya juye nan kuwa wani irin tsumin kishi ke huda masa zuciya. Ya ce " Ni Kika yiwa tsaki? ta yi kasa da kanta ta kasa magana saboda yadda ta razana, ta san baya son tsaki. Ganin da ya yi ta dan risina sai ya saketa ya ce "Wa ye wannan da ya kawo ki a mota? Anya Sa'adatu ba zaki bar zuciyata ta huta ba? Na fa'da miki ban son na gan ki da kowa shine kika dauko wani gajeran yaro kika zo da shi, kuma kin san zan iya ganin ku?" Nan ma shiru ta masa tana jin haushin yadda ta kasa tafiya ta barshi, zuciyarta tana bada ita da yawa. Zuciyarsa ta dinga zogi tamkar ya curo ta, ya daure ya ce "Baffah na dawowa zance a daura auren nan tun ban janye komen da zan yi da ke ba, na san dai sadaki kawai za'a ce na kawo, ko yanzu na ruga shago zan hado dubu ashirin dan baki wuce hakan ba". Hawaye ya balle mata ta ce "Dan Allah ka janye komen dan kuwa ba sonka nake yi ba, maganar ban wuce dubu ashirin ba kuma, idan ka so ka ce sadaka ce ta dace da Ni, ina ce kai kana da wadda ta cancanci kudade masu nauyi?" Ya saki murmushin da Babu nisha'di ya ce "kwarai kuwa, kin san dai fari da tsayin amaryata kadai ya isa namiji ya biya kowanne irin farashi domin irin sune na shiga gaban mota, idan kuma kana gida a maka kwalliya da gashi yala yala kana jin ka tamkar kana tare da balarabiyar Yemen". Hawaye ya balle mata, har da shesshekar kukanta, shi kuma ya dinga jin dadi, domin ya san har abada shi da Sa'a suna son juna dan haka dole su ji kishin junansu, akan dole yake yin hakan dan sai yafi samun lagonta a maimakon ya yi ta rarrashi tunda ya san bata biyuwa ta da'din rai. Kafin ya yi magana ta ce "idan ma Balarabiyar Saudiya ce ina ruwana, sai dai kuma na san banbancin jikinta da zagarniyar dabino kawai numfashi ne, ta fa'da hawaye ya na sake zuba". Jikinsa ya yi sanyi ya ce "very sorry my sweet Sa'adah". Haka kawai ya fa'da kukan ya zo mata gaba'daya ta dinga yinsa saboda yadda ta ji kishin maganganun da ya yaba mata "Yi hakuri mana tunda na bata miki Rai ki yi ha'kuri, shiga ki dauko mani abin zama, zance na zo, ai ba maganar kuka tunda dai kin san nafi son ina kamo halittu suna cika mini hannu, zangarniyar dabino ai kawai ta fashion ce". Ta goge fuskarta ta ce "da wa zaka yi zancen?". Kai tsaye ya ce "Sa'ade". Ta ce "bani da muradin ka, je ka dauwama da ta shiga mota, ni ma ubangiji ya bani rabona". Da sauri ya ce " zuciyata ta gama yarda tunda kika shafe wannan lokacin wani bai yi mini shigar sauri ba, to kuwa tabbas ni ka'dai ne zai mallake ki, ada na kudire idan na dawo na tarar kin yi aure zan nemo Safina na aureta, amma tunda kin cigaba da jirana to na fasa da Safina, dan haka ki ajiye duk wani borin da kike da nufin yi mini yanzu da sunan jana a kasa, ki adana idan an shafa fatiha sai ki ta yin su ni kuma zan ta lallashinki da allurorin kauna kala kala". Kawai sai ganin ta ya yi ta zube a kasa tana kuka sosai tana tirza kafa ya dinga kallon ta yana murmushin ashe dai har yanzu bata girma ba, zai mata komai ta shanye amma idan ya jingina kansa da wasu matan sai yaga gazawarta da rauninta, bata iya jan aji akan kishinsa, ya yi amanna ba macen da take son sa kamar Sa'adah. Da wata irin murya da sai suna cikin mayafi guda daya yake yinta ya ce " Yi shirun ki Ummu Jawad ai na fasa, kuma ma wasa nake miki ai na san karatu kika tsaya yi, ba Mukhtar kike jirah ba". Ya sake cewa duk girman laifin da kika mini ai dai bana kin daukar wayar ki, na ro'ke ki ki dinga amsa kirana, idan kuma kin ki jin rokona Ina tabbatar miki zamu je lokacin da zaki ta kira na cikin tsananin son na dauka ba kuma zan saurare ki ba Nima". Da kuka sosai ta ce ka auro har da Halima Mutari, menene hadina da kai da zan damu ne, kuma Wallahi ba zan yarda da wannan abin da kake mini ba, Baffah na dawowa Zan fada masa ya bawa 'Karfi kyautar aurena shi nake so, dan kuwa birge ni yake saboda sanin ya kamatansa". Jinsa ya yi shiru na dan lokaci ya sa ta dago ta ga idanuwan nan sun sake kadawa tamkar garwashi, wani irin tsoro ya cika zuciyar ta amma bata ce komai ba. Cikin murya ba amo ya ce "sonsa kike yi da gaske ko kuwa ramawa Kika yi dan na ce zan auri Safina? Ai bance ina sonta ba ni, akan me zaki nemi hada ni da aminina, ke dai burin ki a duniya bai wuce ki tayar mini da hankali, ki kassara zaman lafiyar zuciya ta ba ko? to Billahillazi zaki san kin fa'da min wannan mummunar kalmar wai yana birge ki. Na rantse miki U will pay for it" Ganin yadda ya fusata ya sanya ta shamace shi ta mike ta shige cikin gidan da saurin gaske tamkar gudu gudu. Sai da ta tsaya ta gyara fuskarta, tana raya yadda zuciyar ta take fatali da hudubobin Innah da Anti Sumayya akan kar ta bari ta dinga kula Mk, batavsan dalilin ba, bata iya wannan jarumtar. Ya jima a zauren kafin ya tafi, ya roki Akeel ya tuka shi zuwa gidansa domin ba zai iya tuki ba. Kwana ya yi cikin wani irin matsanancin kishi, bai yi barci ba duk juyin da zai yi Sa'a yake gani da wani namijin cikin shigar farin taufafi, sai kuma da ta ce Mahmoud na birgeta. Tabbas idan bai tashi tsaye ba, ba zai samu Sa'adah ba, domin sosai ya hango wani irin fishi mai danne soyayya duk karfinta kuwa a tare da ita. Washagari daga fitowar Mk daga masallaci ya dauki mota bai zame ko ina ba, sai gidan Alh Isa.

Table of Contents

Chapters

157 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});