Chapter 99
Chapter 99
zaiyi to ni banga alamar akwai rashin haukan a tattare da LIMBA dinnanba ki dena ganinsa kaman baya ji ko gani, Kima aje LIMBAn kinga Sayd? Kinsan komai zai iya akan LIMBA? Kina ga bazai iya daukan ran Ammar dinba akan LIMBA" Wani kallo Maheer yayiwa Anny din yana cewa "Ke me kike fada? Stop scaring her, Kina daga mata hankali cant you see tana cikin damuwa da firgici" Janyo jannah din yake kokarin yi tan kwacewa tana son shiga dakin Ammar wanda a daidai lokacin Mimi data taso ta iso gurin jikinta va wani karfi. Da gudu Jannah tayi gurin Mimin ta rungumeta tana fasa wani kuka me sanyi tana cewa "Mimi Ammar bazai iya daukan wannan hukuncin ba, Inason a warware auren dan Allah a dauramun da Ammar" Mimi wasu hawaye ne masu radadi suka gangaro mata dan daman koda ta fito ta fahimci tabbas andaura auren yau Amma bata dauka zasu iya daurawa wani auren jannah ba Ammar ba. Rungume jannah din tayi batareda ta iya cewa komaiba sbd ciwon datake ji yana cike zuciyarta da bacin rai me tsananin gaske. Dakin Ammar Mimin ta ja jannah zuka shige batareda tacewa Anny da maheer komaiba suka rufo kofa. Kallo daya Mimi taiwa Ammar zuciyarta ta karye ta share hawayenta tana zaunawa gefensa. Jannah ma gefensa ta zauna tana ambatar sunansa Mimi ta hanata tabasa da hannuwanta. Kuka jannah din ta fasa wanda ta rasa na menene amma dai tasan tsananin tausayin Ammar bazai taba barintaba har abada da kuma kaunar da suka taso a cikinta ta kusanci da shaquwa. Anny da maheer ma basu samu cewa komaiba sbd ganin Mimi ta daure fuska sosai suka juya suka bar gurin zuciyar Anny fes. Acan palo kuwa Sun fito sun fice sunbar zaadens din zuwa gida wanda Falaq ta matsu daddynta ya dawo sbd yau itace ta tayasa shirin daurin aurensa ta rakasa har mota tana jin kaman ta hanasa zuwa gurin daurin auren ya wuce ya dauko mata Jannah din kawai ya fara kawowa nan. Suna isowa Falaq ta fito da gudu Fiddausi tayi saurin riqeta tana hanata gudun sbd kada matsala ta biyo bayan gudun. Yana fitowa motan da sauri ta qarasa gurinsa ta fada jikinsa tana cewa "BestDaddy ya zama nawa nida Jan" Dariyar zancenta Baba alhassan yayi yana cewa "Wannan baturiya bata da hausa ko kadan sai iyayi da surutu" Sayd ma dariyar zancen nata yake yana cewa "Aa daya a cikinku dai zai daukesa" Sake qanwamesa tayi tana cewa "No,Tin farko har karshe nawa ne ni kadai yanzu ne dai na yadda ya zama namu mu biyu da My jan sai kuma babies biyu da kawai nakeso ta haifo mana sun isa banason na bawa Daddyna da yawa" Kallanta AZIZ din yayi da idanuwansa yana mamakin yanda haryanzu ta kasa wayo duk da girmanta. Sayd tsokanarta zai sake yi AZIZ ya kallesa saiya fasa fadan abinda zai fada yana dariya yace "6 mukeso" Da wani irin tsalle ta kallesa tana dawowa da kallanta kan Daddyn zatai magana ya girgiza mata kai ahankali alaman Ba haka bane kafin ya kalli Sayd din yana cewa "Zaka rikitamun ita ko?" Dariya sosai Sayd ya sake yana shigewa palo yana cewa "Ba ruwana a bakin mama naji, Kuma ashe da gaskiyan mama wata a gidan nan batada wayo sam" Jin sunan Mama ce ta fada hakan kallansa tayi da sauri sbd tasan baya wuce umarnin mama daidai suna shiga palon tace "Daddy d gaske kanne har 6 zaka mun?? Mama dake fitowa dakinta cikin mamaki tace "Ke bakinki komai fada yake ko?? Uban naki kikewa wannan tambayar? Tura baki tayi tana son amsarsa sbd jin tayi kaman ma batason ko guda daya zatai magana magana Mama tayo kanta da gudu tayi bayansa tana cewa "Ni banason ko daya ma na fasa abarni daga ni sai Jan mun isa" Mama sake kallanta tayi zatai magana ya bude baki yana janyota gabansa yace "Babu wanda zai zo ya dameki da daddynki, Amma karki sake maganar nan kwata kwata ok?? Gyada masa kai tai tana dawowa mood dinta na baya tace "Daddy yaushe Jan zata taho? Yau? Anjima? Wat time? #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 60 *TALK WITH SIDDEEQAH* Operation Ciniki Dole 08149588205 Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai Yallaɓai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye. Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa. Tunda na kira Huriyya na faɗa mata abunda ke hanani Bacci ta faɗa mun wani sirri da ya girgizani. Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah). Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0 Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy. Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na buɗe daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp. https://wa.link/8al2f0 Gaskiya wanda ya koya a wurin ƙwararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya faɗaba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na. Hurayyah ta taimaka da ta haɗa ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba. Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online. Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days. Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi) Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin. ************* Kallan fuskanta yayi yana sake ganin doki da murnan dabai saba ganinta dashi ba idan baa kansaba, "Meyasa take tsananin kaunar wadda bai kamata ta kaunata din ba" shine tambayar da zuciyarsa take masa yana kallan Falaq din. Sake riqe hannunsa tai tana cewa "Daddy pls yaushe ne zata taho?" Kaine zakaje ka daukota? Ka aikani na dauko ta yanzu pls BestDaddy" Numfashi ya sauke yana shafa fuskanta yanajin kaunarta na sake ratsasa, Ayau zuciyarsa cikin tsananin qunci da daci take sbd kaddarar auren daya shiga tsakaninsa da familyn da bai hada tsanarsu da komaiba amma ganin farin cikin dayake fuskan Falaq wanda daga zuciyarta yake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163