Chapter 15
Chapter 15
fada cikin mutane kaman yanda ya hanata magana a cikin mutane sbd muryanta. Ana cikin ya fara examsa dinsa dan haka tare suke zuwa makaranta ya zaunar da ita bakin window dayake ganinta har a gama ya fito ya jata su tafiyarsu gurin yawon nema. Rayuwa tayi musu nauyin da duk kansa yafara neman kuncewa amma ya riqe sbd Ummitah dayayiwa kansa alkawarin inganta rayuwarta bazai bari insha Allah ta taso cikin qunci da azabar daya taso a cikinta ba, Shine uwa kuma ubanta dan haka ko rayuwarsa zai iya siyarwa dan inganta tata. ***Ummita a tata rayuwar batada wani hasken data sani bayan BAABAH dinta wanda shi kadai ya isheta rayuwa, ya isheta jin nutsuwa da ganin haske arayuwar ba duhu ba, Shine uwa kuma ubanta wanda take ganin indai gashi bata buqatan komai hakama shi kadai ne abinda take buqata a rayuwarta. Daqyar ya kammala exams dinsa sbd babu lokacin zuwa aiki dan haka abincin dazai bawa ummita bama kansa ba yake musu wuya dan haka koda aka gama exams din yayi wani irin rama daga shi har ummitan sun bushe dan haka yana gamawa ya duqufa aikin kamfanin daya sake samu da tsaron shago yana hadawa biyu sai suka fara daidaituwa. Ahankali abinci yafara wadatarsu kullum sunaci su koshi ya siya mata abubuwan buqata da nasa ma. Ya siya musu katuwar fitila basa cikin duhu ko kadan yanxu, Ya siyawa kansa waya yar qarama sbd jamb daya rubuta da kuma jiran kiran fitowar jarabarsu. Rayuwarsu tafara daidaituwa shine malamin Ummita na karatun addini harma dana bokon dan haka tafara koyan karatu a gunsa kuma tana ganewa sbd yanada qwaqwalwa sosai dan duk tsananin rayuwar da suke ya tsaya ya samarwa kansa ilimi sbd burin dayake dashi akanta. Mama sakina na cikin tsanani a gidan aurenta sbd baba ila daya tsaneta gaba daya tinda ta kasa cire su abdul a ranta duk ta rame ta qare akan tinaninsu da rayuwar da suke wadda bata cikin nutsuwa da kwanciyar hankali kwata kwata sbd Abdul rayuwarsa ta qare ne akan kulawa da ummita hakama bazai tabbata boyeta a amtsayin namiji na sbd girmanta idan yazo zai nuna hakama tayaya zaici gaba da iya kulawa da ita shi kadai dan haka take cikin damuwa me tsananin gaske da kuma batan Fatima daya tabata itama ta rasa kwanciyar hankali kwata kwata. Baba ila gaba daya ficewa tai a ransa sbd babu dadin zama da ita tinda ta saka ranta a qunci sbd yayan da ba ita ta haifa ba,uwarsu ta tsallakesu ta gudu sai itace zata kawo masa qunci gidansa sbd su duk tabi ta bushe babu komai a jikinta hatta gatanta jin yayi ya bushe masa dan haka ta fice masa kwata kwata a rai ko abincin ma seya dena bata azaba kawai take sha a gidan da baqin ciki tareda hantara da tsana da gori. Abdul bai taba zuwa ko sake barin hanyama ta hadasa da yan uwan babansu ba sbd babu abinda yake buqatan dayafi kada Allah ya hadasa dasu harsu bar kauye dan haka kwata kwata baya hulda da mutane ko shiga mutane sosai kaman iyayensa ya killace kansa daga shi sai kanwarsa wadda itace tafi masa duk wani abu dayake duniyar nan. A gurin aikinsa ahankali yafara zamowa abin kaunar kowa sbd nutsuwa da kamun kansa da kuma maida hankali kawai akan aikin daya kawosa. Tamkar yanda mahaifinsa yake da farin jini da kwarjini haka yafara cika idanuwan mutane duk da shine qaraminsu a kaf ma'aikatan gurin hakama sbd rufin asiri daya fara samu da cimar safe rana dare sai yafara zamowa lafiyayyan saurayinsa wanda haskensa na bafulatin asali suka fara fitowa sosai. ****examsa dinsu ce ta fito wadda tayi kyau sosai kusan fiyeda ta kowa a makarantarsu dan haka yake cikin farin ciki. Rayuwarsa ta qara zamowa akan tsari ne a lokacinda ya samu admission dinsa a university of lagos wadda acan ya cika sbd yanason koyan gwagwarmayan nema, A daidai wannan lokacin ne baba Ahmed ya kawo musu ziyara sbd rasuwar da me gidansu yayi dan yazo ya tafi dasu da takardar da akai ta kudinsu da zai basu zuwa abuja. Sam Abdul bai nuna ummita mace bace a haka suka tafi har abuja bayan tafiya me tsayi suna isa aka saukar dasu gidan wani dan uwan baba Ahmed wanda yake gadin wani gida da babu kowa a cikinsa. Sai washe gari suka isa gidan alh kabeer inda babu wahala bayan sunyi gaisuwa daman ansan da zuwansu babban dan Alhajin ne ya nema Baba Ahmed sbd takardar da dad dinsa ya basa a hannunsa tasu Abdul din dan haka ba wani wahala aka basu dukiya me yawan gaske. Kafin su tafi kwanansu shida a abuja Alhaji Sa'ad 'dan Alhaji kabir din yaji kaunar Abdul kaman yanda dad dinsa yaji yana kaunar Ayouba a can bayan dan haka bae bari sun tafi ba yai masa tambayoyi yaji yana shaawar sakasa a business dinsu sbd Alhaji Kabir ya rasu bayan doguwar jinya wadda sanadin businesses dinsu ne da sukai qasa sun karye sosai dan haka ciwon zuciya ne da Diabetes ya kwantar da Alhaji wanda sukaita yawon kasashe sauran dukiyar duk ta qare daga qarshe koda ya rasu basuda wani abin daya dage musu bayan gidan da suke ciki a yanzu. Amma sbd sauke nauyi da biyan haqqi ya sakasu saida duka motocin gidan suka hada kudin da dad dinsu yayi alkawarin bawa su Abdul wanda yake ganin haqqinsu ne dole ya basu suka nemesu dan basu, Amma ganin nutsuwar Abdul din wanda idan suka basa duka kudin zasu koma ko abinda zasu juya basuda shi gashi shima Saad shi kadaine namiji a gidan sauran kannensa duka mata ne sai mahaifiyarsu dan haka ya gabatarwa Abdul kalar business dinsu na companies din shigowa da manyan qarafunan manyan motoci daga kasar waje da kuma kamfanin Qera nasu da suke dashi tareda bayyana masa komai na business da kuma yanda ake tafiyar da huldodin duka a gaban baba Ahmed da lawyer dinsu. Abdul daman bai saka kudin a ransa ba bare saka lissafinsu a ransa dan haka yace ya bar musu amma a saka baba Ahmed a cikin huldan ya basa kaso daya a bisa uku na dukiyar shima ayi dashi. Gabaki daya familyn gidan jin farin ciki da tsananin kaunar ABDULAZIZ sukai musamman Alhaji Saad dayaji ABDULAZIZ ya zama kaman wani savior dinsu. Baba Ahmed ma jin yayi yana zubarda hawayen farin ciki sbd yana cikin gararin rashin aikin yi shima sai wahalar rayuwa yake sha shiyasa kunyar su Abdul din ta hana ya fito ya taimakawa rayuwarsu. #MAMUH #LIMBAS #ZADEENS #BESTLOVE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 10 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163