Chapter 9
Chapter 9
sakina na cikin tsananin damuwa da tashin hankalin da suke ciki sbd yunwa da ciwo me karfin gaske na kokarin shigar babyn wadda tafara qanqamcewa ga Abdul din da shima wahala take neman kashesa da qananun shekaru. Abdul kuwa da ummansa sun koma masu baran karfi da yaji sbd duk zai tafi gurin aikin wahalar dayake yi binsa takeyi bata zama fitowa takeyi dan haka tare suke zuwa ya zaunar da ita guri daya wasu su bata sadaka sbd tinanin almajirace wasu kuma gudunta ma sukeyi. A cikin wannan halin sukai sati kusan uku sedai zuwa lokacin duk jamaar kauyen sun fahimci fatiman ta samu tabin kwakwalwa dan haka sadakar ma aka dena bata. ****FATIMA UMMITA shine sunan da Abdul ya sakawa qanwarsa dayake jinta kamar ransa dan kuwa shine me goyata da kansa duk yawon da zaiyi da ummansu yarinyar tana bayansa harya saba yanzu kauyukan gabansu suke zuwa tallan yalo dayake sara yana siyarwa. UMMITA daga baya umman na bata nono dan haka tafara lafiya ta koma cikakkiyar lafiyayyar baby sedai har lokacin sitirar sakawanta daya ce tak wadda mama sakina ta saka mata, Wanka kuwa sai suyi sati baayi mata ba sai daga baya yake kaita mama sakinata tayi mata harda hudan kunne tai mata ta saka ma yan kunne harda wasu kayan ta sake siya mata guda daya dan itama batada wani karfi. ##MAMUH #LIMBAS #ZAADENS #BESTSTORY #UMMITA LIMBA #JANNAH ZADEEN #DONOR ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899 *_Arewabooks@Mamuhgee_* 6 *ZUZEAMVENTURES* 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************ Malam AYOUB LIMBA ma'aikacin wata maaikatar qera robobi ne dayakeda gaskia da amana tareda kwarjini da farin jini sosai ga duk wanda yayi hulda dashi sbd gaskiyansa da hakurinsa tareda sanyin halinsa. Ayoub baida uwa a cikin matan babansa ya taso sbd tasa uwar ta rasu tin yana qarami, Cikin azabar yan ubanci data matar mahaifinsa ya taso babu sauki ko sassauci a halinda ya taso cikinsa a gidan mahaifinsa gashi mahaifin nasu bame zama bane yawon nema yake zuwa, Azaba da ukubar gidan ya sakasa zamowa me zafin nema da kokarin aiki wanda ya saka ya fara banbanta da yaran gidan sbd yanada 'da'a kokarin bin na gaba, A cikin masu aikin me gari ya samu ya shiga suna zuwa kauyuka cin kasuwa suna siyar masa da hatsi da albarkatun gona sukan yi kwana biyu basu dawo ba. Tin ana ganinsa yaro shekarunsa basu kai ba har kokarinsa ya kwacesa ya zama sharp yana iya huldodi sosai wanda ya saka ya samu matsayi me tsafta a zuciyar me gari daga nan ya hadasa da wasu mutanensa dake wani kauye masu zuwa birni suka fara zuwa dashi, Cikin kankanin lokaci acan ma ya samu mutane masu kaunarsa ya bar kauyen kwata kwata sedai yazo ganin gida Allah ya fara rufa masa asiri. A wannan lokacin da Megari yake tamkar mahaifinsa sbd kauna da kuma juya masa dukiyar dayake yi a can birin sbd shekarunsa sunja sosai ya zama matashi me gaskia da amana kwatsam Allah ya karbi ran maigari wanda hakan ya saka kaf yan kauyen masu hassadarsa suka taso suka zuga iyalan megarin suka kwace komai nasu tas basu bar masa komai ba. A cikin gidansu kaf daga yan uwansa har matan babansa harma maqota hassadarsa sukeyi dama matasan kauyen kaf sbd babu wanda ya taba fita birni nema a tarihin kauyen sai shi ya shiga cikin masu arziki harma da dan karatunsa ya koyo dan haka tsanarsa suke ji sosai da baqin cikinsa sbd babu me abinyi a cikinsu Gashi ko gona babansu baida bare suyi noma daga me saida rake sai me saida itace da dadai sauran irinsu da baa wani samun komai. Rasuwar me gari da wata hudu nasu mahaifin ya rasu dan abinda ya bari wanda duka idan aka hada bazaa samu dubu dari ba aka tattara aka raba aka bawa kowa ya tattara yabar kauyen. Watansa biyar da tafiya ya samu aiki a wani kamfanin qera roba wanda gurin qerawan yake wajen birni sosai harya zo kusa da kauyensu sosai dan haka sai hakan yai masa dadi dan babu jimawa ya fara gini a kauyen da dan qaramin filin daya siya. Aikinsa yana rufa masa asiri sosai dan abinda yake samu din yanayi ba laifi hakama shi kadaine dan kauyen a cikin kaf ma'aikatan gurin dan haka shine kusa yakeda sani sosai a bangaren dan haka kowa ya tashi neman abu shi ake nema. Hakurinsa da kwantar da kansa tareda rashin rawar kai ya saka yayi farin jini sosai da suna a gurin, Sabuwar hassada ce da baqin ciki ta sako yan kauyen da yan uwansa gaba daya suka fara kokarin ganin sun masa baqin ciki amma bai taba damuwa kuma yana taimaka musu sosai. A maaikatar yake kwana amma yana gama gininsa na qasa ya dawo gidansa daga nan yake zuwa aikinsa kullum akan kekensa sabuwa dal daya siya. Gama gidansa da wata uku ya hadu da Fatima da sakina qawayen da suka taso tare tin yarinta baa kauyensu suke ba kauyen kusa dasu, Fatima a hannun kawunta take sbd itama marainiya ce dan haka kawun na ganin Ayoub nada abin lasawa tini ya basa aurenta ba bata lokaci akai auren bayan tabarma da buta sai setin kayan cin abinci na silver babu abinda ya siya mata ya tattara aka kaita sedai daga baya ayoub ya siya musu katuwar katifa da abubuwan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163