Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 82

Chapter 82

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tayamu murna" Mama dariya tayi tanawa jannah din kallan kauna Itama Mimi murmushin take tana dawo da kallanta kan mama suna cigaba da magana. Jannah kama hannun Falaq tayi suka bar palon tana cewa Fiddausi ta biyosu. Bedroom dinta suka nufa Suna shiga dakin akan hoton Ammar dake gefen gadon dakin idanuwan Falaq suka sauka ta zake guntun tsoki mara sauti tana cewa "Yayi kama da namijin witch ma" Fiddausi data jita hoton ta kalla tana mamakin zancen da dariya lokaci daya. Jannah kuwa zaunar da ita tayi ta kira kitchen aka kawo musu tarin kayan zaqi dasu chocolates wanda kusan taste dinsu daya da falaq wadda aka hana cin chocolates da wasu abubuwan sbd kiba takeyi. Fiddausi kuwa jannah din take kallo wanda komai nata yake a natse cikin burgewa da tsari. Falaq kuwa an samu abinda akeso sakewa tayi tana ciye ciye suna kallan abubuwa a ipad din jannah din suna dariya kaman sun saba. A can palon Dzad kuwa fira ce ta business take wakana a tsakaninsu cikin sakewa da ilimi suna bayyanar masa da irin nasarorinsu na rayuwa da successful businesses dasuka diba shekaru suna gudanarwa. Mayen murmushi akan fuskansa batareda yacika bayanin tasa nasararba tasu yake saurara yana mamakin irin yanda a zantukansu yake karantar halayen kowannesu da fahimtarsu daya bayan daya yana kokarin fahimtar waye likita a cikinsu amma dayake sunada wani irin riqe sirrinsu da kiyayewa sam babu wata alamar da zata ganar dashi komai. Abu dayane yake sake fahimta a kowannensu shine zasu iya komai akan kaunar dasukewa junansa, Suna tsananin kaunar junansu babu shakkar hakan tabbas, Amma kuma jannah din dai itace tamkar zuciyar kowanne Zaaden, Itace basa hadata da komai ko a gurin zance, Sun nuna,sun fada kuma idanuwansu da komai nasu ya nuna hakan sbd sunason yasan da hakan sbd kiyayewa da tsaro dan yasan ko rai zasu iya dauka akanta. Wani shegen murmushi ya sake a lokacinda ya fahimci abinda suke nufi da nuna masa hakan a cikin kwanciyar hankali da wayewa batareda damuwar komaiba. A natse ya dan yi baya yana jingina da jikin sofan dayake da muryansa mai cikeda nutsatsiyar wayewansa yace "Inada nawa princesses din guda biyu da ba rai kadai zan iya dauka akansu ba rayuka zan lalata ba adadi akansu, Dayan is no more dayar kuma is my little besty da kuka gani Falaq Aziz so i understand coz atleast we have this in common" Cikin walwala suka fahimci shima tasa 'yar ce weakness dinsa dan haka kaman yanda ya fada suma sun fahimta, Ammar ne wanda kwata kwata ya kasa walwala yanda ya kamata sedai lura da kaman ya shima zai iya komai akan abinda yakeso kamar yarsa dan haka yaji atlast yanada abinda ya birgesa dashi dan haka ya dan fara sakewa yana shiga firar wadda Maheer da dad tini suka sake jiki suka koma tamkar sunyi shekaru dashi sbd komai nasa yayi musu dari bisa dari tin daga kan ilimin daya mugun ratsashi da attitude nasa da tsagwaron zamansa genius dan ga kwanciyar hankali irin ta wadata ba hayaniya dan haka sunga guri sukam. Dinner sukai gabaki dayansu a dining room bayan sunyi sallan magrib. Falaq datake dakin Jannah tin dazu Sunyi sallan magrib tare suka fito cin abincin falaq na jin dadin yawon da jannah tai mata alkawarin zata kaita taga gurare suka nufo dakin cin abincin. Mama da Mimi ma da suke dakin Mimin sunyo sallan dining suka nufo suna zaunawa saleem ya shigo ya zauna saiga jannah da falaq din suma sun shigo saiga Anny sanye cikin wani kayan daban tayi wanka ta sauya. Su Dad ne zuka shigo dining room din AZIZ din na gefen dad Maheer ma na dayan gefen Ammar yana bayansu yana waya ta saka AZIZ maida hankalinsa akan wayar sbd sunan maganin dayaji ya ambata take ya fara zargin shine dr din amma kuma yana buqatan tabbatarwa dan haka a natse ya dago ya juya ya kalli Sayd wanda shima take ya fara searching sunan maganin dayaji ammar din ya ambata. Shigowansu ta saka gurin gaurayewa da kamshin turarukansu, Qamshin turarensa ne ya fita daban sbd shine baqo a cikin kamshin da suka saba dashi a gidan dan haka take kai tsaye su jannah din daya shiga hancinta ta dago ahankali tana kasa kallansa sbd Ammar daya futo daga bayansu yana kashe wayarsa idanuwansa akanta cikeda tsananin sonta yake kallanta yana bude baki ba sauti yace "Hey love" Kan Ammar din ta sauke idanuwan nata da suka kasa sauka akan LIMBA sbd kwarjinsa cika mata ido yake duk da tana jin tana buqatan qare masa kallo dan taga abinda yake hanata kallan fuskan nasa amma bazata iyaba. Ammar din take kallo haryazo gefenta y zauna. Falaq kuwa tashi tayi daga gefen falaq din tana zuwa gurin Daddynta tana cewa "Besty Muna gama dinner mu tafi gida yau inasa labari sosai da zan baka wanda Jan ta bani" Cikeda farin cikin gaske take maganar tana zaunawa gefensa. Fuskanta ya kalla cikin idanuwansa da kaunarta ce kadai basa iya biyewa ya bude baki a natse da sautinsa me dadi yace "Ok Falaq Aziz na shirya sauraranki har asuba" Dariyar jin dadi ta sake tana kallan jannah da kanta yake kan abincin dayake gabanta tace "Jan i told you he is the best" Dagowa jannah din tayi tana dan sake murmushi tareda daurewa ta saukar da idanuwanta akansa zuciyarta na rage bugawa da sauri tana bugawa a hankali da wani irin sanyi, Kasa dauke idanuwanta tayi akansa tanajin idanuwanta na neman tara hawaye takaicin kanta data kasa dauke kallanta akansa shi kuwa sam baisan da wata halittarta a gurinba bare ya kalli direction dintaba. Fiddausi ce tai serving nasa sbd itace ta saba hakan ta kuma san tsarin cin abincinsa dan haka tana gama serving nasa cikeda nutsuwa da kiyayewa falaq ta zubawa abincin kadan kafin mama ma tukuna ta juya tabar gurin. Abincin sukeso maganar falaq ce kadai take tashi a gurin magana daya biyu saita ambaci jannah wadda ita kuma gabaki daya take neman rasa kanta sbd tinani da bugun zuciyarta da suka hanata sukuni komai ta kasa ci. Ammar daya lura da yanayinta kallanta yayi yana ajiye spoo dinsa ahankali yana miqa hannunsa daya ya dora akan nata yana bude baki yace "Love,yaya dai? You okay??? Sai alokacin AZIZ ya dago idanuwansa ya saukar a inda take din kai tsaye akan hannun Ammar dayake kan nata sbd sunan saya kirata dashi a kunnensa ya sauka. Idanuwansa da bai dauke akan hannuwansu ba yana kalla cikin fahimtar abinda yake wakana kai tsaye a tsakaninsu ta dago idanuwanta ta kallesa suna taruwa da hawayen takaicin kanta da abinda yake shirin faruwa sa zuciyarta taga inda yake kalla Ahankali ta janye hannunta daga na Ammar din tana miqewa kai tsaye tabar gurin tana barin hawayenta gangarowa dan tabbas mutuwa zatai idan tabari wani abu ya shiga zuciyarta wanda bana Ammar dinta bane. Ammar miqewa yayi shima yana bin bayanta cikin mamaki me girma da damuwar ganin yanayinta idan ba wani abinne yake damunta. Kallo daya Yayiwa bayan Ammar din dayabi bayanta kaman zai fasa kuka sbd yanayinta ya dauke idanuwansa yana sake wani gajeran murmushin dabai fitoba yana tinanin kenan Ammar shine 'dan Zeynab Zad

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});