Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 130

Chapter 130

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

aka daukosa akai ciki dashi ne ya saka zaadens din gabaki dayansu shiga matsananciyar damuwar datafi ta farko sbd koda aka iso asibitin Rai ya riga yayi halinsa sedai hakuri. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 78 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************* Mummy ganin yanda aka shige dashi itama taji kafafunta sun sare ta durqushe gurin tana fasa wani irin kuka mai tsananin gaske. Itama Mimi kasa tsayuwar tayi tai baya Saleem da hannuwansa ke rawa ne ya tareta jikinsa yana rungumeta sosai jikinsa tana fasa kukan datake cikinsa duk tsawon lokacin nan da rayuwar Ammar take neman lalacewa. Dzad ma Maheer ne ya riqesa da sauri a lokacin da Dr Abraham ya fito da sauri yana kallansu idanuwansa jajir sbd shima daddy mahmoud familynsa ne tinda ya dade da zama family ga zaadens, Cikin tsananin ciwon abinda zai fada kansa qasa yace "Sir Mzad ya riga ya tafi sai hakuri" Wani Rikitaccen kuka me tsuma zuciya mummy ta sake hakama Anny datake jin zata zare cikeda tsoro da tashin hankali. Mimi sake qanqame Saleem da hawaye ke gangaro masa itama tai. Maheer ma rawa jikinsa yakeyi gabadaya idanuwansa sukai jajir suna masa wani irin radadi me ciwon gaske hawaye na cika cikinsu amma basu saukoba. Dzad halinda daya shiga ya saka akai gaggawar yi kansa dan basa taimako kar ayi biyu sbd ba qaramar kauna me karfin gaske ce ba a tsakaninsa da dan uwansa da suka taso tare cikin gwagwarmaya ba uwa ba uba sai junansu da qanqarsu data fara tafiya tabarsu yanzu shima ya tafi ya barsa a lokacinda yake tsananin buqatansa sbd masifun da zuriarsu ke shiga batareda da sunsan ta inda abubuwan ke bullowaba. Asibitin kuwa kusan tsit tayi sbd masu ita sunyi mummunan rashin daya girgiza ahalin gabaki dayansu, Mummy kuwa Maheer ne ya dawo dashi da Mimi akanta suna kokarin ganin bata zare ba sbd yanda take kuka sosai kaman ranta zai fita. Koda akai awa daya da rasuwar tini labarin ya fara gauraya koina anata sanarwa a kafafen yada labarai cikeda jimami da Alhini ga zadeens da akasan yanda suke tsananin kaunar junansu fiyeda sauran families. A hanyar isowa gida Sayd ya kira AZIZ ya sanar da LIMBA Mahmoud Zad ya rasu. Shiru sukai dukkaninsu batareda kowa yace komaiba sbd basu dauka Allurar anny zata kashesa ba a yanda tsarin yake idan taxo alluranta qarasa paralysing nasa zatai bazai iya magana ba tsawon lokaci to amma basusan wace alluran bace tai masa data kashesa duk da sunsan ba imani ne da Anny dinba amma bai taba dauka zata iya kashe wani daga familyn nasu ba. Ahanya bude baki yace "Allah ya masa rahama" "Amin" Sayd ya furta yana qarasowa gidan. Koda ya iso gida yayi parking ya fito a bakin Latif yaji labarin rasuwar ya kallesa da mamaki sai a lokacin ya fahimci labarin rasuwar ya yadu kenan. Ciki ya iso ya wuce su mama a palo ya nufi palon AZIZ din yana isa ya sanar masa labarin rasuwar harya fita Jannah zata iya gani...... Sai a lokacin ya dago da idanuwansa ya kalli Sayd din. Ajiye wayar hannunsa yayi tareda miqewa ya fice daga palon kai tsaye ya nufi bedroom din jannah wadda ya ajiye yabaro tana kukan batason nan gidansu takeso. Yana isa dakin kai tsaye ya bude dakin ya shiga daidai lokacinda ta miqe tsaye da waya a hannunta kafafuwanta na daukan rawa kafin ganinta ya dauke ta saki wayar... Taku daya yayi ya dakatar da ita daga faduwan da zatai yana kamo fuskanta da hannunsa daya dayan kuma yana zagaye da ita a karan farko daya bude bakinsa ya ambaci sunanta a natse yana dan girgiza fuskanta. Bude idanuwanta da sukai jajir tayi tana kallansa ta fashe da wani irin kuka mai tsananin ciwo tana fixge jikinta daga nasa har tana baya da qarfi zata fadi ya sake dawo da ita jikinsa yana rasa abin fada mata sbd kukane takeyi sosai me sauti. Falaq ce da suka samu labarin itama ta nufo dakin da sauri ta taddata tana wani irin kuka me tsananin tsuma zuciya. Rasa ya zaiyi mta yayi gashi bakinsa baida abin fada dan haka ya matseta jikinsa a hankali yana jin yanda take turesa da karfi tana dukansa amma bai saketaba har saida ta gaji ta qamqamesa tana sake fasa sabon kukan dayake jinsa har cikin kansa. Falaq ma qarasowa tai ta rungumeta ta baya tana hawayen tausayinta da kuma tausayin Daddy mahmoud din daya rasu dukda bata san radadi da zafin rashi ba sbd koda ta taso batasan mamanta ba daddynta dasu mama ta sani kuma haryanxu bata rasa ko dayansu ba amma duk da hakan tana kwatanta zafin da akeji sbd idan ta kwatanta rasa dayansu jin takeyi kaman bazata iya daukaba. Tsit gidan limbas din yayi sbd jimamin tausayin Jannah da kukanta ke tashi a gidan cikin tsananin ciwon rashin datai sbd itama batasan radadin zafin rashi ba sai akan Daddy mahmoud din, Zuciyarta a cikin wani irin radadi da ciwo tareda qunci take daman shiyasa kukanta ya kasa daukewa. Ganin ta gaji da tsayuwar duk da a jikinsa take saiya zauna da ita tana jikin nasa tana cigaba da kukan falaq na gefenta tana shafa bayanta cikin tsananin tausayi da kauna me tsafta datake mata. Shiru sukai aka bata damar kukan har tayi ta gaji karfinta ya qare ya ciro wayarsa ya saka kiran Dr Sameera wadda tazo ta bata magani tai mata allura jikinta ya sake a cikin nasa alamar bacci ya dauketa. Sai alokacin ya dago fuskanta ya xuba mata idanuwansa yana kwatanta radadin da zuciya ke shiga a lokacinda ta rasa makusanci da kake kauna... Yasan tana cikin radadin rashinsa tinda ubane a gurinta wanda suka taso a cikin zunubi da haqqin rayukan da suke kansu sbd kaunarsu gareta amma ya tabbatarda radadin dasukeji qalilan ne

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});