Chapter 126
Chapter 126
suka fara sauka ya zare hannunsa daga gyaran yana cewa ba buqatan wani bandage din abar masa hannun haka. Falaq kuwa qarasowa tai gurinsa da sauri tana kama hannunsa da kulawa tana cewa meya samesa. Mama kuwa jannah ta tashi ta qarasa turowa har gefenta tana mata sannu da ido kawai jannah ta iya amsawa zuciyarta ba dadi ko kadan sbd ta riga da ta rasa farin cikinta rayuwarta ta sauya daga jannah zad a yanxu batasan ita wace jannah dince ba. Bata iya sake kallan inda kowa yakeba rufe idanuwanta tai tana sake zama weak yana lura da yanayinta dan haka da kansa ya maidata daki batareda kowannensu yayiwa kowa magana ba ita a yanzu kallansa ma batason yi sbd shine yake qara azabtar da zuciyarta dan haka ta hakura ta bawa zuciyarta salamar hakura da wanda baya kaunar komai daya shafeta. Yana ficewa wasu hawaye masu dumi suka gangaro mata ta rufe idanuwanta tana tsananin son ganinta cikin familynta dake tsananin buqatanta a lafiya da ciwo. Shi kansa zuciyarsa daci take masa dan haka ko abincin kirki baiciba yace Fiddausi ta hada kayan jannah din a luggage qarama. Sayd ne ya iso shima a lokacin latif ya daukosa daga airport dan haka tin kafin ya iso gida a waya ya sanar dashi ABRAHAM da KEN sun sauka a abuja Nigeria dan haka ya saka Fiddausin hada kayan jannah. Da kansa ya daukota tin daga cikin dakinta a hannunsa ya fito da ita xuwa mota da Sayd ya shirya musu. Da falaq aka tafi dan haka dashi da ita jannah dinne a bayan motar sai falaq a gaba Sayd na tuqa motar suka nufa zaadens baida niyar barinta acan din amma sbd umarnin mama ne kadai zai kaita kuma a gobe zai dawo da ita limbas. Suna isa limbas gabaki daya familyn jiran isowansu akeyi sbd sunta kira su sanar masa isowan likitocinta amma sam babu wayar wanda ya dauka sedai suka kira Sayd suka sanar masa wanda yana sane da saukar su Abraham din sbd sun saka tsaro sosai akan isowansu. Ammar da Mimi take riqe da hannunsa sbd yanda yake kasa riqe zuciyarsa akan jannah dago jajayen idanuwansa yayi yana kallan yanda AZIZ LIMBA yake dauke da jannah a gaban idanuwansa ya wuce da ita ciki ta gabansa ita kuma idanuwanta suna kansa tana masa kallan mamaki da bankwana sbd batajin zata iya komawa gidansa ta hakura da auren sbd zuciyarta bazata iya daukan kallan qinta a cikin idanuwansa ba da kuma yanda tsananin sonsa dayake bayyane a idanuwan Fadilah da dr Sameera dan haka ta zabi dawowa hannun familynta ta qarasa mutuwarta a hannunsu idanma ciwon bame barinta bane kenan. Har bedroom palonta dayake hade da lafiyayyan bedroom dinta yakaita ya ajiyeta ahankali ta tsaya da kafafunta tana kallansa shima ita ya kalla da idanuwansa dake bayyanar mata da wani tsananin zafin hoton da idanuwanta suka sauka akai na Ammar hakama Ammar dinne duk yanda Mimi taso hanasa isa ga jannah din ya kasa riqe kansa dan haka akan idanuwan AZIZ Ammar din ya shigo palon idanuwansa akan jannah zuciyarsa na samun sassaucin azabar dayake ciki.. Wani kallo Daya saka jannah jin idanuwanta sun ciko da hawaye yayi mata ya bude baki tsananin dayake cikin idanuwansa baya boyuwa zaiyi magana ya fasa sbd zai iya loosing control dan haka Ammar din ya juyo ya kalla ya bude baki yana controlling kansa sbd hannuwansa da suka fara wani irin rawa idanuwansa na sauyawa yace "Ka tabbatarda wannan kallan shine na karshe akan matar da aurena yake akanta sbd nxt kallo da zakai mata irin wannan shine ganinka na karshe sbd saina tabbatarda an saka maka da dabobbi" Dad ya kalla yace "Idan aka take mutuncin igoyiyina wannan shine zuwanta na karshe har abada" Tsit sukai babu wanda ya iya cewa komai sbd rasa abin fada, Mimi gurin Ammar da hannuwansa ke rawa sosai ta nufa da sauri idanuwansa na cikowa da hawaye masu tsananin ciwo. Jannah kuwa tinda AZIZ din ya fara magana idanuwanta suka sauka akan hannuwansa dake wata irin rawa batareda kowa ya lura da hakanba, Wani abu taji yana danne zuciyarta me tsananin nauyi da ciwo, A iya saninta datake dashi tasan me wane ciwo ne yake samun irin wannan yanayin sbd akan Ammar ta fara sanin hakan, A idanuwansa ta maida nata idanuwan tana kallan yanda suka sauya hannuwansa na tsananta rawa yana kokarin controlling kansa. Jin tayi ta kasa riqe zuciyarta daga azababbiyar soyayyarsa data rufe mata ido har ta bari ya tafi a hakan bazaiyi nisa ba zai iya loosing control na kansa kowa ya san halinda yakeji cewan yana tattare da masifaffiyar trauma shima hakama idan har wannan shine haduwarsu ta karshe data yankewa kanta tana fatar ta kasancewa abinda zata ringa tinawa da ita dashi har abada dan haka ko taku biyu baiyiba ta tattaro karfi a jikinta ta riqosa. Su dad na ganin hakan shi yafara juyawa ya fice.... AZIZ kuwa dayake gap da rasa control da zafin gaske ya juyo idanuwansa jajir sedai ba zato ta kamo wuyan rigarsa ta ta hade bakinta d nasa cikin wata irin nutsuwa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 76 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* A cikin tsakiyar bakinsa bakinta ya isa direct dumin bakinsu yana haduwa da juna abinda bai taba faruwa dasu su
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163