Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 152

Chapter 152

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

din dake jikinsa ya ciro daguwar envelope din datake sealed ya miqe ahankali ya isa gabanta ya ajiye mata muryansa na wata irin sanyi me tsananin gaske sbd damuwar datake rinjiyarsa yace "Daga AZIZ LIMBA......."" Rintse idanuwanta tayi ahankali wani mashi me tsananin zafi na sukar tsakiyar kirjinta ta dora hannunta akan kirjin ahankali tana karban azabar datajin da dukkanin imaninta kafin ta miqa hannunta dayake rawa ta dora akan tanardar ta dauka tareda dago idanuwanta da sukai jajir ta kalli Sayd din ta bude baki Ahankali tace "Thank you for everything" Rintse idanuwansa yayi yana juyawa ya fice yana fatar Allah ya kawo musu sassauci su duka. Yana ficewa damqe takardar tayi a cikin hannunta tana son fashewa da kuka amma sam babusa hawayen sun qafe sai jajayen ido. Miqewa tayi daqyar tana hada hanya bata gani ta isa dakinta ta daga takardar tana son budewa ta karanta yanda aurenta ya mutu amma idanuwanta ma ganinsu daukewa yayi jin take tana neman mutuwa, Da rarrafe ta isa gurinda jakarta take ta bude ta saka takardar a ciki tana zamewa qasa.... Idan lissafinta yaje daidai a date din dayake jikin ticket dayazo dashi a ranar gobe ne tafiyarsu tafiya ta har abada ba dawowa kila. Silalewa qasa tayi yana kwantawa tareda rufe idanuwanta ahankali tana hadiye duk wani qunci da ciwo. Karfe goma sha biyu saura Ta isa asibiti a lokacin data san babu kowa a asibitin tareda Falaq sai Fiddausi. Ko data isa itama a cikin ciwo da rashin karfi take amma zuciyarta na tsananin son yiwa falaq ganin karshe.. Tana shiga dakin Fiddausi dake zaune ta gama sallah tana addua tana ganinta ta miqe da sauri suka rungume juna tana fashewa da kuka itama jannah din fashewa da kuka tai tana kallan fuskan Falaq data koma kaman babu nama a cikinta anma rufeta sosai baa wani budewa. Sosai suka jima a hakan kafin jannah ta isa ga Falaq ta rungumeta ahankali tana shafa fuskanta tana kuka sosai hawayenta na lalata fuskanta gabaki daya. Bakinta takai tayi kissing gefen fuskan falaq din kafin tayi kissing goshinta shima tai kissing hannunta da kafunta tana jin kamar ta bude kirjinta ta ciro zuciyar dake ciki ta bawa falaq din.. Kamar a mafarki falaq ta bude idanuwanta da basa gani sosai ta kalli fuskan jannah din idanuwan suka koma suka rufe. Fiddausi ce ta sake sanar da ita zasu tafi ne ba lallai Falaq ta samu donor ba dan haka sun hakura sun barwa Allah komai. Kasa cewa komai tayi bayan kukan datakeyi tana sake kissing falaq tako ina tana mata addua tamkar uwar data haifeta tareda mata fatan nasara da saukin da duk Allah yasan shine rahama gareta. Ko data fice daga dakin bata sake waiwayowa ba har tabar asibitin ta nufi gida tana sakawa kanta dangana. Ko bayan isarta gida bata rintsa ba yanda taga rana haka taga daren har gari ya waye tayi sallah ta koma ta zauna ta zubawa agogo idanuwanta da sukai jajir tana bin kowane second da agogon ke bugawa har lokacinda karfe 11 na rana tayi wanda shine lokacinda jirgin ahalin Limbas gabaki daya zai tashi daga qasar Nigeria sunyi tafiyarsu bayan sun bar komai zasuje su fuskanci sabuwar rayuwa a duk yanda zatazo. Lumshe idanuwanta tayi lokacinda sha daya din ta buga a kan idaniwanta tanajin wani nauyi ya tsaya cak a tsakiyar kirjinta wanda ya tsaya kenan bazai saukar mata ba har abada ta sani. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 92 *SHOP WITH ME by RANO* 08030811300 Best children's clothing shop💯 https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7 Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema. Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta. ************** Zamewa tayi ta kwanta ahankali tana rufe idanuwanta tana karban sabuwar kaddadarta daga yanxu da Limbas suka barsu kwata kwata har abada. "AZIZ LIMBA haduwa da kai da shigarka xuciyata shine abu mafi dadi da samun gamsuwan zuciyar dazan samu har abada dan haka ina maka fatan alkhairi tareda samun dukkanin farin cikin rayuwa da abinda kakeso" Wannan kalaman sune abinda zuciyarta take fada Wunin ranar ko bakin kofar dakinta bata fitoba tana daki a kwance sallah kawai ke tadata a sanyaye sbd ko karfin jiki batada. Abinci daya aka kawo mata ta tashi xaune duk da bata iya ci amma hakanan ta cusawa cikinta ci idanuwanta jajir ta gama ta koma ta kwanta. Har dare haka take har safe bata rintsa sai guraren yamma washe gari ta fito ta cusawa cikinta abinci da ruwa ta samu karfi ta fice yawon neman su Dad. Sai dare sosai ta dawo tai sallah ta nemi guri ta kwanta. Washe gari batada mai batada kudin da zata sakawa motar mai dan haka ta nufi dakin dad tayita neman key din tasa motar ta samu ta dauko da ita ta fita tayita yawo sai dare ta dawo ko ranar. Sake dawo da yawon nemanta ta cigaba dayi ba dare ba rana wanda ya saka duka mayukan dake cikin motocin gidan suka qare ta koma neman yanda zata cire kudi a acct din dad da Maheer ko mimi ko Ammar amma dukkaninsu babu Atm card sbd sam basa amfani dashi banki ake zuwa a ciro musu kudi a manyan jaka a kawo musu haka suke, A lokacin da suna Germany ne suke amfani da cards da sauransu amma anan basu damu da wannan ba kudi ake ajewa sababbi marasa nauyi dauka kawai kakeyi ka zuba aljihu ka fita ko jaka. Rasa yanda zatai dan haka kai tsaye ta siyar da motarta cikeda quncin rashin masifar da zata taimaka musu ga abinci suna nema. Bata iya siyayyar abinci ba dan haka mai aikin ta bawa duka kudin bayan ta cika motocin gidan da mai tace tayo siyayyar komai na abinci da suke buqata. Bayan fitarta mai aikin kallan tarin kudin da suke hannunta tayi masu yawan da bata taba riqewaba rayuwarta sbd abinci ne me yawa jannah tace ta siya wanda zasu dade sosai da sosai basu nema ba... Shedan ne ya fara gurbata mata tinaninta akan lokacin tafiyarta itama yayi dan haka dakin mimi ta nufa ta tattara dukkanin yan sarkokinta da abubuwa masu tsadar gaske ta fito ta tattara kayanta da wanda ba nata ba ta fito ta fice ta samu mota tai tasha kai tsaye sbd barin garin. Sai dare jannah ta dawo gidan bataji motsinta ba ta dauka tayi bacci ne dan haka itama shigewa tai kawai. Da safe tana fitowa kitchen ta fara nufa taga alamar babu wani abu da akai a kitchen din tin jiya sbd komai a bushe ba alamar ma an shigo tin jiyan. Store ta nufa taga babu komai wayam alamar baayi siyayyar ba, Fitowa tayi a sanyaye

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});