Chapter 113
Chapter 113
sauke boyayyar ajiyan zuciyan farin cikin baya nan. Zaunar da ita falaq tai tana juyawa da sauri zata tinkari bedroom dinsa jannah din tai saurin riqe hannunta tana kallanta sbd ta fahimci ina zata ta bude baki a natse tace "Ina zakije? "Zanje na dubosa ne a bedroom dinsa" Sake kallanta jannah din tai dakyau tana mamakin rashin wayonta sam, A hakan yake iya bude baki yace tarbiyan gidansa tafi ta wasu. Dawo da falaq din tai gefenta ta zaunar cikin nutsuwa ta kalleta tace "Bakisan kinyi girman da bai kamata kina shiga dakin Daddynki kai tsaye ba? Kin girma kin zama yan mata ke kina buqatan privacy a daidai wannan shekarun naki dan haka shima daddyn yana buqatan privacy...." Katseta falaq tai da cewa "Ai babu me shiga duniya idan bani ba ni kadaice nake shiga bedroom dinsa nima sbd ina yarsa ne" Girgiza mata kai jannah tai tana kama hannunta cikin kulawa tace "No kema kinyi girman daya kamata ki dena shiga kwata kwata idan ba shine ya kira ba, Ba daddynki kadai ba bedroom din kowane namiji a duniya karki sake shiga saina mijinki kadai idan anmiki aure, Baa shiga Addininmu ya hana hakan kwata kwata baayi ki kiyaye sosai karki sake saina mijinki,kinji??? Shiru falaq tai tana nazarin zancenta sbd Daddynta daman yana fada mata kowane namiji a duniya karta yadda ko hannunta ya kama koda da sunan gaisuwa, Yasha fada mata hakan tin tana yarinya sosai haryanxu bai dena fada mata shiyasa iya shi kadaine take iya hada jikinta da nasa sbd shi mahaifinta ne batama iya zama idan baa kusa dashiba ta maqalqalesa indai yana kusa. Kallan jannah tai cikin dan tinanin daya rikitar mata da tinani tace "Kikace harda dakin Daddyna na dena shiga sai nayi aure? To idan nayi aure saina ringa shiga dakin Daddyn kome?? Shafa fuskanta tayi tace "No idan kinyi aure dakin mijinki kawai zaki ringa shiga banda na daddynki, Kwata kwata dakin kowane namijin daga yanxu kin dena shiga saina mijinki har tsufa, Idan kika shiga dakin wani zai iya cutatar dake kaman irin yanda kika ringa jin tsoro a school lokacin" Kallanta falaq tai da sauri tana fahimtar abinda take nufi dan haka ta sauke ajiyan zuciya tana gane abinda yasaka kenan Daddynta yana rufe bedroom dinsa wasu lokutan da safe saitayita bugawa yazo ya bude mata. Kallan jannah ta sakeyi tace "To ke zaki iya shiga kenan tinda ke mijinkine nima idan nayi aure nima ni kadai zan shiga na nawa mijin ko?? Faduwa gaban Jannah yayi ta kalli falaq din da sauri tace "Aa ni yanzu nima bazan iya shigaba sai matarsa" "To ai kece matarsa Jan" Mantawa jannah tai da fada hakan sbd rikicewan datai ta sake kallan falaq tace "Yanxu bai tashiba inaga and ba buqatan tadashi mu tafi kawai idan ya tashi ya fito saimu gaidasa acan." Sam falaq bata yadda da hakanba sbd bata taba zuwa ta fita ziqau batareda taga daddynta ba dan haka miqewa tai tana kama hannun jannah din tana ja zuwa hanyar master bedroom dinsa tana cewa "To muje tare da matarsa da yarsa tinda ni kince na dena shiga ni daya" Da sauri jannah take kokarin janye hannunta zata juya aka bude kofar Bedroom din wanda ya sakasu tsayawa cak dukansu itada falaq din suna kallan kofar. Qamshinsa da koina yakeyi tin daga palon har koina ne ya bugo mata daga cikin kofar datake buden ta dago idanuwanta masu kyau ta kallesa. Sanye yake da Ash balmains na wata crazy shirt me shegiyar tsada da straight wando sai tsadaddun shoes din dake kafarsa na ballies. Fuskansa wani irin sabon sirrin kyau ne na safe wanda idan ka fito kafin ka fara hayaniya ko fita a cikin haske kake kasancewa fresh dinka wasu na kiran hakan da morning beauty ko morning freshness. Fin karfinta zuciyarta tai ta kasa dauke fararen idanuwanta akansa tana masa wani irin kallan dayake bayyanarda gabaki daya sirrin dayake boye a zuciyarta, Tsananin azabtuwan da zuciyarta take akan tsananin sonsa dayake maqale a cikinta ne idanuwanta ke loosing control gurin bayyanawa har idanuwan na cikowa da hawayen da batasan dasuba. Falaq tsayawa tayi kallanta cikeda tausayawa sbd duk da ba komai take ganewa ba tasan Jannah na tsananin son Daddynta hakama a yanxu din kallo ne na ganin abinda zuciya take tsananin so amma ta kasa samu. Ahankali ya qaro taku biyu ya tsaya a gabanta ya dan rankwafo kadan batareda ya kalli cikin idanuwanta ba ya kai bakinsa gefen fuskanta daga nesa kadan sbd kada falaq taji abinda zai fada da wata muryan data sakata qanqame hannuwanta a jikinta sbd kauri da tsananin nutsuwa da taushin muryan yace "Me kikeson koyawa yarinyana? Learn to control your feelings Ms, Sbd kada ko koyar da ita irin hakan bata isa sanin kallan meye wannan ba" Skipping bugawa zuciyar Jannah tai sbd tsananin kunya da baqin cikin maganarsa tareda wani irin qamshin dataji yana shiga hancinta wanda ta tabbatarda daga bakinsa yake fitowa kaman na lemon da mint sun hadu. Dagowa yayi yai mata kallo daya yaga yanda idanuwanta ke cikowa da hawayen kunya da baqin ciki yayi gaba yana amsa maganar falaq a natse. Rawa jannah taji kaman kafafuwanta sunayi kasa riqe hawayenta tai saida suka sauko ta saka hannunta ta share tana juyowa da kyar ta biyu bayansu. Mama na ganin fitowansu taji farin ciki ya sake cikata cikin farin cikin ganinsu tace "Falaq meyasa ke wai bazaki girma bane kinbi kin kanainayesa bazaki bari itama jannah din ta samu damartaba." Gaida maman yayi yana hanasu cigaba da zancen ta hanyar janyowa mama wani zancen daya san zai dauke hankalinta gaba daya. Dining suka nufa banda jannah dataji ta kasa sakewa kwata kwata hakama taqi yadda ta sake kallansa sbd kada ya kuma tozartata. Mama ce ta jata da kanta har Dining din ta zauna a kusa da maman saiga Sayd shima yazo ya zauna yana gaida mama itama kallanta yayi da kulawa suka gaisa kafin ya maida hankalinsa kan falaq datake gaidasa tanason basa labarai amma ba dama dole sai angama. Suna fara breakfast din babu wanda ya sake magana hakama ita dai bata dagoba ta kallesa. A natse taci Fried potatoes da liver sauce sai ketchup da kuma tea mara zafi sbd bata wani son zafi sosai a abinci. Shi kansa abinda yaci kenan sai falaq da sayd da sukaci Da kwai da plantain mama kuwa kunin gyada ta hada dashi wanda yaji madara sosai yayi kauri da haske sosai. Jannah dince ta fara gamawa amma bata bar table din ba sbd girmama su maman. Shine ya fara miqewa yabar dining din sayd yabi bayansa sai a lokacin falaq ta dawo gurinta. Saida mama ta gama tabar dining din itama ta miqe tareda falaq suna kokarin barin dining din Fiddausi tazo tafara tattara gurin. Bedroom dinta ta koma ta zauna tana janyo wayarta ta sake saka kiran Dad dinta wanda basuyi magana ba da safen. Waya ta fara yi da familynta da suka boye mata halinda Ammar yake ciki ta debewa kanta kewa sosai da wayan. Lokacin sallah nayi tayi sallah ta sauya kayanta zuwa marasa nauyi sosau sbd ta saba bata iya wuni da kaya masu nauyi a jikinta. Fitowa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163