Chapter 163
Chapter 163
mutanen da sune rayuwarta sune rabin jikinta data rasa. Itada kawu Isiya da Modibbo ne suka shirya tin asuba suka shirya da Ummah da kudin da suke tarawa itada Ummanta na tarban su Dad da lalurar motarsu da komai dana abincin da zasu ringa ci har dan tsawon lokaci kafin su samu aikin yi a kauyen da zasu tallafi kansu. A mota kasa rintsawa tai duk tsananin baccin dayake son daukanta kasawa tayi haka ta zubawa hanya ido zuciyarta na wani irin harbawa hannuwanta rawa sukeyi saida Ummah ta damqe mata su tana kallanta itama kallanta takeyi tana jin kaunar Ummah na sake rufeta sbd Ayau Allah ya kawo karshen damuwarsu. Su kawu kuwa sai zare idanuwa sukeyi a mota da manyan rigunansu da sukai uban squeezing. Tafiya me tsayi da azaba sukai har zuwa porthcrt wanda daga can a ranar suka kamo hanyar abuja wadda suka kwana suna dukan hanya kowa zuciyarsa baa kwance ba. Koda suka iso abuja anfito asuba har gari yayi haske dan haka a tasha sukai sallah su kawu suka siya bread manya manya da lemu suka zauna suka sha suka koshi dayake suna fitowa binni dan haka basuda wani kauyenci sosai. Ummah ma tayi tayi jannah taci wani abin amma sam ta kasa sakawa cikinta komai harbawa zuciyarta keyi sosai tsoro takeji sosai da fargaba. Ummah ganin jannah ta kasa cin komai itama kasa cin komai tayi suka samu mota suka hau suka kama hanyar prison. Karfe goma motarsu ta tsaya a bakin gate din da ake tsayawa jira. Fitowa tayi kafafunta na kasa daukanta tayi baya zata zube Ummah tayi saurin tareta tana kallan idanuwanta da sukai jajir kamar zasu kone sbd harbawan da zuciyarta keyi numfashinta fara sarkewa yayi ta zubawa kofar fitowan idanuwanta kowace daqiqa numfashinta sake sarkewa yakeyi tana kallan time na agogon dayake gaban qatuwar kofar shiga akan idonta karfe goma sha daya ta buga wadda tai daidai da bude karamar kofar da akai Ammar ne yafara fitowa wanda taja wani irin numfashi tana yin baya ahankali kafin Maheer ya sako kai waje shima a natse fuskarsa cikeda qasumbar fuskar data sauya kammaninsa ya koma kamar uztaz...... Sake numfashim me karfi ta sake ja idanuwanta na cikowa da hawaye masu tsananin zafinda kafin su gangaro Dad dinta ya sako kai ya fito take ta fasa wani kukan daya sakasu dagowa suna kallanta ta tafi wani irin gudun gaske ta nufesa tin bata qarasoba ya bude hannayensu yana jin ayau dukkanin baqin cikinsa da quncinsa ya qare. Fadawa tayi kansa suka rungume juna da karfin gaske yana sama da ita a jikinsa yana ambatar sunayen Allah cikeda gode masa. Kasa sakin juna sukai tana wani irin kukan farin cikin dayake neman fasa kirjinta. Shima qanqameta yake sake yi yana ambatar sunanta hannuwansa har rawar farin ciki sukeyi kamar zuciyarsa zata bude sbd farin ciki. Sakinsa tayi ahankali ta fada kan Maheer wanda yake jin tsananin kaunarta me karfin yana shafa kanta yana cewa "Alhamdullilah ya Allah" Sakinsa tayi ta juya kan Ammar dake kallanta yana tsiyayo hawayen kewarta ta fada jikinsa shima tana rungumesa cikeda tsananin sabuwar kaunarsa da kewansu duka. Rungume junasu sukai su dukansu suna kuka kafin suka saki juna suna juyawa gurinsu kawu da Ummah dake tsaye suna kallansu. Zubawa juna idanuwansu sukai tsakanin Dad dasu kawu sbd sun gane junansu tsaf dan haka kunyarsu ce ya rufe Dad din. Barka da fitowa su kawu sukai musu cikeda kulawa kafin Ummah itama tai musu sannu da zuwa suka fada mota gabaki dayansu suka bar gurin hannun jannah na cikin na mahaifinta dayan hannun kuma yana cikin na Ummah da suka saba zama a hakan. Tasha aka mayar dasu sbd basuda gurin zuwa. Sallah sukai gabaki dayansu kawu ya siyo musu bread da panke da lemu sukaci suka koshi kowannensu farin ciki kamar zai fasa zuciyoyinsu musamman Ammar daya kasa dauke idanuwansa daga kan jannah dayake kamar ya hadiyeta ya bata rayuwar da babu wanda zai tana ganinta babu farin cikinsa kamar yanxu da babu auren kowa akanta AZIZ LIMBA yabar rayuwarsu har abada ba dawowa. A tashar suka kwana a zaune suna manne da juna tana tsakanin Ahalinta da Ummanta. Ana sallame sallar asuba motar da zasubi ta fara shirin dagawa Karfe 7 motar ta fice daga tashar ta kama hanyar zuwansu kauyen da basusan rayuwar da zasu tarar acanba wadda basu tana sanin yaya akeyinta. #MAMUH #BESTStory #BEST LOVE #NEW LIFE #KALBIM #BEST ROMANCE #AZIZ AY LIMBA #JANNAH ZAD #AYSH NICKY #AMMAR ZAD #FATIMA UMMAH ZAD #DZAD #END OF PART 1 ALHAMDULILLAH INA GODIA GA ALLAH DAYA NUNA MANA KARSHEN PART 1 WANDA ZAMU FARA PART 2 INSHA ALLAH BAYAN RAMADAN IDAN ALLAH YA NUNA MANA WANDA KUMA GABAKI DAYA LABARIN INSHA ALLAH YANA CIKIN PART 2 WANNAN DUKA SHIMFIDA NE, INA ROKONKU AKAN KADA KUCE KOMAI GAMEDA TAFIYATA HUTU TIN YANXU SBD WLH TALLAHI BANDA LAFIYA SOSAI DAUREWA KAWAI NAKEYI SO BANASON NA LALATA MANA LABARIN SBD HALINDA NAKE CIKI SHIYASA, KUYI MUN UXURI KUNSAN DUK ME RAI YANA TAREDA ZUWAN LALURAR CIWO, KODA BAN TAFI HUTUN BA YANXU DOLE ZANJE HUTUN AZUMI DAN HAKA KUYI HAKURI MU JIRA DAWOWAN HUTU INSHA ALLAH ZAMU TSIMA MU NISHADANTU MU ILAMANTU KUMA MU SAMU DUK ABINDA MUKESO A LABARIN WANDA YAKE TAFE DA ABUBUWA DA YAWA. NGD ALLAH YA NUNA MANA MUN DAWO HUTU LAFIYA AMIN. ALLAH YA SAKAWA KOWA DA ALKHAIRINSA NA BIBIYATA DA KUKAI.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163