Chapter 120
Chapter 120
kallan AZIZ din dayake barin palon xuwa hanyar nasa palon tace "Kaje ka dubata mana AZIZ taji jiki fa yarinyar kuma ya kamata a sanar da iyayenta duk da zanji kunyar su ganta a yanda take yanzu" Falaq da tini tai raurau zata fara masa kuka ya kalla yana juyawa zuwa hanyar dakin Jannah din da baida niyar sake shigansa. Yana shiga dakin ta bude idanuwanta dake rufe ahankali ta kallo kofa tana motsawa kadan. Ganinsa ya sanyata fara kokarin tashi zaune daga jinginen datake a tsakiyar gadon tanajin gabanta na dan faduwa da fargaba. Kallo daya yayi mata ya dauke idanuwansa akanta yana Nufota. Ganin ya nufota ya sakaya yaye rufanta tana ziro kafafunta kasa ta miqe hannuwanta na dan rawa sbd fargaba da shakkarsa data riga ta shigeta. Yanda kafafunta ke rawa yasaka tsayuwar ta gagara tana neman zubewa ya sake riqota a karo na biyu yana kallan idanuwanta da itama shi ta dago tana kallo cikeda fargaban ko fada zaiyi mata. Yanda take kallansa tsoronta na bayyana hakama yanajin yanda zuciyarta ke bugawa a kirjinsa ya sakasa dauke bude baki har saida iskan cikin bakinsa ta bugi fiskanta ahankali da wani sanyayyan qamshi mouth wash dinsa da sauti me nutsuwa ba hayaniya yace "Kina koyawa yarinyana sakani yi miki abinda kikeso a tilas ne??? Kina amfani da ita ne?? Girgiza kai tai a hankali tana sake kallansa idanuwanta na kokarin cikowa da hawaye. Cikin tsakiyar idanuwanta ya kalla har lokacin tana jikinsa yana karban bugun zuciyarta a nasa kirjin. Bai sake cewa komaiba ya saketa ahankali tareda kama rigarsa datake jikinta har lokacin tai mata yawa sosai yafara dagowa ahankali yana kallan cikin idanuwanta. Jin rigarsa datake jikinta zai cire ya sakata saurin sauke idanuwanta ahankali daga kallansa tana jin bugun zuciyarta na qaruwa. Rigarta qarama ce ta ciki taji tabi rigar dayake kokarin cire mata da sauri ta dora tafin hannunta akan hannunsa tana rufe idanuwanta ahankali kanta a qasa. Dumin dayake cikin tafin hannunta ya sakasa dagowa ya kalli hannun nata dayake kan nasa ta dafe kafin ya zuba mata mayun idanuwansa akan fuskanta data kasa bude ido ta kallesa. Sake damke hannunsa tai zuciyarta na bugawa da karfi sbd jin idanuwansa akanta suna azabtar da ita. Sake jan rigar tayi zuwa sama har lokacin hannunta yana kan nasa ta kasa daukewa sbd tana jin cinyoyinta na bayyana. Yana dago rugar tana zuwa daidai gurin da cinyoyinta suka qare ta bude idanuwanta ahankali ta kallesa cikin tsananin sanyi da wata lallausan muryanta datai laushi can qasa ta bude baki tace "Please" Dakatawa yayi yana kallan bakinta da yayi maganar kaman ba ita taiba. Ahankali yakai idanuwanta ya kalli abinda take nufi, Kallo daya yayiwa cinyoyinta dake wani daukan idon haske da lafiyarsu ya dauke idanuwansa yana sakin rigar gaba daya tareda sakinta tai saurin zaunawa vakin gado itama tana kasa sake kallansa zuciyarta na narkew da qamshinsa daya gama shigarta tako ina. Juyaw yayi zai fice daga dakin daidai falaq na knocking tareda budewa ta shigo tana kallansa tace "Daddy baka taimaka mata ba? Kama hannunsa tai suka dawo dashi da ita suka zarewa jannah din rigar batareda jannah din ta bari an zare data cikinba dan haka suna zarewa ya juya yabar dakin sbd rigar jikinta ta cikin ko bra barada ita ta lafe jikinta sosai tana bayyanarda abinda idanuwansa basu taba gane masa. Su kuwa toilet Jannah ta tashi ta shige tana jin kaman ta samu dan karfin jikinta sbd ba qaramin so zuciyarta kewa AZIZ LIMBA ba wanda ko tsayuwa yayi a gabanta jin take kaman zuciyarta ta gama samun abinda takeso. Shi kuwa yana fitowa palonsa ya nufa ya kira Sayd. Tsayuwa Sayd yayi gabansa yana jera masa bayanin Dr Abraham yana inda suke jiran ya baro su kamasa haryanzu bai baroba dan haka suna buqatan qarin lokaci. Shiru AZIZ din yayi yana sauraron bayanin Sayd wanda bayajin zai iya jiran lokacin da ake magana sbd komai zai iya lalace masa, Zai tsani kansa tsana mafi muni idan yabari wani lamarin ya shigo ya lalata masa aikin daya kawosu, Bazai taba yafewa kansa ba idan har ya sassautawa duk wanda yakeda hannu a kisan Ummitah dan haka bazai jira bata lokaci ba zaiyi abinda ya kawosu su tattara su koma sbd zuciyarsa bazata taba karban wani baqon yanayiba kowane irine. Dago idanuwansa da sauka dan sauya yayi fuskansa ba sakewa kai tsaye cikin kamewa yace "Zaadens zasusan batada lafiya sosai dan haka da kansu zasu nema zuwan likitocinta duka a cikin gaggawa wanda basu kowa bane face su ABRAHAM da 'dansa sai dayan da muke nema wato KEN, Dukkaninsu zasu bayyane idan Zaadens hankalinsu ya tashi akan ciwon zuciyar da aka dade rufe maganar ciwonta" Sayd ne ya dago ya kallesa cikin girmmawa yace "Amma a yanayinta yanxu ta samu dan saukin da zai hanasu shiga tashin hankalin da ake buqata" Batareda ya kalli Sayd dinba cikin nutsuwa yace "Zan bata wani heart Attack din dazai kawo hakan" Gyada kai Sayd yayi yana cewa "Komai zai zama ready akan hakan insha Allah" Gyada kai kawai yayi yana dan dafe goshinsa da yayi nauyi kadan. A can dakin jannah din tai wanka ta dan samu kwari ta fito da taimakon falaq ta dan shirya cikin doguwar riga mara nauyi ko wahalan sakawa ta ranka sallolin dake kanta Fiddausi da falaq ne suka bata abincin cikeda kauna da kulawa ta koshi tasha magani bacci me dadi ya dauketa tana dan samun nutsuwar zuciya. Har dare su Fiddausi da falaq ne ke bata kulawa sosai harma da mama da itama take nuna kaunar datake mata sosai wanda ya sakata sake samun karfi sosai tana sake warwarewa. Dr Sameera da dr Ashir sunzo sun dubata dan haka ta sake samun saukin sosai, Da daddare bayan ya dawo gidan babu wanda ya sani saida ya fito dinner a lokacin ne sukasan da yana gidan gashi kusan 9 tayi. Falaq ce ta rakasa dining yanacin abinci tana masa labarin yanda jannah take samun sauki yana sauraronta batareca yace komaiba sbd duka zancen Falaq din yanxu na Jannah ne. Yana gamawa ta jasa suka nufi dakin Jannah din wadda take zaune sanyeda riga da wandon bacci masu santsi batar qarasa rufe botiran gaban rigarta ba tana ta kasa sbd hannunta daya da baya aiki. Qamshinsa daya shiga hancinta ya sakata qin juyowa sbd ta kalli wanda ya shigo sbd tasan shi dinne. Ahankali ta saka hannunta daya ta dafe gaban rigarta daya bude sbd bata saka botiran ba gashi babu bra a jikinta. Falaq kallan Daddyn nata tayi zatai magana Fiddausi tai knocking kofar a dan kiyaye cikin nutsuwa da gudun masa hayaniya tace "Mama na kiran falaq" Juyawa falaq tai ta nufi kofa ta fice tana cewa "To ni me zan mata" Tana rufe kofar numfashin jannah yayi sama tanajin bazata iya tsayawa ba a dakin itama ta miqe ahankali tareda juyowa tana jin son barin dakin itama wayarta tayi haske tana vibrating akan table din dayake gabansu. A tare suka saukan da idanuwansu ahankali kan wayar video call ne daga Ammar Zad. Kasa motsawa tai tana kallan wayar gabanta na dan faduwa. A natse ya dauke idanuwansa daga kan wayar yana takowa zuwa gareta. Tsananta shiga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163