Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nuhan ya tahowansa goda ya rufe kansa a daki. Ammar ma kasar ya bari tareda daddy mahmoud. Gabaki daya zadeens shiga zaman makoki sukai kowa zuciyarsa qunci da daci wanda Mimi da familyn nuhan suka dauka dik rashin nuhan dinne. Rasuwar Nuhan da wata daya aka suka sake samarda wata matching donor din a porthacort wanda daddy mahmoud ne ya samo shima namiji ne ba tausayi suka tattaro duka familyn suka taho cewan hutu da business tripaka sanarwa Mimi da jannah din. Dr Abraham da Dr finn daban suka taho qasar sbd aikin kawai. Ba tausayi akai damaging brain din saurayin da iyakacinsa shekaru sha tara zuwa ashirin aka zare tasa sedai kuma shima kafin ayi aikin aka rasata wanda daga yanayin brain damage daya samu ne kafin acireta. Wannan karan kusan dukkaninsu kusan bugawa sika kusan yi sbd tashin hankali da masifar dasuke jin kansu a cikinta. Haka shima yaron akai accident dashi can aka tsinci gawarsa aka nema iyayensa aka miqa musu. Ko sati biyu basuyiba suka tattara suka bar qasar. Haka suka dawo suna ci gaba da nema, Tin suna dauken daddaya har yakai da karfin gaske suka ringa neman donors, Ahankali ahankali suka ringa aikin barnar da tini tausayi da shakka ta cire musu basa tausayin kowa akan abinda suke so, Tin suna aikata hakan akan son zuciyarsu harya zamana sun hade kai da DIKKO DILLA wanda yake asalin safarar mutane yana kaiwa qazaman qasashe suna siyarwa a bayi kokuma aikin bautar ginar baqin mai da gurbatacciyar business. Kudi sosai suke bayarwa idan anyi safarar mutane ankai qasar da zaa kai acan zaa ringa auna mutanen da akai safara har asamu wainda ake saka ran zasuyi a hakan mutane da dama suka rasa rayukansu maza da mata masu qananun shekaru batareda su kuma sun samu abinda suke so ba. Ranakun qunci da damuwarsu da tsoron rasa abinda suke tsananin so sai qaruwa sukeyi sbd Jannah sai nisa takeyi a yanzu ta koma da oxygen ma take rayuwa koyaushe a hancinta dashi take komai sbd nisan datake qara yi. ******ZADEENs HEALTH CEN ta kafu a Nigeria inda sukeda manyan branch biyu lagos da Abuja, Asibitine na kudi sosai data tsaru ta hadu tamkar baa Nigeria dinba, Basa qasar amma asibitin nasu ta karbu tayi suna sbd taimakon da ake badawa sosai a asibitocin kyauta ga marasa karfi wanda hakan ya saka tai fice tayi suna ga masu karfi da marasa karfi. A wannan lokacin ne kuma Maheer yayi aure da wata qwararriyar Nurse Yar Nigeria dake zaune a Sidney din. Ya aureta ne sbd ta hanyarta suka samu donors kusan guda uku amma basuyiba tanada kyau da ilimi sosai tareda tsananin son kanta itama ga duk abinda takeso hakama kai tsaye yaji yana sonta kaman yanda itama taji yayi mata sbd indai zata samu duniya da jin dadin dayake cikinta kamar zamowa sirikar zaadens to babu abinda zai dameta da abinda sukeyi hakama iyayenta su kawai abinda suka sani shine idan suka zama family da zadeens shikenan basa buqatan komai kuma. Anyi auren Maheer da Aneesa wadda suke kira Anny ta ajiye aikinta kawai dai sedai a cikin gida basa buqatan kowace nurse me kulawa da Jannah yanzu itace take dubata dan haka sai jannah da ciwonta suka sake zama sirri ga mutanen duniya. Sun zabi boye jannah da ciwonta ne ga duniya sbd barnarsu bazata taba fitowaba hardai yanzu da sun riga sunyi nisan da basa jin kira, Babu wani tausayi daya rage musu na duk wanda basuda jini dashi dan haka a tsaftace suke barnarsu batareda da sanin duniya ba hakama Mimi ma kwata kwata batasan mummunan abun da ahalinta suka zama ba, Saleem dayake yaro a cikinsu kwata kwata shima baya cikin abinda akeyi din amma kusan shima a garesa ko yayane idan zaa samowa Jannah zuciyar da zata buga a kirjinta ta rayu kaman kowa to bai damu da yanda zaa samotaba duk da bai taba kawo a kansa cewan Kisan gilla ake aikatawaba dan nemowa jannah tata zuciyar. Shigowar Anny familyn sai ta zamo a cikin wainda ake barnar da ita duk da bata taba saka hannunta ba amma komai ta sani kuma itace ke hana Mimi gane komai koda taso ganewan sam Anny bata barin ma tasan me duniyar take ciki, Hakama itama tana amfani da nata recourses din gurin nemo donors, Iyayen Anny Dadynta shima yanada rufin asiri sosai sedai baida power da karfin ikon dukiyar da zadeens suke dashi kuma shima yanada gurbatacciyar business dinsa ta boye dayake yi ta baqin mai da harkan Mining dasuke a boye dan haka ba bata lokaci ya sake hadewa da Zadeens dik da dukiyarsu baa gurbace take ba da komai sedai jinin rayukan mutane dasuke hallakawa sbd tsananin son zuciyar data rufe da tsatsar son kai mara amfani. Tsananin kauna da son dayake tsakanin Ammar da jannah ya saka Mimi rokan daura musu aure da dan lokacin daya ragewa jannah din. Dad sbd takaici da baqin cikin maganganun mimi da koyaushe basuda dadi jin yakeyi inda zuciyar Mimin zataiwa jannah babu abinda zai hanasa rabata da ita ya sakawa Jannah. Ammar da kansa ya zabi bazai taba auren jannah a hakanba saita samu lafiyarta ta samu ilimin da ciwo ya hanata samu ta zamo abinda sukeson ta zama tukuna zai aureta da bugun gaba. Dad kuwa da maheer kwata kwata basa shaawar auren nasu sbd Tsananin kaunar da sukewa kowannensu basason auren yazo ya sakasu jin Ammar ba nasu bane dan a jininsu suke jinsa. *****Kaddararsu gabaki daya ta sauya ne daga lokacinda Ammar ya fara tattarowa ya dawo Nigeria tareda dr Abraham da dr finn a matsayin manyan likitocin asibitinsu. Dr Abraham da dr finn basu ji komaiba daga baro qasarsu suka dawo Nigeria sbd a cikin hutu da daula sike ko a Nigeria din sbd suma sun riga sun zama zadeens dan kuwa babu abinda yake boye a tsakaninsu. #MAMUH ##BESTSTORY #BESTLOVE #BESTSTORY ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 19 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});